Glosbe's example sentences of examples [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar examples:
- As we search the Scriptures, time and again we find examples of Jehovah doing the unexpected.
AMuna da labarai da yawa a Littafi Mai Tsarki da suka nuna yadda Jehobah ya yi abubuwan da ba a yi tsammaninsu ba. [2] - For examples of individuals who renounced lives of violence in order to become Witnesses, see Awake!
Don ka ga misalan mutane da suka bar halayensu na nuna ƙarfi domin su zama Shaidu, ka duba fitar Awake! [3] - Also, many Bible examples taught me this fundamental truth: Serving my brothers and Jehovah leads to true happiness.”
Kuma na koya daga labarai na Littafi Mai Tsarki cewa ya kamata na yi wa ’yan’uwana da kuma Jehobah hidima, kuma yin hakan yana kawo farin ciki na gaske.” [4] - • What can be learned from the examples of Peter, James, and John?
• Me za a iya koya daga misalan Bitrus, Yaƙub, da kuma Yohanna? [5] - These things happened to them as examples, and they were written for a warning to us upon whom the ends of the systems of things have come. —1 Cor.
Waɗannan al’amura dai suka same su [a matsayin] misali ne; kuma aka rubuta su domin gargaɗi gare mu. —1 Kor. [6] - Who set the best examples of gracious giving, and how can we imitate their example?
Wanene ya kafa misali mafi kyau na nuna alheri, kuma yaya za mu iya yin koyi da misalinsu? [7] - 1:11, 20-25) Thus, living things provide countless examples of complexity, symmetry, and beauty that bespeak design of the highest level.
1:11, 20-25) Saboda haka, abubuwa masu rai suna da wuyar fahimta, sun yi kama da juna kuma suna da tsabar kyau. [8] - 23 Many other examples could be cited to show that Bible reading and study can enrich your prayers.
23 Za a iya ambata wasu misalai don a nuna cewa karatun Littafi Mai Tsarki da nazari suna iya kyautata addu’o’inka. [9] - 5 The Bible contains many examples of those who were a bad influence on others.
5 Littafi Mai Tsarki yana ɗauke da misalai da yawa na miyagu da suka rinjayi wasu. [10] - The Greek historian Herodotus recorded some examples from Xerxes’ war against Greece.
Wani ɗan tarihi mai suna Herodotus ya rubuta wasu abubuwa game da yaƙin da Xerxes ya yi da Girkawa. [11] - • What are some Scriptural examples showing that Christians need and help one another?
• Waɗanne misalai ne na Nassi suka nuna cewa Kiristoci suna bukatar juna kuma suna taimakon juna? [12] - Let us consider some Bible principles, a few examples, and some practical tips that can help all of us to try to comment more at meetings.
Bari mu tattauna wasu ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da wasu misalai da kuma wasu shawarwari da za su taimaka mana mu riƙa yin kalami a kowane lokaci. [13] - Let us first consider examples of murmuring mentioned in the Scriptures.
Bari mu fara bincika misalan gunaguni da aka ambata a cikin Nassosi. [14] - This article reminds us of the excellent examples that Jephthah and Hannah set for us as we faithfully strive to fulfill our vows to God.
A wannan talifin, za mu koyi darussa masu muhimmanci daga labaran Jephthah da kuma Hannatu da za su taimaka mana mu cika alkawuran da muka yi wa Allah. [15] - 1, 2. (a) What examples illustrate the field called biomimetics?
1, 2. (a) Waɗanne misalai suka kwatanta kimiyya da ke kwaikwayon halitta? [16] - 15:1, 2) The Christian congregation is blessed with many thousands of young people who set sterling examples in this regard.
15:1, 2) Da akwai matasa dubbai a cikin ikilisiyar Kirista da suke kafa misalai masu kyau a yadda suke ado. [17] - These examples may move us to examine our own reasoning and practices and to consider whether we might more fully apply God’s counsel, which is designed to protect us. —Isa.
Waɗannan misalai suna iya motsa mu mu bincika ra’ayinmu da ayyukanmu kuma mu yi tunani a kan ko muna bukatan mu ƙara bin shawarar Allah sosai, wadda aka yi don ta kāre mu.—Isha. [18] - What are some examples of practical ways in which we can show love in our congregation?
A waɗanne hanyoyi ne za mu nuna ƙauna a ikilisiyarmu? [19] - 2 The Bible provides many examples of the considerate way in which Jehovah deals with his servants.
2 A Littafi Mai Tsarki, da akwai labarai da yawa da suka nuna yadda Jehobah ya yi la’akari da mutanensa. [20] - 10:13) You can therefore gain strength and courage by meditating on the examples of others rather than focusing on your own difficulties.
10:13) Saboda haka, kana iya samun ƙarfi da gaba gaɗi ta wajen yin bimbini a kan misalan wasu maimakon ka mai da hankali ga matsalolinka. [21] - • What fine examples do we have of those who honored the ones given authority?
• Wane misalai masu kyau muke da su na waɗanda suka girmama masu iko? [22] - So do the fine examples provided by modern-day Christians who have endured persecution in countries under dictatorial or clergy rule.
Haka nan ma misalai masu kyau na Kiristoci na zamanin yau waɗanda suka jimre tsanani a ƙasashe da suke mulkin kama karya ko kuma na limaman addini. [23] - Yet, all around us in the Christian congregation, we can find loyal examples to imitate.
Amma a cikin ikilisiyar Kirista, akwai mutane masu aminci da za mu iya yin koyi da su. [24] - After citing the examples of such pre-Christian witnesses as Abel, Enoch, Noah, Abraham, and Sarah, Paul noted: “They did not get the fulfillment of the promises, but they saw them afar off and welcomed them and publicly declared that they were strangers and temporary residents in the land.”
Bayan ya ba da misalin shaidun nan kafin Kiristoci kamar su Habila, Anuhu, Nuhu, Ibrahim, da kuma Saratu, Bulus ya lura: “Ba su rigaya sun amshi alkawura ba, amma daga nesa suka tsinkaye su, suka yi masu maraba, suka shaida hakanan su baƙi ne, bare ne cikin duniya.” [25] - What Bible examples show the sad outcome of those who crave glory from men?
Waɗanne misalai na Littafi Mai Tsarki ne ya nuna sakamako na baƙin ciki na waɗanda suka nemi ɗaukaka daga wurin mutane? [26]
- As we search the Scriptures, time and again we find examples of Jehovah doing the unexpected.
Retrieved July 7, 2019, 11:55 am via glosbe (pid: 27611)