Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Glosbe's example sentences of feet [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar feet:
    1. (Isaiah 9:6, 7) The dying patriarch Jacob prophesied about this future ruler, saying: “The scepter will not turn aside from Judah, neither the commander’s staff from between his feet, until Shiloh comes; and to him the obedience of the peoples will belong.” —Genesis 49:10.
      (Ishaya 9:6, 7) Da yake so ya mutu Yakubu uban iyali ya yi annabci game da wannan sarki na nan gaba, yana cewa: “Kandirin ba za ya rabu da Yahuda ba, Sandar mai-mulki kuma daga tsakanin sawayensa, har Shiloh ya zo; zuwa gareshi kuma biyayyar al’ummai za ta nufa.”—Farawa 49:10. [2]

    2. This fulfilled the prophecy at Psalm 110:1, where God tells him: “Sit at my right hand until I place your enemies as a stool for your feet.”
      Wannan ya cika annabci da ke Zabura 110:1, inda Allah ya gaya masa: “Ka zauna ga hannun damana, har in maida maƙiyanka matashin sawunka.” [3]

    3. Some years after Jesus ascended to heaven, the apostle Paul wrote: “This man [Jesus] offered one sacrifice for sins perpetually and sat down at the right hand of God, from then on awaiting until his enemies should be placed as a stool for his feet.”
      Wasu shekaru bayan Yesu ya koma sama, manzo Bulus ya rubuta: “[Yesu] ya miƙa hadaya guda ɗaya domin zunubai har abada, ya zauna ga hannun dama na Allah; daga nan gaba yana tsumayi har an mayarda maƙiyansa matashin sawayensa.” [4]

    4. 1:16) Beyond our being thus rewarded, we will see others agree with the sentiment that Paul quoted at Romans 10:15: “How comely are the feet of those who declare good news of good things!” —Isa.
      1:16) Fiye da albarkar da za mu samu, za mu ga mutane suna amincewa da kalaman da Bulus ya yi ƙaulinsa a Romawa 10:15: “Ina misalin darajan ƙafafu na masu-kawo bishara ta alheri!”—Isha. [5]

    5. Think about how heartrending it must have been for him to bind Isaac’s hands and feet and have him lie on the altar that Abraham himself had built.
      Ka yi tunanin irin baƙin ciki da ya yi sa’ad da yake ɗaure hannayen da ƙafafun Ishaƙu kuma ya sa shi ya kwanta a kan bagadin da Ibrahim ya gina da hannunsa. [6]

    6. For he must rule as king until God has put all enemies under his feet.”
      Gama shi dole za ya yi mulki, har ya sa dukan maƙiyansa ƙarƙashin sawayensa.” [7]

    7. According to Daniel chapter 2, the dream involved an immense image with a head of gold, breasts and arms of silver, belly and thighs of copper, legs of iron, and feet of iron mixed with clay.
      Daidai da abin da Daniel sura 2 ta ce, mafarkin ya ƙunshi babban siffa mai kan zinariya, ƙirji da damutsa na azurfa, ciki da kuma cinyoyi na jan ƙarfe, ƙafafu na ƙarfe, da kuma sawaye na ƙarfe haɗe da tabo. [8]

    8. Similarly, Psalm 8:6-8 says: “Everything you [God] have put under his [man’s] feet: small cattle and oxen, all of them, and also the beasts of the open field, the birds of heaven and the fish of the sea.”
      Haka kuma Zabura 8:6-8 ta ce: “[Allah ya] sa abu duka ƙarƙashin sawayensa [mutum]: Dukan tumaki da shanu, i, har da namomin jeji: Tsuntsayen sama, da kifin teku.” [9]

    9. To help people grasp the age of the universe as estimated by scientists, one planetarium features a time line 360 feet (110 m) long.
      Don a taimaki mutane su fahimci shekarun sararin samaniya yadda ’yan kimiyya suka kimanta, wata na’ura ta zana taswirar lokaci mai tsawon ƙafa 360. [10]

