11 If we have difficulty distinguishing between what we want and what we truly need, it might be helpful to take steps to ensure that we do not act irresponsibly.
11 Idan muna iske shi da wuya mu bambanta tsakanin abin da muke so da abin da muke bukata da gaske, zai yi kyau mu ɗauki matakai mu tabbata cewa ba mu yi wauta ba.
Brother Hughes spoke of the difficulty in reaching Catholic people in the Irish Republic.
Ɗan’uwa Hughes ya faɗa cewa yana da wuya a yi wa ’yan Katolika da suke Jamhuriyar Ireland wa’azi.
But they say: “Tests of faith reveal whether our faith is genuine and has the strength to support and comfort us in times of difficulty.
Amma sun ce: “Jarrabawa tana sa mu sani ko muna da bangaskiya sosai da za ta iya sa mu jimre a lokacin da muke fuskantar matsaloli.
Many who share in the ministry on Saturdays do not go out during the week, so they may have difficulty remembering the presentation they practiced during their Family Worship evening.
’Yan’uwa da yawa da suke fita wa’azi a ranar Asabar ba sa fita a tsakiyar mako, a sakamakon hakan, zai iya zama musu da wuya su tuna gabatarwa da suka koya a lokacin Ibadarsu ta Iyali da yamma.
Of course, many changes produce some kind of difficulty.
Hakika, canje-canje da yawa suna kawo wasu matsaloli.
Their difficulty may be made worse because they have an unusually strong sexual drive.
Kaluɓalen zai fi muni domin sha’awarsu ta yin jima’i tana da ƙarfi sosai.
Of course, that does not mean that every difficulty we face in life springs directly from Satan or his demons.
Amma, wannan ba ya nufin cewa dukan wahalar da muke fuskanta a rayuwa Shaiɗan ne kai tsaye ko aljannunsa ke jawowa.
If you forever shield your children from difficulty, you may, in fact, stunt their ability to take on life’s challenges.
Idan kana kāre yaranka daga abubuwa masu wuya a kullum, za ka iya rage iyawarsu na cim ma ƙalubalen rayuwa.
Or what if you lose your job, and you are having difficulty finding another?
Idan ka rasa aikinka kuma fa, kuma ka daɗe kana neman aiki?
How do parents and children generally feel about one another, but what difficulty do they sometimes face?
Yaya iyaye da yara suke ɗaukan juna, kuma wane ƙalubale ne suke fuskanta a wasu lokatai?
So we are patient, just as Jesus was patient with the disciples who had difficulty developing a proper attitude. —Mark 9:33-37; 10:35-45.
Saboda haka, muna bukatar mu kasance masu haƙuri, kamar yadda Yesu ya yi haƙuri da almajiransa waɗanda kasancewa da hali mai kyau ya yi wa wuya.—Markus 9:33-37; 10:35-45.
Regina, in the Philippines, tells of the various problems she has faced, such as supporting herself and her family after the death of her husband, losing a job, and experiencing difficulty in raising children.
Wata mai suna Regina daga ƙasar Filifin ta faɗi irin matsalolin da ta fuskanta bayan rasuwar maigidanta. Waɗannan matsalolin sun haɗa da biyan bukatunta da na yaranta, rasa aikinta da kuma ɗawainiyar renon yara.
(6) How can we cultivate a person’s interest if we are having difficulty finding him home again?
(6) Ta yaya za mu horar da masu shela da ba su ƙware sosai ba sa’ad da muke komawa don mu ziyarce mutane?
6:3, 4) Hence, when we unselfishly help those who are in difficulty, Jehovah views our good deed as a loan made to Him.
6: 3, 4) Saboda haka, idan muka taimaka wa mutanen da suke shan wahala, Jehobah yana gani kamar rance muka ba shi.
Well, if a person has to escape some disaster during the winter, when the weather makes it very hard or even dangerous to travel, what could happen?— If he escaped at all, it would be with great difficulty.
Idan mutum zai guje wa bala’i a lokacin damina, lokaci ne da yanayi zai zama da wuya ko kuma zai kasance da haɗari a yi tafiya, me zai faru?— Idan ya tsira ma, zai kasance da wuya ƙwarai.
7:24-27 Since I am responsible for directing my own life, how can I be better prepared for storms of difficulty and floods of trouble?
7:24-27 Tun da yake ni nake da hakkin ja-gorar rayuwa ta, yaya zan kasance a shirye in bi da matsaloli da damuwa da za su sha mini kai?
3:15-17) Jesus had no difficulty rejecting Satan’s offer of all the kingdoms of the world.
Yoh. 3:15-17) Bai yi wa Yesu wuyan ƙin kyautar da Shaiɗan ya yi masa na dukan mulkoki na duniya ba.
Emily: “The trouble began when my 13-year-old daughter, Jenny, had difficulty understanding her teacher’s requirements for a school assignment.
Emily: “Matsalar ta soma ne sa’ad da ’yata Jenny, ’yar shekara sha uku, ba ta fahimci aikin da malamarta ta ba ta a makaranta ba.
The real difficulty was cigarettes.
Mai wuyar ita ce taba sigari.
If you were in difficulty, you would no doubt expect a good friend to do something to help you.
Idan kana cikin damuwa, za ka bukaci abokinka ya taimaka maka, ko ba haka ba?
• Why do many have difficulty in accepting needed counsel, and how serious is this?
• Me ya sa mutane da yawa suke iske shi da wuya su karɓi gargaɗi, kuma yaya wannan yake da tsanani?
(Mark 10:27) If we lose sight of that truth at times, perhaps we can understand Jonah’s difficulty.
(Markus 10:27) Idan muka mance da wannan abin da Yesu ya ce, hakan zai sa mu fahimci matsalar da Yunana ya fuskanta.
We are repeatedly assured that regardless of the difficulty we find ourselves in, Jehovah will not forsake us.
Muna da tabbaci cewa ko da wace irin wahala ce muke fuskanta, Jehobah ba zai yashe mu ba.
We also played ‘guess who I am’ Bible games and created a Bible board game with questions of varying difficulty.
Mun yi wasannin Littafi Mai Tsarki da ake kira ‘ka faɗa ko wane ne ni’ mun kuma yi wasan Littafi Mai Tsarki da tambayoyi dabam dabam masu wuya.
How to Help Those Who Have Difficulty Reading
Yadda Za Mu Taimaki Waɗanda Karatu Yake Musu Wuya