11 If we have difficulty distinguishing between what we want and what we truly need, it might be helpful to take steps to ensure that we do not act irresponsibly.
11 Idan muna iske shi da wuya mu bambanta tsakanin abin da muke so da abin da muke bukata da gaske, zai yi kyau mu ɗauki matakai mu tabbata cewa ba mu yi wauta ba.
Distinguishing envy from jealousy, a Biblical reference work says: “‘Jealousy’ . . . refers to the desire to be as well off as another, and the word ‘envy’ refers to the desire to deprive another of what he has.”
Wani aikin bincike na Littafi Mai Tsarki da aka yi ya ce: “Kishi son samun abin da wani yake da shi ne, amma hassada son ƙwace abin da wani yake da shi ne.”
Love is a distinguishing feature of true worship.
Ƙauna ita ce alamar da ke bambanta bauta ta gaskiya.
18 As long as we keep a balanced view of our works of faith and Jehovah’s undeserved kindness, we will maintain the joy that is a distinguishing mark of true servants of Jehovah.
18 Idan dai har muka ci gaba da kasancewa da daidaitaccen ra’ayi game da aikinmu na bangaskiya da kuma alherin Jehobah, za mu sami farin ciki da alama ce mai bambanta bayin Jehobah.
(Genesis 7:17-22; 18:20; 19:24, 25; Numbers 16:31-35) An examination of these Bible accounts shows, however, that in each case, there are three major distinguishing factors.
(Farawa 7:17-22; 18:20; 19:24, 25; Littafin Lissafi 16:31-35) Amma binciken da aka yi a kan waɗannan labaran na Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa a kowannensu, akwai muhimman abubuwa guda uku da suka bambanta su da waɗanda ke faruwa a yau.
8 The Memorial season is an appropriate time to examine ourselves, individually and as a congregation, to see if we really have this distinguishing mark of true Christianity—Christlike love.
8 Lokacin Bikin Tuni, lokaci ne da ya kamata mu binciki kanmu, ɗai-ɗai da kuma a ikilisiya, mu ga ko muna da wannan alama mai bambance Kiristanci na gaskiya—ƙauna irin ta Kristi.
(Revelation 4:8) Holiness, then, is a distinguishing characteristic of his nature.
(Ru’ya ta Yohanna 4:8) Saboda haka, tsarki, halinsa ne na musamman.
(Titus 1:13, 15, 16) They were having a problem distinguishing between what was clean and what was unclean, and this involved their conscience.
(Titus 1:13, 15, 16) Suna da matsala wajen bambanta abin da yake da tsabta da marar tsabta, kuma wannan ya ƙunshi lamirinsu.
Essential to distinguishing right from wrong is listening to Jehovah’s voice and shutting out the incessant din of satanic propaganda.
Yana da muhimmanci mu saurari muryar Jehobah, ba ƙaryace-ƙaryacen da Shaiɗan yake yaɗawa ba.
(John 17:20, 21) Genuine unity, then, in spirit and truth was to be a distinguishing mark of Christ’s disciples from the start down to our time.
(Yohanna 17:20, 21) Da haka, tabbataccen haɗin kai, cikin ruhu da gaskiya ne zai zama alamar da za ta bambanta almajiran Kristi daga lokacin da aka soma Kiristanci zuwa kwananmu.
6 Jesus laid down the rule for distinguishing true worship from false when he said: “Be on the watch for the false prophets that come to you in sheep’s covering, but inside they are ravenous wolves.
6 Yesu ya kafa ƙa’idodin bambance addinin gaskiya daga addinin ƙarya lokacin da ya ce: “Ku yi hankali da masu-ƙaryan annabci, masu-zuwa wurinku da fatar tumaki, amma daga ciki kerketai ne masu-hauka.
He evaluates and judges, distinguishing between good and bad, important and trivial.
Zai bincika kuma ya hukunta, ya bambance tsakanin mai kyau da marar kyau, mai muhimmanci da marar muhimmanci.
0