(Matthew 10:41) The Son of God also honored this widow when he held her up as an example before the faithless people of his hometown, Nazareth. —Luke 4:24-26.
(Matta 10:41) Ɗan Allah ma ya daraja wannan gwauruwa da ya ambata ta misali ga mutanen da ba su da bangaskiya a garinsa na Nazarat.—Luka 4:24-26.
14-16. (a) Why was Joseph such a good moral example?
14-16. (a) Me ya sa Yusufu misali ne mai kyau na ɗabi’a?
How does Jesus provide an example for wives?
Ta yaya Yesu ya ba da misali ga mata?
For example, when one of the Witnesses lost her purse, I assumed that she would never see it again.
Alal misali, sa’ad da wata Mashaidiya ta ɓatar da ƙaramar jakarta, na ɗauka cewa ba za ta sake ganin jakar ba.
For example, it will remove Satan and his demons.
Alal misali, zai kawar da Shaiɗan da aljannunsa.
In each example, we will identify a Scriptural principle that can help us make a wise decision.
A kowannensu, za mu ga ƙa’idar Littafi Mai Tsarki da za ta taimaka mana mu tsai da shawarar da ta dace.
For example, the apostle Paul told Timothy: “If we go on enduring, we will also rule together as kings.”
Alal misali, manzo Bulus ya gaya wa Timothawus: “Idan mun jimre, za mu kuma yi mulki tare da shi.”
9 Likewise today, we follow Jesus’ example of showing courage.
9 A yau, muna bin misalin Yesu ta wurin nuna ƙarfin hali.
Consider, for example, King David.
Ka yi la’akari da misalin Sarki Dauda.
Jesus set what fine example for us, and how do we benefit by imitating him?
Wane misali ne Yesu ya kafa mana, ta yaya muka amfana ta wajen yin koyi da shi?
When we face unexpected challenges or when we are anxious over family problems, we can certainly learn from her example of faithful endurance. —Hebrews 10:36.
Sa’ad da muka fuskanci ƙalubale da ba mu zata ba ko kuma idan muna damuwa saboda matsalar iyali, za mu iya koyo daga misalinta na jimrewa cikin aminci.—Ibraniyawa 10:36.
9 Another example is God’s view of stumbling others.
9 Wani misali kuma shi ne yadda Allah yake ji idan mun sa wani ya yi zunubi.
In his letter to the Hebrews, for example, he clarifies how Jesus as a “faithful high priest” could once and for all time offer a “propitiatory sacrifice” making it possible for those exercising faith in it to obtain “an everlasting deliverance.”
Alal misali, a cikin wasiƙarsa zuwa ga Ibraniyawa, ya bayyana yadda Yesu a matsayin ‘babban firist mai aminci’ ya yi “kafara” sau ɗaya kuma ya sa ya yiwu waɗanda suka ba da gaskiya su samu “fansa ta har abada.”
What enabled the first Christians to remain zealous even under persecution, and how should their example affect us?
Menene ya taimake Kiristoci na farko su riƙe himmarsu ko a cikin tsanani ma, kuma yaya ya kamata misalinsu ya shafe mu?
There is, for example, the progress that has been made in medical science.
Alal misali, akwai cin gaba a kimiyyar ba da magani.
What, for example, activated specific genes in your cells to set in motion the process of differentiation?
Alal misali, menene ke sa wasu ƙwayoyin hali da ke cikin ƙwayar halitta suke rarrabuwa zuwa sashe dabam dabam na jiki?
Who set the best examples of gracious giving, and how can we imitate their example?
Wanene ya kafa misali mafi kyau na nuna alheri, kuma yaya za mu iya yin koyi da misalinsu?
For example, in the case of a husband who is an unbeliever, submitting to his headship in all matters that would not mean violating God’s laws or principles may well yield the marvelous reward of her being able to ‘save her husband.’
Alal misali, idan maigidan marar bi ne, idan ta yi masa biyayya bisa ga al’amuran da ba su kauce wa dokokin Allah ba ko kuma ka’idodinsa, za ta samu ladar ta ‘ceci mijinta.’
(b) What help may we find in Jesus’ example?
(b) Ta yaya misalin Yesu zai taimake mu?
(Luke 4:16; Acts 15:21) Young ones today would do well to follow Jesus’ example by reading God’s Word daily and by regularly attending meetings where the Bible is read and studied.
(Luka 4:16; Ayyukan Manzanni 15:21) Ya kamata yara su yi ƙoƙari su yi koyi da Yesu wajen karatun Littafi Mai Tsarki kullum kuma su riƙa halartan taro inda ake karatun Littafi Mai Tsarki kuma ake nazarinsa.
For example, is it possible to simplify our life, perhaps moving to a smaller dwelling or eliminating unnecessary material possessions? —Matthew 6:22.
Alal misali, zai yiwu mu sauƙaƙa rayuwarmu ƙila ta ƙaura zuwa ƙaramin gida ko rage abubuwan mallaka da ba ma bukata?—Matta 6:22.
For example, do we carefully prepare for the weekly Watchtower Study with a view to participating?
Alal misali, muna shirya Nazarin Hasumiyar Tsaro sosai da nufin yin kalami?
(b) In what way did Peter’s example fall short of what he himself had professed?
(b) Ta yaya Bitrus ya kasa yin abin da ya ce zai yi?
What example does Jehovah set regarding punctuality?
Wane misali ne Jehobah ya kafa mana a batun kasancewa a kan kari?
Why is Jesus’ perfect example as a teacher not too lofty for us to imitate?
Me ya sa misalin Yesu mafi kyau na malami bai yi girma ainun ba mu yi koyi da shi?