Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:emphasize

Discussion page of emphasize

Page 1

Emphasize the points under the subheading “Texting Tips.”

Ka nanata batun da ke ƙarƙashin kan maganar nan “Shawara Game da Aika Saƙo.”

jw2019

Emphasize that even some non-Israelites, such as Rahab, Ruth, Jael, and the Gibeonites, decided to side with the Israelites because they knew that God was with them.

Ka nanata yadda Rahab da Ruth da Jael da kuma Gibeyonawa suka haɗa kai da Isra’ilawa don sun san cewa Allah yana tare da su duk da cewa su ba Isra’ilawa ba ne.

jw2019

Recognizing such passages as poetry shows the reader that the Bible writer was not simply repeating himself; rather, he was using a poetic technique to emphasize God’s message.

Wannan tsarin waƙar ya nuna cewa marubucin ba kawai yana maimaita abubuwan da ya faɗa ba ne amma yana amfani da wannan tsarin waƙa don ya nuna saƙon da Allah ya bayar yana da muhimmanci.

jw2019

Although we can use various scriptures to emphasize how Jehovah provides for his people, not to be overlooked is the effect of the example we ourselves set.

Ko da yake za mu iya amfani da nassosi dabam-dabam don mu nuna yadda Jehobah yake yi wa mutanensa tanadi, amma yana da muhimmanci mu kafa misali mai kyau.

jw2019

How do Jesus’ words recorded at John 17:3 emphasize the need to know what is acceptable to God?

Ta yaya kalmomin Yesu da ke rubuce a Yohanna 17:3 ya nanata bukatar mu san abin da Allah ya yarda da su?

jw2019

10 min: “Emphasize Starting Bible Studies on the First Saturday.”

Minti 10: “Ku ƘarfafaYan’uwa Su Soma Nazarin Littafi Mai Tsarki da Mutane a Asabar ta Farko.”

jw2019

It stated that much was yet to be discovered about COVID-19, and that Australia would emphasize border control and communication in its response to the pandemic.

Ya ce har yanzu ba a gano abubuwa da yawa game da COVID-19 ba, kuma Australiya za ta jaddada ikon kan iyaka da sadarwa a cikin martanin ta game da cutar.

Tico19

Ask additional questions, as needed, to emphasize key ideas.

Idan da bukata, ka yi ƙarin tambayoyi don ka nanata muhimman darussa.

jw2019

How did God emphasize to Israel the importance of giving priority to spiritual pursuits?

Ta yaya ne Jehobah ya nanata wa Isra’ilawa muhimmancin saka abubuwa na ruhaniya da farko?

jw2019

Instead, we should respect their views, emphasize what we may hold in common, and then focus on the positive aspects of our message. —Acts 22:1-3; 1 Corinthians 9:22; Revelation 21:4.

Maimako, ya kamata mu daraja ra’ayoyinsu, mu ambata abin da mu da su muka gaskata, sai kuma mu ci gaba da sashen saƙonmu mai kyau.—Ayukan Manzanni 22:1-3; 1 Korinthiyawa 9:22; Ru’ya ta Yohanna 21:4.

jw2019

How does Paul’s letter to the Ephesians emphasize unity?

Ta yaya wasiƙar Bulus ga Afisawa ta nanata haɗin kai?

jw2019

Emphasize the devotion, humility, and loyalty that servants of Jehovah have displayed.

Ku nanata ba da kai, tawali’u, da amincin da bayin Jehobah suka nuna.

jw2019

Emphasize the importance of modest dress and grooming. —2 Cor.

Ka nanata muhimmancin saka tufafin da suka dace da kuma yin ado mai kyau.—2 Kor.

jw2019

The apocryphal Acts of Paul and Acts of Peter emphasize complete abstinence from sexual relations and even depict the apostles as urging women to separate from their husbands.

Littafin afokirifa na Ayyukan Bulus da Ayyukan Bitrus sun nanata cewa a ƙi kowanne irin jima’i gabaki ɗaya kuma ya ce manzanni sun umurci mata su saki mazajensu.

jw2019

4:5) Using the expression “the Christ,” the title preceded by the definite article, is another way to emphasize Jesus’ office as the Messiah. —Acts 5:42.

4:5) Yin amfani da furcin nan “Kristi,” yana nanata matsayinsa ne na Almasihu.—Yoh 4:29.

jw2019

What does the Mosaic Law emphasize?

Mene ne Dokar Jehobah ta nanata?

jw2019

Why do we emphasize the door-to-door ministry?

Me ya sa muka fi mai da hankali ga yin wa’azi muna bi ƙofa-ƙofa?

jw2019

A further consideration of the prophecy of Amos will emphasize three things about divine judgment.

Ƙara bincika annabcin Amos zai nanata abubuwa uku game da hukuncin Allah.

jw2019

“Faith the size of a [tiny] mustard grain” that could move a mountain —Jesus could hardly have found a more effective way to emphasize that even a little faith can accomplish much.

“Bangaskiya kwatancin [ƙaramar] ƙwayar mastad” da za ta iya kawar da dutse—lallai babu wata hanya da Yesu zai bayyana cewa ƙaramar bangaskiya tana aikata abu mai girma dalla-dalla fiye da haka.

jw2019

Emphasize that family worship should be tailored to the needs of one’s family and should build faith in Jehovah and his promises.

Ka nanata cewa kowace iyali tana bukatar ta tattauna abubuwan da suka fi dacewa da su da zai ƙarfafa bangaskiyarsu ga Jehobah da kuma alkawuransa.

jw2019

Many resort to expletives to emphasize their speech or to compensate for an otherwise limited vocabulary.

Mutane da yawa suna rantse-rantse don su nanata abin da suke faɗi ko kuma don ba su san kalamai da suka dace ba.

jw2019

Many non-Christian religions likewise discourage reasoning and instead emphasize chants, ritualistic prayers, and various forms of meditation that involve mysticism, rather than logical, constructive thinking.

Addinai da yawa da ba Kiristoci ba ma ba sa ba da zarafin yin tunani, suna nanata waƙe-waƙe, maimaita addu’o’i, da kuma wasu bimbini dabam dabam da suka ƙunshi wawan tunani, maimakon tunani na haziƙanci, mai kyau.

jw2019

How did Jesus emphasize the need for us to safeguard our clear identification as Christians?

Ta yaya ne Yesu ya nanata muhimmancin kiyaye halinmu na Kirista?

jw2019

How did Jesus emphasize that we should not look back in a figurative sense?

Ta yaya Yesu ya nanata cewa kada mu kalli abubuwan da ke baya?

jw2019

To the extent possible, therefore, it is good to emphasize things that will appeal to our listeners, starting with things we hold in common with them.

Ga yadda ya yiwu, yana da kyau mu nanata abubuwa da masu sauraro za su so, farawa da abubuwa da dukanmu muka yarda.

jw2019

Contents