Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:detect

Discussion page of detect

Page 1

A statistical study has found that countries that have tested more, relative to the number of deaths, have much lower case fatality rates, probably because these countries are better able to detect those with only mild or no symptoms.

Binciken kididdiga ya nuna cewa kasashe wadanda suka yi gwaji sosai, abin da ya shafi adadin mutuwa, suna da karancin wanda suka jikata, watakila domin wadannan ƙasashen sun fi iya gano waɗanda ke da karami ko babu alamun kamu da cutan.

Tico19

As of April 7, 2020, only a single test has been approved by the FDA under an emergency use authorization.In late March 2020, Euroimmun Medical Laboratory Diagnostics and Epitope Diagnostics received European approvals for their test kits, which can detect IgG and IgA antibodies against the virus in blood samples.

FDA sun amince gwaji a watan Aprilu 7 2020, a karkashin amfanin gaggawar izini a karshen watan Maris 2020. Euriommum Medical Laboratory Diagnostics da Epitope Diagnostics sun samu Yardar European domin kayan gajin su wanda zai iya gano IgG da igAna garkuwan jiki akan kwayar cutar a samfurin jini.

Tico19

Of what value is such reflection unless we earnestly seek Jehovah’s help to correct any weakness that we detect?

Tunanin nan yana da wani amfani ne idan ba mu nemi taimakon Jehovah ya gyara kowanne kumamanci da muka gano ba?

jw2019

Generally this test is carried out on a nasopharyngeal swab though a throat swab may also be used.A number of laboratories and companies are developing serological tests, which detect antibodies.

Kullum ana yin wannan gwajin ne a kan nasopharyngeal swab kodayake ana iya amfani da makogwaron makogwaro. Yawancin dakunan gwaje-gwaje da kamfanoni ke yin gwaje-gwaje na serological, wanda ke gano kwayoyin.

Tico19

That intimate knowledge in turn enables us to detect instantly the voice of strangers. —Galatians 1:8.

Wannan cikakken sani zai taimake mu mu san muryar baƙo babu ɓata lokaci.—Galatiyawa 1:8.

jw2019

Why should we not be disheartened if we detect some weaknesses in our faith?

Me ya sa bai kamata mu karaya ba idan muka lura cewa muna bukata mu karfafa bangaskiyarmu?

jw2019

What tone do you detect in the voices of Jezebel and Ahab in verses 5-7?

Da wani irin murya ne kake ganin Jezebel da kuma Ahab suka yi magana a ayoyi na 5-7?

jw2019

17 Understandably, the better we know Jehovah’s voice, or message, the better we can detect the voice of a stranger.

17 Hakika, idan mun san muryar Jehovah ko saƙonsa sosai, za mu iya gane muryar baƙo da kyau.

jw2019

On 11 February 2020 the test was registered by the Federal Service for Surveillance in Healthcare.On 12 March 2020, Mayo Clinic was reported to have developed a test to detect COVID-19 infection.On 13 March 2020, Roche Diagnostics received FDA approval for a test which could be performed within 3.5 hours in high volume, thus allowing one machine to do approximately 4,128 tests in a 24-hour period.

A ranar 11 ga watan Febrairu 2020 gwajin da aka shigar daga Federal Service for Surveilance a bangaren kiwon lafiya. A ranar 12 ga watan Maris 2020, Asibitin Mayo sun ruwaito cewa akwai tsarin gwajin ciwon COVID-19. A ranar 13 ga watan Maris 2020, Roche Diagnostics sun samu yardar FDA don yin gwajin da za’a yi cikin awanni 3.5 mafi yawa, duk da cewa zasu bar na’ura tayi gwajin kusan 4,128 a cikin sa’a 24

Tico19

We can readily detect the flaw in that child’s thinking.

Za mu iya gano matsalar da ke tunanin yaron.

jw2019

Laboratory testing for the respiratory coronavirus disease 2019 (COVID-19) and the associated SARS-CoV-2 virus includes methods that detect the presence of virus and those that detect antibodies produced in response to infection.

Dakin gwaji don cutar hanyar numfashin coronavirus 2019 (COVID-19) da mai alaƙa da cutar SARS-CoV-2 ya hada da hanyoyin gano kasancewar kwayar cutar da wadanda suka gano kwayoyin halittun kariya da suka samar sakamakon kamuwa da cuta.

Tico19

After all, if a Bible writer, such as Jeremiah, had looked up at the night sky and had tried to count the visible stars, he would have counted only three thousand or so, for that is how many the unaided human eye can detect on a clear night.

Hakika, idan marubucin Littafi Mai Tsarki kamar Irmiya ya daga idanunsa cikin dare kuma ya yi kokarin ya kirga taurari da yake gani, zai iya kirga dubu uku ne kawai, iyakar abin da idanun ’yan Adam ba tare da taimako ba za su iya gani cikin dare ke nan.

jw2019

As of 4 April 2020, antibody tests (which may detect active infections and whether a person had been infected in the past) were in development, but not yet widely used.

