Glosbe's example sentences of differing [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar differing:
- Why might Christians have differing views about accepting an injection of a small fraction from a blood component?
Me ya sa Kiristoci suke da ra’ayi da ya bambanta game da amsar allura na ƙananan gutsuri na abubuwan da aka samo cikin jini? [2] - Christians are united despite their differing backgrounds
Kiristoci suna da haɗin kai ko da sun fito daga wurare dabam dabam [3] - The world’s religions offer differing answers to these questions.
Addinai na duniya sun ba da amsoshi dabam dabam ga waɗannan tambayoyi. [4] - So Mary found herself in a family with differing religious viewpoints.
Maryamu ta kasance a cikin iyali mai addini dabam dabam. [5] - People with differing heart conditions. —Read Luke 8:12, 15.
Mutane masu yanayin zuciya dabam dabam.—Ka karanta Luka 8:12, 15. [6] - Adrienne, who has been married for nearly three decades, says: “As long as our viewpoints don’t violate God’s Word, my husband and I allow each other to have differing opinions.
Adrienne, wadda ta yi shekaru kusan talatin da yin aure, ta ce: “Muddin ra’ayinmu bai saɓa wa Kalmar Allah ba, ni da maigidana muna ba juna zarafin kasancewa da ra’ayin da ya bambanta. [7] - According to Jesus’ own explanation, the seed is the Kingdom message found in God’s Word, and the soil represents people with differing conditions of the heart.
A bayanin da Yesu ya yi, irin, saƙon Mulki ne da yake cikin Kalmar Allah, ƙasar kuma tana nufin mutane ne masu zuciya iri-iri. [8] - Clearly, such widely differing views cannot all be correct.
Hakika, ba zai yiwu dukan ra’ayoyin nan su kasance gaskiya ba. [9] - (Genesis 6:6; 14:22; 18:25) Do these differing descriptions refer to the same God?
(Farawa 6:6; 14:22; 18:25) Waɗannan kwatanci dabam dabam suna nuni ne ga Allah ɗaya? [10] - What lesson about handling differing viewpoints did Paul share with fellow believers?
Wane darasi game da bi da ra’ayi da ya bambanta ne Bulus ya koya wa ’yan’uwa masu bi? [11] - My parents loved each other and accepted their differing beliefs.
Iyayena suna son juna kuma addininsu bai shiga tsakaninsu ba. [12] - On various occasions, individuals of differing ages and backgrounds freely approached him.
Wasu lokutta mutane dabam dabam manya da yara suna zuwa wurinsa babu fargaba. [13] - Christlike love allows individuals of differing backgrounds to function together in a peaceful manner.
Ƙauna irin ta Kristi tana sa mutane daga wurare dabam dabam su yi aiki tare cikin lumana. [14] - Paul explains that “we have gifts differing according to the undeserved kindness given to us.”
Bulus ya bayyana cewa muna da baiwa iri-iri “gwargwadon alherin da aka ba mu.” [15] - 3, 4. (a) What differing backgrounds did the Christians in Rome have?
3, 4. (a) A waɗanne hanyoyi Kiristoci da suke a Roma suka bambanta? [16] - (Matthew 19:5, 6) It involves two people with differing personalities learning to develop common interests and working together toward common goals.
(Matiyu 19:5, 6) Ya ƙunshi mutane biyu masu mutuntaka dabam dabam su koyi son abu ɗaya kuma su yi aiki tare don su cim ma makasudinsu. [17] - Like the variations in color, shape, texture, taste, smell, and sound that we find in creation, differing beliefs often add interest, excitement, and enjoyment to life.
Kamar yadda muke samun launi, siffa, hali, ɗanɗano, ƙanshi, da sauti dabam dabam a halitta, ra’ayoyi dabam dabam sau da yawa suna daɗa ga abin da muke so, farin ciki da jin daɗinmu a rayuwa. [18] - They also expressed their differing views on the subject.
Sun furta ra’ayinsu dabam dabam game da batun. [19] - Describe ways in which we can adapt to people’s differing needs and circumstances.
Ka kwatanta hanyoyin da za mu iya daidaita kanmu da bukatu da kuma yanayi dabam dabam na mutane. [20] - (b) In what areas regarding blood might Christians have differing opinions?
(b) A waɗanne wurare game da jini ne Kiristoci suna iya kasancewa da ra’ayi da ya bambanta? [21] - Because people today have widely differing standards and concepts regarding cleanness, however, we need to understand and abide by what Jehovah considers clean and acceptable.
Domin mutane a yau suna da mizanai da ra’ayoyi dabam dabam game da tsabta, muna bukatar mu fahimci kuma mu yi biyayya da abin da Jehovah yake ɗauka da tsabta kuma ya amince da shi. [22] - What are some differing ideas about paradise?
Waɗanne ra’ayoyi ne mutane suke da shi game da aljanna? [23] - For some years, differing views of the Mosaic Law persisted among Christians
Na wasu shekaru, ra’ayoyi dabam dabam game da Dokar Musa ya kasance tsakanin Kiristoci [24] - Today, there are thousands of denominations that are called Christian, yet they are divided by conflicting doctrines and differing views.
Muna da dubban ɗariku da suke da’awa cewa su Kiristoci ne amma koyarwarsu da ra’ayinsu ba ɗaya ba ne. [25] - At the very least, it brings together two voices with the ability to express differing opinions on all kinds of matters.
Ban da wannan ma, yana gama mutane biyu masu ra’ayi dabam dabam a kan dukan iri-irin al’amura. [26]
- Why might Christians have differing views about accepting an injection of a small fraction from a blood component?
Retrieved October 12, 2020, 1:10 pm via glosbe (pid: 2488)