(Romans 14:7, 8) In setting priorities, we therefore apply Paul’s counsel: “Quit being fashioned after this system of things, but be transformed by making your mind over, that you may prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God.”
(Romawa 14:7, 8) A wurin kafa abubuwa da suka fi muhimmanci, ya kamata mu bi umurnin Bulus: “Kada ku biye wa zamanin nan, amma ku bar halinku ya sake ta wurin sabunta hankalinku ɗungum, don ku tabbatar da abin da Allah ke so, wato nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma.”
The Bible’s moral standards are viewed as old-fashioned.
An ɗauki mizanan Littafi Mai Tsarki game da ɗabi’a tsohon yayi.
Do you believe sin is an old-fashioned concept, or is it something we need to be concerned about?
Amma kana ganin za mu iya sanin kowanene Allah?
If you do so, you will follow Paul’s counsel: “Quit being fashioned after this system of things, but be transformed by making your mind over, that you may prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God.” —Romans 12:2.
Idan ka yi haka kana bin gargaɗin Bulus ke nan: “Kada ku kamantu bisa ga kamar wannan zamani kuma: amma ku juyu bisa ga sabontar azancinku, da za ku gwada ko menene nufin nan na Allah mai-kyau, abin karɓa, cikakke.”—Romawa 12:2.
Today, many people view marital faithfulness —and even marriage itself— as restrictive and old-fashioned.
A yau, mutane da yawa suna gani cewa riƙon amana a aure tsohon yayi ne kuma yana hana mutum sakewa.
THE painting may have seemed old-fashioned.
AWASU ƙasashe ana ɗaukan zane da tamani.
20 “As obedient children, quit being fashioned according to the desires you formerly had,” the apostle Peter reminds us, but “become holy yourselves in all your conduct.”
20 Manzo Bitrus ya ce: “Kamar ’ya’yan biyayya, ba za ku daidaita kanku bisa sha’awoyinku na dā,” amma “ku zama masu-tsarki cikin dukan tasarrufi.”
That kind of submission may strike some today as old-fashioned.
Wasu a yau za su iya ganin cewa hakan tsohon yayi ne.
Some regard it as an old-fashioned notion, one that does not fit in with a modern life-style.
Waɗansu suna ɗaukansa tsohon yayi, wanda bai dace ba da rayuwan zamani.
The expression “holy acts of conduct” may well remind us of Peter’s admonition: “As obedient children, quit being fashioned according to the desires you formerly had in your ignorance, but, in accord with the Holy One who called you, do you also become holy yourselves in all your conduct, because it is written: ‘You must be holy, because I am holy.’” —1 Peter 1:14-16.
Furcin nan “tasarrufi mai-tsarki” zai tuna mana gargaɗin Bitrus: “Kamar ’ya’yan biyayya, ba za ku daidaita kanku bisa sha’awoyinku na dā a zamanin jahilcinku ba: amma yadda shi wanda ya kira ku mai-tsarki ne, ku kuma ku zama masu-tsarki cikin dukan tasarrufi; domin an rubuta, Ku za ku zama masu-tsarki; gama ni mai-tsarki ne.”—1 Bitrus 1:14-16.
Although Nehemiah lived among unbelievers, he did not become “fashioned after” the “system of things” of those days.
Ko da yake Nehemiya yana zaune ne a cikin marasa bi, bai “biye wa zamanin” nan ba.
(John 13:34, 35) It also helps people to respond to the admonition: “Quit being fashioned after this system of things, but be transformed by making your mind over, that you may prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God.”
(Yahaya 13:34, 35) Tana kuma taimaka wa mutane su saurari wannan gargaɗin: “Kada ku biye wa zamanin nan, amma ku bar halinku ya sake ta wurin sabunta hankalinku ɗungum, don ku tabbatar da abin da Allah ke so, wato nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma.”
This is a further reason why we should always be conscious of the need to “quit being fashioned after this system of things” if we are to live according to God’s standards and thus “adorn the teaching of our Savior, God, in all things.” —Romans 12:2; Titus 2:10.
Wannan ƙarin dalili ne da ya sa muke bukatar kada mu “kamantu bisa ga kamar wannan zamani” idan za mu yi rayuwa bisa mizanan Allah da haka za mu yi “ado ga koyarwa ta Allah Mai-cetonmu cikin dukan abu.”—Romawa 12:2; Titus 2:10.
