Glosbe's example sentences of experiment [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar experiment:
- What can you learn from Solomon’s experiment with pleasures?
Mene ne za ku iya koya daga biɗe-biɗen da Sulemanu ya yi? [2] - 8 Now that Jehovah has allowed thousands of years for humans to experiment with rulership independent from him, he is justified in clearing all these forms of rule off the earth and replacing them with his own government.
8 Yanzu da Jehobah ya ƙyale ’yan adam su gwada sarautarsu shekaru da yawa, ya dace ya kawar da dukan sarauta ta duniya kuma ya canja ta da gwamnatinsa. [3] - In allowing them enough time to experiment with total freedom, God would establish once and for all whether they are better off under his rule or their own.
Ta wajen ba su isashen lokaci da kuma ’yanci su gwada sarautar kansu, Allah zai tabbatar da ko za su fi jin daɗi a ƙarƙashinsa ko kuma a sarautar kansu. [4] - Young people are often exposed to temptations and pressures to experiment with things that seem popular.
Sau tari matasa suna fuskantar jaraba da kuma matsi su gwada wasu abubuwa da suka zama ruwan dare. [5] - 6 By allowing humans enough time to experiment with total freedom, God would establish for all time whether humans are better off under God’s rule or on their own.
6 Ta wurin ba yan-Adam isasshen lokaci don su gwada yanci mara-iyaka fa, Allah zai iya warware sarai al’amarin ko yan-Adam zasu fi yin aikawa da kyau a ƙalƙashin sarautar Allah ko kuwa nasu. [6] - The time that God has allowed for humans to experiment with self-government is about to end.
Lokacin da Allah ya ba wa mutane su gwada da gwamnatin kansu ya kusa ya ƙare. [7] - At first, these meetings, which were often held in private homes, were an experiment.
Da farko, an gwada yin waɗannan taron a gidajen mutane. [8] - All the evidence shows that we are nearing the end of man’s tragic experiment in independence from God.
Duka waɗannan tabbaci sun nuna cewa muna ƙarshen wannan lokaci na baƙin ciki da mutane suka ’yantar da kansu daga Allah. [9] - After moving away from home, I began to experiment with drugs, even growing and selling large amounts of marijuana.
Bayan na bar gida, na soma shan ƙwayoyi masu sa maye, na yi noman wi-wi kuma na zama dillalin taɓa wi-wi. [10]
- What can you learn from Solomon’s experiment with pleasures?
Retrieved July 7, 2019, 12:22 pm via glosbe (pid: 28233)