Tun daga 4 Afrilu 2020, gwaje-gwaje na rigakafin ƙwayar cuta (wanda ke iya gano kamuwa da cuta mai aiki da kuma ko mutum ya kamu da a baya) yana kan ci gaba, amma har yanzu ba a yi amfani da shi sosai ba.

Tico19

What can you do if you detect that you no longer pursue Kingdom interests with the same enthusiasm because of unnecessary distractions?

Mene ne za ka yi idan ka lura cewa ka daina bauta wa Jehobah da kwazo kamar yadda ka yi a dā saboda wasu abubuwa masu raba hankali?

jw2019

The app is able to detect 'close contact' using surveillance data and therefore a potential risk of infection.

Manhajar nada daman gano mutane na kusa kuma nayin amfani da bayanan sa ido, don haka haɗari da iyuwar kamuwa da cuta.

Tico19

Chinese scientists were able to isolate a strain of the coronavirus and publish the genetic sequence so laboratories across the world could independently develop polymerase chain reaction (PCR) tests to detect infection by the virus.

Masana kimiyya na Kasar China ya sami damar ware nau'in kwayar cutar coronavirus da walafawar jerin kwayoyin halita sabo da dakunan gwaje-gwaje na fadin duniya za su iya haɓaka polymerase chain reaction (PCR) gwaji don gano kamuwa da kwayar cutar.

Tico19

" If countries detect, test, treat, isolate, trace and mobilize their people in the response,"" said Tedros Adhanom Ghebreyesus, the Director-General of the WHO. "

idan kasashe suka gane, gwaji, warkar, binciko, da tura mutanen su izuwa agaji, “ inji Tedros Adhanom Ghebreyesus, shugaban kungiyar WHO.

Tico19

What emotions do you detect in the voices of Elijah and Ahab in the confrontation described in verses 20-26?

Bisa ga abin da aka kwatanta a ayoyi 20-26, yaya kake ganin Iliya da Ahab suka ji sa’ad da suke magana da juna?

jw2019

(Mt 6:24) But what if we detect that material things are starting to crowd out spiritual things in our life?

(Mt 6:24) Amma me za mu yi idan muka ga cewa kayan duniya sun soma janye hankalinmu daga ibada?

jw2019

Jehovah has the ability to detect the genetic bent of the unborn and to exercise his foreknowledge and select beforehand whom he chooses for his purposes.

Jehovah yana iya sanin halin jariri da ba a haifa ba, ya nuna sanin gaba kuma ya zaɓa tun da wuri wanda zai cika ƙudurinsa.

jw2019

If they detect anything in our attitude or behavior that might endanger our spirituality, they are quick to give us needed counsel with a view to our readjustment.

Idan suka ga wani abu a halinmu da zai sa ruhaniyarmu a cikin haɗari, za su ba mu shawara nan da nan don mu gyara halinmu.

jw2019

These can be used to detect infection in individuals starting 7 days or so after the onset of symptoms, to determine immunity, and in population surveillance.Assays can be performed in central laboratories (CLT) or by point-of-care testing (PoCT).

Za a iya amfani da su domin gano mutanen da suka kamu da cutar wanda ya fara daga kwana 7 ko haka bayan farin alamar cutan, domin gano da kariya, da kuma kiyaye da yawan jama’a. Za a iya amfani da Assays cikin dakin gwaji (CLT) ko ta gwajin point-of-care (PoCT).

Tico19

* Thus, as mentioned earlier, to find out what we are thinking and to detect any spiritual weakness in us, wicked spirits have to observe closely our actions —including our choice of entertainment.

* Da haka, kamar yadda aka ambata a baya, don su san abin da muke tunani da duk wata kasawar da muke da ita a ruhaniya, mugayen ruhohi suna bukatar su kalli ayyukanmu sosai, har da irin nishaɗin da muke yi.

jw2019

" On 5 February, the WHO appealed to the global community for a $675 million contribution to fund strategic preparedness in low-income countries, citing the urgency to support those countries which ""do not have the systems in place to detect people who have contracted the virus, even if it were to emerge"". "

A ranar 5 ga Fabrairu, Hukumar ta WHO ta yi kira ga kasashen duniya kan dala miliyan $675 don ba da gudummawar shirin a kasashe masu karamin tatalin arziki, tare da yin kira da a gaggauta tallafawa wadancan kasashen da “ba su da tsarin a wurin don gano mutanen da suka kamu da kwayar cutar , ko da kuwa zai fito ne”.

Tico19

Bullies can often detect those who think negatively of themselves and who are thus not likely to fight back.

Masu zolaya sun san waɗanda suke damuwa da abubuwan da suke musu da kuma waɗanda ba za su rama ba.

jw2019

Contents