For example, many in the world today view the Bible’s standards of morality as old-fashioned or unrealistic in our modern world.
Alal misali, da yawa a yau suna ɗaukan ɗabi’ar mizanan Littafi Mai Tsarki a kan tsohon yayi ne ko kuma marasa tabbaci a wannan zamani.
(Hebrews 3:1) Similarly, the apostle Peter exhorted his spirit-begotten brothers: “As obedient children, quit being fashioned according to the desires you formerly had in your ignorance, but, in accord with the Holy One who called you, do you also become holy yourselves in all your conduct.” —1 Peter 1:14, 15.
(Ibraniyawa 3:1) Hakazalika, manzo Bitrus ya gargaɗi ’yan’uwansa da aka shafa da ruhu ya ce: “Kamar ’ya’yan biyayya, ba za ku daidaita kanku bisa sha’awoyinku na dā a zamanin jahilcinku ba: amma yadda shi wanda ya kira ku mai-tsarki ne, ku kuma ku zama masu-tsarki cikin dukan tasarrufi.”—1 Bitrus 1:14, 15.
By carefully comparing these and other scriptures, it became clear that the spiritual temple is not in the process of being built and that anointed Christians are not “stones” being fashioned on earth for inclusion in it.
Ta wurin gwada waɗannan da wasu nassosi a hankali, mun fahimci cewa ba wai ana cikin gina haikali na ruhaniyar ba ne ba kuma shafaffu Kiristoci ba ‘duwatsu’ ba ne da aka shirya a duniya don gina wannan haikalin.
Consequently, we have abundant reason for heeding the inspired admonition to “quit being fashioned after this system of things” and “be transformed.”
Saboda haka, muna bukatar mu yi biyayya ga umurnin nan da ya ce, ‘kada mu kamantu bisa ga wannan zamanin,’ kuma mu yi canje-canje.
And quit being fashioned after this system of things, but be transformed by making your mind over, that you may prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God.” —Romans 12:1, 2.
Kada ku biye wa zamanin nan, amma ku bar halinku ya sake ta wurin sabonta hankalinku ɗungum, don ku tabbatar da abin da Allah ke so, wato nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma.”—Romawa 12:1, 2.
God fashioned our bodies in such a way that we enjoy food and derive vital nourishment from it.
Allah ya yi jikinmu yadda za mu ji daɗin abinci kuma mu samu abubuwa masu muhimmanci na gina jiki daga abincin.
They likely think that it is old-fashioned or intolerant to insist on standards and principles.
Waɗannan mutanen suna ganin cewa bin mizanai da kuma ƙa’idodi tsohon yayi ne kuma ba sa so wani ya tilasta musu su bi ƙa’idodi ko mizanai.
It means that we do our utmost not to be “fashioned after this system of things” with its corrupt morals, debased entertainment, and warped thinking. —Eph.
Hakan yana nufin cewa za mu yi iyakar ƙoƙarinmu mu guji “kamantu bisa ga kamar wannan zamani,” tare da lalatattun ɗabi’unsa, ƙazamin nishaɗi da kuma tunani marar kyau.—Afis.
But is childhood obedience simply to be dismissed as something old-fashioned and out-of-date?
Amma anya, za a ɗauki biyayya daga yarantaka banza, cewa yayin dā ne kuma ba a yinsa kuma ba?
5 Paul goes on to explain: “Quit being fashioned after this system of things, but be transformed by making your mind over, that you may prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God.”
5 Bulus ya ci gaba da bayani: “Kada ku biye wa zamanin nan, amma ku bar halinku ya sake ta wurin sabunta hankalinku ɗungum, don ku tabbatar da abin da Allah ke so, wato nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma.”
Depending on how a yoke was fashioned, it could be easy on the neck and shoulders or it could chafe.
Karkiyar tana iya zama da sauƙi a kan kafaɗa ko kuma ta goge kafaɗar dangane da yadda aka yi ta.
Most merely conform to the standards of countless others who are “fashioned after this system of things.”
Yawancinsu suna bin misalin mutane da yawa da suka “kamantu bisa ga kamar wannan zamani.”