Example usage of discusses
1:21) The article also discusses what will help us to maintain our appreciation for the Bible.
1:21) Talifin ya kuma tattauna abin da zai taimaka mana ci gaba da daraja Littafi Mai Tsarki.
This magazine discusses what we know now, including what sets us apart from animals.”
Wannan mujallar ta tattauna abin da muka sani, haɗe da abin da ya bambanta mu da dabbobi.”
Offer: This issue of The Watchtower discusses what Jesus and his Father have revealed about heaven.
Abin da Za Ka Ce: Wannan talifin Hasumiyar Tsaro ya tattauna yadda Yesu da Ubansa suka kwatanta sama.
This magazine discusses why we can trust the moral values found in the Bible.”
Wannan mujallar ta bayyana abin da ya sa za mu iya amincewa da ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki game da ɗabi’a.”
This issue of The Watchtower discusses what Jesus and his Father have revealed about heaven.
Wannan talifin Hasumiyar Tsaro ya tattauna yadda Yesu da Ubansa suka kwatanta sama.
This article discusses our yeartext for 2018 and shows why we need to give Jehovah the opportunity to strengthen us and how he will do so.
A wannan talifin, za a tattauna jigonmu na shekara ta 2018 da kuma dalilin da ya sa za mu ba Jehobah damar ƙarfafa mu da kuma yadda zai yi hakan.
This magazine discusses the Bible’s balanced instructions on disciplining children.”
Wannan mujallar ta yi magana a kan yadda ya kamata iyaye su tarbiyyar da yaransu.”
It also discusses the Bible’s promise that soon everyone will enjoy an abundance of healthful food.”
Ta kuma tattauna alkawarin da Allah ya yi a cikin Littafi Mai Tsarki cewa ba da daɗewa ba kowa zai more abinci mai kyau mai yawa.”
This magazine discusses this assurance and gives some practical steps that we can take to protect ourselves from crime.”
Wannan mujallar ta tattauna wannan alkawarin, kuma ta bayyana matakai da za mu iya ɗaukawa don mu kāre kanmu daga mutane masu aikata laifi.”
This article discusses situations wherein a spouse has an ongoing physical illness.
Wannan talifin ya tattauna yanayin da miji ko mata take rashin lafiya.
This article discusses some Bible principles that can help us to improve our outlook on life.”
Wannan talifin ya tattauna wasu ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da za su taimaka mana mu kyautata rayuwarmu.”
The article that begins on page 19 discusses how God helps us to combat negative feelings such as worthlessness, overwhelming sadness, and excessive guilt.”
Wannan mujallar ta nuna abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da sanadin mugunta da kuma yadda Allah zai kawo ƙarshen mugunta ba da daɗewa ba.”
This magazine discusses some practical ways to cope with grief, including how to throw our burden on God.”
Wannan Mujallar ta tattauna hanyoyi masu amfani da za mu iya jimre da baƙin ciki, haɗe da yadda za mu miƙa nawayarmu ga Allah.”
The fifth article discusses how we can demonstrate that we have accepted Jehovah’s way of ruling.
Talifi na biyar ya tattauna yadda za mu nuna cewa mun amince da sarautar Jehobah.
That assurance is given in the latter part of Peter’s letter, where the apostle discusses matters related to “the end of all things.” —1 Pet.
An ba da wannan tabbacin a sashen wasiƙar Bitrus ta ƙarshe, inda manzon ya tattauna game da al’amuran da suka shafi “ƙarshen dukan abubuwa.”—1 Bit.
The second article discusses how Jehovah’s servants show love for neighbor.
A talifi na biyu, za mu koyi yadda bayin Jehobah suna nuna ƙaunarsu ga maƙwabtansu.
The second article discusses how those serving in a foreign field can maintain their spiritual health.
Talifi na biyu ya yi magana a kan yadda waɗanda suke hidima a ƙasar waje za su ci gaba da ƙarfafa dangantakarsu da Jehobah.
This magazine discusses how God will end prejudice once and for all.”
Talifin da ke shafi na 10 na wannan mujallar ya tattauna yadda za mu kasance da bangaskiya kamar Nuhu kuma mu sami albarka.”
Offer: This article discusses further what the Bible says about God’s name.
Abin da Za Ka Ce: Wannan talifin ya ba da ƙarin bayani a kan abin da Littafi Mai Tsarki ya faɗa game da sunan Allah.
This brochure discusses how we can find lasting peace and happiness.”
Wannan ƙasidar ta tattauna yadda za mu samu salama ta dindindin da kuma farin ciki.”
This magazine discusses why many have concluded that life is too complex and marvelous to be the result of evolution.”
Wannan mujallar ta yi bayani a kan dalilan da suka sa mutane da yawa sun yarda cewa rayuwa ba ta soma ta juyin halitta ba, saboda tana da wuyar fahimta da kuma ban al’ajabi.”
This article discusses how we can help to preserve a healthy, positive spirit in the congregation.
Wannan talifin ya tattauna yadda za mu taimaka don ikilisiyar ta ci gaba da kasancewa da hali mai kyau.
The Bible book of Philemon discusses the apostle Paul’s sending the runaway slave Onesimus back to his owner, Philemon.
Littafin Filimon da ke cikin Littafi Mai Tsarki ya bayyana yadda manzo Bulus ya mayar ma Filimon bawansa Unisimus, wanda ya gudu.
This discusses what you need to know about smoking, including how to quit.”
Wannan talifin ya tattauna abubuwan da muke bukata mu sani game da shan sigari, haɗe da yadda za mu daina yin hakan.”
This magazine presents a balanced view of material possessions and discusses three valuable things that money cannot buy.”
Wannan mujallar ta nuna yadda za mu iya kasancewa da ra’ayin da ya dace game da abin duniya kuma ta tattauna abubuwa masu muhimmanci guda uku da kuɗi ba zai iya saya ba.”