* For one thing, Luke recorded that when Jesus was born, “shepherds [were] living out of doors” minding their flocks.
* Dalili ɗaya shi ne, Luka ya rubuta cewa sa’ad da aka haifi Yesu, “makiyaya suna kwana a filin Allah” suna kula da tumakinsu.
jw2019
How often he must have gazed up into the vastness of the starry heavens in the stillness of the night while watching over his father’s flocks in those lonely sheep pastures!
Sau da yawa ƙila yana kallon taurari daddare sa’ad da yake lura da tumakin babansa a waɗannan wuraren kiwo da sun kaɗaita!
jw2019
18 As a youth, David was often outside, shepherding the flocks.
18 Sa’ad da yake matashi, a yawancin lokaci Dauda yana waje yana kiwon dabbobi.
jw2019
This article noted that a winter date for Jesus’ birth “does not comport well with the account of the shepherds being out with their flocks.” —Luke 2:8.
Wannan talifin ya nuna cewa lokacin sanyi da aka ce an haifi Yesu “bai jitu da bayanin da aka yi game da makiyaya cewa suna kula da dabbobinsu a waje ba.”—Luk 2:8.
jw2019
Abraham and Lot prospered, accumulating huge flocks of sheep and herds of cattle.
Ibrahim da Lutu sun yi arziki, sun tara garken tumaki da shanu masu yawa.
jw2019
Separating the flocks was not a problem, since each sheep responded to the distinctive call of its own shepherd. —John 10:4.
Ware tumakin ba matsala ba ce tun da yake kowacce tunkiya ta san muryar makiyayinta.—Yohanna 10:4.
jw2019
One day, while tending his father-in-law’s flocks, he saw a strange phenomenon.
Wata rana, sa’ad da yake kiwon garken surukinsa, ya ga abin mamaki.
jw2019
(Genesis 13:5-7) The land did not provide enough water and pasturage to sustain both Abram’s and Lot’s flocks.
(Farawa 13:5-7) Ƙasar ba ta da isashen ruwa da ciyayi da za su ciyar da garkunan Abram da na Lot.
jw2019
Even some of Christendom’s leaders have referred to their flocks as ‘sleeping giants.’
Har ma wasu limaman Kiristendam sun ce mabiyansu suna yin barci.
jw2019
When David was fleeing from jealous King Saul, he spent time encamped near Nabal’s flocks.
Sa’ad da Dauda yake gudu domin kishin Sarki Saul, yana zama kusa da garken Nabal.
jw2019
Or it could be that since the land available for cultivation was limited, the Egyptians despised those seeking pasture for flocks.
Ko kuma tun da yake ƙasar noma da suke da ita kaɗan ne, Masarawa ba sa son waɗanda suke neman wurin kiwon garke.
jw2019
THE rich may say: “Our sons are like little plants grown up in their youth, our daughters like corners carved in palace style, our garners full, . . . our flocks multiplying by thousands.”
MAWADATA suna iya cewa: “ ’Ya’yanmu maza za su zama kamar dashe dashe waɗanda sun yi girma tun cikin ƙuruciyarsu; ’ya’yanmu mata kuma kamar duwatsu na ƙusurwoyi sassaƙaƙu bisa fasalin gini na fāda. Sa’anda rumbunanmu suna cike, . . . tumakinmu kuma suna hayayyafa dubbai da dubbai goma.”
jw2019
IN HIS youth, David spent countless hours in the fields near Bethlehem tending his father’s flocks.
SA’AD da yake matashi, Dauda ya yi amfani da sa’o’i da yawa a filaye kusa da Bai’talami yana kiwon tumakin mahaifinsa.
jw2019
Jehovah would have blessed their fields, their vineyards, their flocks, and their herds.
Jehobah ya yi musu alkawari cewa idan sun yi masa biyayya, zai albarkaci gonakinsu da garkar anab ɗinsu da kuma dabbobinsu.
jw2019
But after the watering and the playing were over, the shepherds one by one went up different sides of the valley, and each called out his peculiar call; and the sheep of each drew out of the crowd to their own shepherd, and the flocks passed away as orderly as they came.”
Amma bayan da suka gama shan ruwa da kuma wasa, sai makiyaya bi-da-bi suka kama hanyarsu dabam dabam zuwa kwarin, kuma kowanne ya yi kirar da yake yi wa nasa; kuma kowanne cikin tumakin suka bi nasu makiyayi daga cikin garken yadda suka taho.”
jw2019
11 As the story begins, David and his followers are encamped near Nabal’s flocks, which they protect free of charge day and night out of kindness to their Israelite brother Nabal.
11 Labarin ya soma da cewa, Dauda da mabiyansa sansaninsu yana kusa ne da garken Nabal, da suke kula da su dare da rana, saboda su yi alheri ga ɗan’uwansu Ba’isra’ile Nabal.
jw2019
On the contrary, they were like a protective wall around Nabal’s flocks and servants.
Akasin hakan, sun zama kamar ganuwar tsaro ga tumakin Nabal da bayinsa.
jw2019
(Isaiah 60:7a) Pastoral tribes are coming to the holy city to offer the best from their flocks to Jehovah.
(Ishaya 60:7a) Ƙabilar makiyaya suna zuwa cikin birni mai tsarki su ba da kyawawan dabbobinsu ga Jehovah.
jw2019
The flocks mixed with each other, and we wondered how each shepherd would get his own again.
Garken suka gauraya da juna, muna mamaki yadda kowanne makiyayi zai iya sanin nasa.
jw2019
They had their flocks in the fields at night.
Suna tare da dabbobinsu a fili cikin dare.
jw2019
For example, as Abraham’s flocks and herds increased, tension developed between his herdsmen and those of his nephew Lot.
Alal misali, waɗanda suke kula da dabbobin Ibrahim sun yi gardama da waɗanda suke kula da dabbobin Lutu, ɗan wansa.
jw2019
Interestingly, ten centuries after David’s death, a host of angels announced the birth of the Messiah to shepherds who were keeping watch over their flocks in the fields near Bethlehem. —Luke 2:4, 8, 13, 14.
Abin farin ciki, ƙarnuka goma bayan mutuwar Dauda, mala’iku masu yawa sun sanar da haihuwar Almasihu ga makiyaya waɗanda suna lura da tumakinsu a filaye kusa da Bai’talami.—Luk 2:4, 8, 13, 14.
jw2019
In fact, the Bible writer Luke shows that at that time, shepherds were “living out of doors and keeping watch in the night over their flocks” near Bethlehem.
Hakika, kamar yadda marubucin Littafi Mai Tsarki Luka ya nuna, “makiyaya . . . suna kwana a fili kuwa, suna tsaron garkensu da dare” a kusa da Bai’talahmi.
jw2019
They dined on the products of their flocks instead of on food purchased at one of Ur’s well-stocked bazaars; they lived in tents instead of a well-built home.
Suna ci daga garkensu maimakon sayan abinci daga manyan kasuwa na Ur; suna zama cikin tanti maimakon manyan gidaje masu kyau.
jw2019
Some religious leaders have become wealthy by defrauding their flocks, using much of the money thus obtained to acquire expensive homes and automobiles —and in one case, an air-conditioned dog kennel.
Wasu shugabannin addinai sun yi arziki ta yi wa mabiyansu zamba, kuma sun gina manyan gidaje sun sayi motoci masu tsada da kuɗin, har ma wani yana da gidan kare mai iyakwandishan.
jw2019