Page 1
Many educators stress secular goals and careers, defining success primarily in those terms.
Masu ilimantarwa da yawa suna nanata maƙasudi na duniya da aiki, suna da ra’ayin cewa samun nasara ita ce samun waɗannan abubuwa.
jw2019
In early America, “reading and religion were inextricably intertwined, defining a culture based entirely on familiarity with the Bible,” says the book A History of Private Life —Passions of the Renaissance.
A Amurka ta farko “karatu da addini ba a iya bambance su, wanda ya nuna al’ada da ta nuna fahimtar Littafi Mai Tsarki,” in ji littafin A History of Private Life—Passions of the Renaissance.
jw2019
Accordingly, the God-given number-name 666 must symbolize what God sees as defining attributes of the beast.
A jituwa da haka, shaida da kuma suna da Allah ya bayar lamba ta 666, lallai zai kasance da ma’anar halin bisan da Allah yake ganin sarai.
jw2019