Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:decisions

Discussion page of decisions

Glosbe's example sentences of decisions [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar decisions:
    1. * (Revelation 17:10-13) False religion straddles the back of this political beast, attempting to influence its decisions and to control its direction.
      * (Ru’ya ta Yohanna 17:10-13) Addinin ƙarya na zaune bayan wannan dabba ta siyasa, yana ƙoƙarin rinjayar shawarwarinta da kuma ya yi mata ja-gora. [2]

    2. Do you make wise decisions so that no distractions rob you of a sense of urgency?
      Shin kana ɗaukan matakan da suka dace don kada wani abu ya hana ka yin wa’azi da himma? [3]

    3. Some decisions may seem relatively minor, but we may at times be confronted with a situation that challenges our morality, our honesty, or our neutral stand.
      Wasu matakai za su kasance marasa muhimmanci, amma a wasu lokatai muna iya fuskantar yanayin da za su gwada ɗabi’armu, amincinmu, ko tsakatsakinmu. [4]

    4. 6 Every day, we make decisions.
      6 Muna yanke shawarwari kowace rana. [5]

    5. 18 At times, we may need to make difficult decisions, and the right course to take may not be readily evident.
      18 Wani lokaci, muna bukatar mu tsai da shawarwari masu muhimmanci, kuma ba mu san tafarkin da za mu bi da ya dace ba. [6]

    6. When making decisions, we will stop and ponder over these questions: ‛What Bible principles will help me decide?
      Ban da haka ma, sa’ad da muke son mu yanke shawara, za mu yi tunani sosai a kan tambayoyin nan: ‘Wace ƙa’idar Littafi Mai Tsarki ce za ta taimaka mini in tsai da shawara mai kyau? [7]

    7. Loving elders help others learn to make their own decisions (See paragraph 11)
      Dattawa masu kirki suna taimaka ma wasu su yanke shawara da kansu (Ka duba sakin layi na 11) [8]

    8. “I have seen Jehovah provide for me, encourage me, and protect me from bad decisions,” says Matthew.
      “Jehobah ya yi mini tanadin abin da nike so, ya ƙarfafa ni, kuma ya kāre ni daga yin mummunar shawara,” in ji Matthew. [9]

    9. They may also want to allow their children to make some decisions for themselves and then commend them when the decision works out well.
      Za su iya ƙyale yaransu su tsai da wasu shawarwari da kansu kuma su yaba musu idan shawarar ta yi nasara. [10]

    10. The publisher also directed his attention to The Secret of Family Happiness, assuring him that he and his wife would find some very helpful advice on making family decisions.
      Mashaidiyar kuma ta nuna masa littafin nan Asirin Farin ciki na Iyali, ta ce shi da matarsa za su sami wasu shawarwari masu kyau da za su shafi rayuwar iyalinsu. [11]

    11. Are we setting a good example by centering our lives and our decisions on true worship?’
      Muna nuna misali mai kyau ta wajen mai da hankali da kuma tsai da shawara bisa bauta ta gaskiya?’ [12]

    12. 19 Near its conclusion, the reprinted answer on pages 29-31 says: “Does the fact that opinions and conscientious decisions may differ mean that the issue is inconsequential?
      19 Kusan ƙarshensa, amsar da aka buga a fitar Hasumiyar Tsaro na 15 ga Yuni 2004, ta ce: “Gaskiyar cewa ra’ayi da kuma shawarar da ta dace tana iya bambantawa, wannan na nufin cewa batun bai da muhimmanci ne? [13]

    13. 16. (a) What are some helpful guidelines for making wise decisions?
      16. (a) Waɗanne irin bayanai ne za su taimaka mana sa’ad da muke tsai da shawarwari masu kyau? [14]

    14. (1 John 2:15-17) Do your decisions and actions show that you are uncompromisingly for the Kingdom of God?
      (1 Yahaya 2:15-17) Shawarwarinka da ayyukanka suna nuna kana goyon bayan Mulkin Allah sarai kuwa? [15]

    15. 17 Can others help us in making decisions?
      17 Wasu za su iya taimakonmu wajen tsai da shawara ne? [16]

    16. 3:18) Realistically, not all of a husband’s decisions will be to his wife’s liking.
      3:18) Hakika, ba dukan shawarwari da mijinta ya yanke mace za ta so ba. [17]

    17. Our Christlike thinking will influence our speech, our conduct at work or in school, and the decisions we make each day.
      Yin tunani kamar Kristi zai shafi halinmu a makaranta da kuma wurin aiki. [18]

    18. Still, we can make certain preparations and advance decisions.
      Shi ya sa yake da muhimmanci sosai iyalin baki ɗaya su shirya. [19]

    19. 20:3-12, 17) When making decisions, especially those that may affect our spirituality, should we not rely on Jehovah rather than lean upon our own understanding?
      20:3-12, 17) Zai dace mu dogara ga Jehobah ba ga fahiminmu ba sa’ad da muke tsai da shawarwari, musamman waɗanda suka shafi ruhaniyarmu. [20]

    20. How should we view the need to make decisions?
      Ta yaya ya kamata mu ɗauki ‘yancin yanke shawarwari? [21]

    21. (Matthew 7:13, 14; 1 Timothy 4:16) When we are faced with decisions, then, the desire to do what is good may well cause us to ask ourselves: ‘How will this decision affect my Kingdom-preaching activity?
      (Matta 7:13, 14; 1 Timothawus 4:16) Idan za mu tsai da shawara, sha’awar yin abin da ke nagari za ta sa mu tambayi kanmu: ‘Yaya wannan shawara za ta shafi aikina na wa’azin Mulki? [22]

    22. Why should we give advance thought to how Jehovah’s viewpoints may affect our future decisions?
      Me ya sa muke bukatar mu san ra’ayin Jehobah kafin mu fuskanci wani yanayi? [23]

    23. How should individual Christians respond to timely spiritual food from the slave and organizational decisions made by the slave?
      Yaya ya kamata kowanne Kirista ya aikata ga abinci na ruhaniya na kan lokaci da bawan nan yake tanadinsa da kuma shawarwari da yake yi game da ƙungiyar? [24]

    24. What do my decisions say about my focus in life?’
      Ina saka nufin Allah farko a rayuwata kuwa?’ [25]

    25. 13 The branch office will send you helpful information about the country to help you make decisions, but it is not in a position to provide sponsorship letters or to supply residency, visa, or other legal forms or to locate accommodations for you.
      13 Ofishin reshe zai aika maka da bayanai masu amfani game da ƙasar don ka tsai da shawara, amma ba su ne za su ɗauki nauyin kula da kai ko nema maka izinin zama a ƙasar ko biza ko kuma masauƙi ba. [26]


Retrieved March 16, 2020, 12:58 pm via glosbe (pid: 4915)