But he correctly discerned that the development of his own body attested to advance planning.
Amma ya fahimci cewa yadda aka yi jikinsa ya nuna cewa an tsara shi ne.
jw2019
3. (a) What development yet to take place is mentioned at 1 Thessalonians 5:2, 3?
3. (a) Wane abu da zai faru a nan gaba ne yake cikin littafin 1 Tasalonikawa 5:2, 3?
jw2019
Whereas it is essential to promote the development of friendly relations between nations ,
Ganin cewa ya kamata a karfafa aminci tsakanin kasashe ,
Universal Declaration of Human Rights
“Nearly 1.3 billion people live on less than a dollar a day, and close to 1 billion cannot meet their basic consumption requirements.”—“Human Development Report 1999,” United Nations Development Programme.
“Kusan mutane biliyan 1.3 suna rayuwa ta yin amfani da kasa da dala guda a rana, kuma kusan biliyan 1 ba sa samun abinci da suke bukata.”—“Human Development Report 1999,” Tsarin Bunƙasa na Majalisar Ɗinkin Duniya.
jw2019
Many people may ignore the implications, but this unique development since 1914 should clearly demonstrate to us that we can trust that God’s Kingdom will soon take decisive action.
Wataƙila mutane da yawa su ƙi da wannan gaskiyar, amma ya kamata abubuwan da suke faruwa tun daga shekara ta 1914 su tabbatar mana cewa Mulkin Allah zai kawo ƙarshen mugunta nan ba da daɗewa ba.
jw2019
Education shall be directed to the full development of the human personality and to the strengthening of respect for human rights and fundamental freedoms .
Abin nufi ga ilimi shi ne : ya sama wa dan-adam jin dadin rayuwa da karfafa kiyayewa da hakkokinsa da muhimman abubuwan da yancinsa ya kunsa .
Universal Declaration of Human Rights
ON December 9, 2008, the Swedish Academy for the Rights of the Child held a unique seminar with the theme “The Child’s Right to Spiritual Development.”
A RANAR 9 ga Disamba, na shekara ta 2008, Makarantar Kāre ’Yancin Yara na Ƙasar Sweden ta yi taron ƙara wa juna sani na musamman mai jigo “Hakkin Yaro ga Ci Gabansa na Ruhaniya.”
jw2019
How that development must have frustrated enemies of the truth!
Babu shakka, hakan ya sa maƙiyan gaskiya fushi sosai!
jw2019
Their Modern Development and Growth
Ƙaruwarsu da Bunƙasarsu ta Zamani
jw2019
Jesus had foretold this development in his parable of the wheat and the weeds.
Yesu ya annabta wannan a cikin almararsa ta alkama da zawa.
jw2019
In his Gospel, John identified that development as a fulfillment of another part of Psalm 34: “Not a bone of his will be crushed.” —John 19:32-36; Psalm 34:20, Septuagint.
A cikin Linjilarsa, Yohanna ya bayyana cewa wannan cikar wani sashen Zabura ta 34 ce: “Ko ɗaya cikinsu [ƙasusuwansa] ba ya karye ba.”— Yohanna 19:32-36; Zabura 34:20.
jw2019
The United Nations Human Development Report 2002 says that “the richest 5% of the world’s people have incomes 114 times those of the poorest 5%.”
Human Development Report 2002 na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce “kashi 5 bisa ɗari na waɗanda suka fi arziki a duniya suna daɗa samun kuɗi sau 114 fiye da wanda matalauta kashi 5 bisa ɗari suke samu.”
jw2019
(Romans 1:24, 28; 7:21-25) On the other hand, the expression “the fruitage of the spirit” implies that the qualities listed are, not the results of efforts in so-called character development or personality enhancement, but the results of the operation of God’s spirit on a person.
(Romawa 1:24, 28; 7:21-25) A wata sassa, furcin nan “ɗiyan ruhu,” yana nufin cewa halaye da aka lissafa ba don ƙoƙarce-ƙoƙarce na koyar wani hali ko kuma gyara a mutumtaka ba ne, amma sakamakon aikin ruhun Allah ne a kan mutumin.
jw2019
6 Their Modern Development and Growth
6 Ƙaruwarsu da Bunƙasarsu ta Zamani
jw2019
13. (a) What development regarding languages has taken place among God’s modern-day people?
13. (a) Waɗanne abubuwa suka faru game da harsuna a tsakanin mutanen Allah na zamani?
jw2019
1:27; 2:18, 21-23) Jehovah showed his approval of this development, yoking the first human pair in marriage and pronouncing his blessing upon them. —Gen.
1:27; 2:18, 21-23) Jehobah ya nuna ya amince da halittar mace ta farko, ya haɗa mutane biyu na farko a aure kuma ya albarkace su.—Far.
jw2019
16 A Christian’s spiritual development should be ongoing, as should his progress in hearing and responding to his conscience.
16 Ya kamata mutum ya ci gaba da kyautata dangantakarsa da Allah, yadda ya kamata ya ci gaba da saurara da kuma bin abin da lamirinsa ya ce.
jw2019
4. (a) Give examples of Bible accounts that stimulate a learner’s spiritual development. (b) What goal do elders have in mind when training others?
4. (a) Ka ba da misalai daga Littafi Mai Tsarki da za su taimaka wa ɗan’uwa ya ƙarfafa dangantakarsa da Jehobah. (b) Wane maƙasudi ne ya kamata dattawa su kasance da shi sa’ad da suke horar da wasu?
jw2019
The first step was the development of a three-month course on English comprehension, which was presented by 25 instructors to 1,944 translators, who were working in 182 language teams.
Abu na farko da aka yi don a koyar da su shi ne, an shirya wata kwas na wata uku da zai daɗa sa su fahimci Turanci sosai. Malamai 25 ne suka koyar da mafassara 1,944 da suke fassara harsuna 182.
jw2019
(b) What development in the outworking of Jehovah’s purpose was revealed in the first century C.E.?
(b) Wane aukuwa na cika nufin Jehobah ne aka bayyana a ƙarni na farko A.Z.?
jw2019
This startling development was posted on the official Web site of Jehovah’s Witnesses along with photos of Witnesses affected by the decision, including young children.
An saka wannan labarin da kuma hotunan ’yan’uwan da hakan ya shafa, har da ƙananan yara a cikin Yanar gizonmu.
jw2019
Upon observing that development, “those in Judea [were to] begin fleeing to the mountains.”
Da zarar sun ga hakan na faruwa, “waɗanda ke cikin Yahudiya su gudu zuwa duwatsu.”
jw2019
Such a development would be a blot on Jehovah’s position as Universal Sovereign.
Hakan zai nuna cewa Allah ya kasa a matsayinsa na Maɗaukaki.
jw2019
We also keep good governance initiatives in mind when it comes to development.
Haka kuma idan ana maganar samun ci gaba, muna sanya shirye-shiryen samar da gwamnatoci na gari a ciki.
translations.state.gov
Tracing the development and importance of our meetings
Tattauna tarihi da kuma muhimmancin taronmu
jw2019