Glosbe's example sentences of fortitude [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar fortitude:
- 3 God does not now cure us miraculously, but he does give us the fortitude to endure illness.
3 Allah ba ya warkar da mu ta hanyar mu’ujiza, amma yana ba mu ƙarfin jimre rashin lafiya. [2] - 41:1-3) While God does not miraculously cure anyone today, he does grant the sufferer the wisdom and fortitude needed to deal with his condition.
41:1-3) Ko da yake Allah ba ya warkar da kowanne mutum ta mu’ujiza a yanzu, yana ba mai rashin lafiya hikima da ƙarfi da yake bukata don ya jimre da yanayinsa. [3] - (Revelation 5:5) Jesus’ example shows that humility is compatible with moral fortitude and strength of character.
(Ru’ya ta Yohanna 5:5) Misalin Yesu ya nuna cewa tawali’u ya jitu da ɗabi’a mai kyau. [4] - While not requesting miraculous cures today, we can ask that God grant them fortitude to bear their malady and the spiritual strength needed to endure such periods of weakness.
Ko da yake ba ma roƙon warkarwa ta mu’ujiza a yau, za mu iya roƙon Allah ya ba su ƙarfi su jimre wa wahalarsu da kuma ƙarfi na ruhaniya da suke bukata domin su jimre wa wannan lokacin raunana. [5] - Jehovah can also supply us with fortitude—giving us “power beyond what is normal”—to help us endure.—2 Corinthians 4:7.
Jehovah yana iya yi mana tanadin ƙarfi—yana ba mu “mafificin girman iko”—don ya taimake mu mu jimre.—2 Korinthiyawa 4:7. [6] - 3 Courage has been defined as “spiritual, emotional, and moral fortitude to speak and act without fear in the face of obstacles and dangers.”
3 Za a ce da mu masu gaba gaɗi, idan ba ma yin fargaba sa’ad da muke mawuyacin yanayi ko cikin kasada. [7] - 4 Hannah might have borne her burden with fortitude had it not been for Peninnah.
4 Da ba don kishiyar Hannatu ba, da ta jimre da yanayin da take ciki. [8] - 3:1-5) Only their own fortitude gets them through each day —with limited success.
3:1-5) Yana wa mutanen da ba su da dangantaka da Jehobah wuya su magance matsalolinsu. [9]
- 3 God does not now cure us miraculously, but he does give us the fortitude to endure illness.
Retrieved November 21, 2019, 1:22 pm via glosbe (pid: 16521)