    10. An Egyptian document from the 13th century B.C.E. mentions that some fearsome warriors in the region of Canaan were over eight feet (2.4 m) in height.
      Wani littafin da Masarawa suka rubuta a ƙarni na 13 kafin haihuwar Yesu ya ce wasu ƙattai a yankin Ka’aniyawa suna wuce tsawon kafa takwas, wato mita biyu da ɗigo huɗu. [11]

    11. All the older individuals [pine trees] in the White Mountains are found near 10,000 feet [3,000 m] in a dry, rocky wilderness.”
      Sauran irin itatuwan nan da suke kan White Mountains ana samunsu kusan mil 3,000 a hamada, cike da duwatsu.” [12]

    12. We do not usually wash one another’s feet today.
      A yau ba ma wanke ƙafafun mutane. [13]

    13. He then quoted the words from Isaiah’s prophecy: “How comely are the feet of those who declare good news of good things!”
      Bayan haka, sai ya yi ƙaulin waɗannan kalaman daga annabcin Ishaya: “Duba! ga ƙafafun mai-kawo bishara, daɗin gani garesu!” [14]

    14. He whirls again, this time rotating high in the air, his feet and hands in fluid movement to deliver precisely aimed blows to a startled opponent.
      Ya juya kuma, ya yi tsalle sosai, ƙafafunsa da hannunsa suka juya tare don su kai naushi ga abokin faɗa. [15]

    15. THE man stood well over nine feet [almost 3 meters] tall.
      MUTUMIN yana da tsayi fiye da kafa tara. [16]

    16. Our first assignment was to the capital city, Quito, some 9,000 feet (2,850 m) high in the Andes Mountains.
      Mun yi hidimarmu ta farko a babban birnin, Quito, wanda ke Tudun Andes. [17]

    17. For example, the Bible speaks of God’s face, eyes, ears, nostrils, mouth, arms, and feet.
      Alal misali, Littafi Mai Tsarki ya yi maganar fuskar Allah, idanunsa, kunnuwansa, hancinsa, bakinsa, hannunsa, da kuma kafafuwansa. [18]

    18. Not far from her, an exhausted old lady who has traveled from the other end of the country struggles to keep her tired feet going.
      Kusa da ita, wata mace da ta yi tafiya daga wani ɓangaren ƙasar, tana ƙoƙari ta ci gaba da tafiya. [19]

    19. Rabbinic rules stated that no one should come within four cubits (about six feet) (1.8 m) of a leper.
      Dokar shugabannan addinan Yahudawan ta ce kada kowa ya yi kusa har na wajen kafa shida daga kuturu. [20]

    20. On this the outlaws, with hands raised upward and often also with their feet, were bound or nailed.”
      A kan wannan ake kafa ko kuma ɗaure hannu da ƙafafuwansu masu laifi a sama.” [21]

    21. (Revelation 16:16) He assures us that he will ‘glorify the very place of his feet,’ this earth on which we live.
      (Ru’ya ta Yohanna 16:16) Ya tabbatar mana cewa zai ‘daraja wurin takawar ƙafafuwansa,’ wannan duniya da muke zama ciki. [22]

    22. When they put their feet into the waters of the Jordan River, then the waters will stop running.’
      Sa’ad da suka saka ƙafafunsu cikin ruwan Kogin Urdun, ruwan zai daina gudu.’ [23]

    23. In the first century, pouring oil on a guest’s head was a gesture of hospitality; pouring oil on the feet was an act of humility.
      A ƙarni na farko, zuba māi a kan baƙo alama ce ta halin karɓan baƙi; zuba māi a ƙafafu aiki ne da ke nuna tawali’u. [24]

    24. “It is the quality which keeps a man on his feet with his face to the wind.
      Yana taimaka mana mu yi tsayin daka a lokacin da muke fuskantar gwaji masu tsanani sosai. [25]


Retrieved July 1, 2019, 12:41 pm via glosbe (pid: 14549)