16 In 1946 a need was seen for a fresh Bible translation that took advantage of the latest scholarship and was not tainted by dogmas based on traditions of Christendom.
16 A shekara ta 1946 an ga ya kamata a sami sabuwar fassarar Littafi Mai Tsraki da za ta ƙunshi ƙarin ilimi da aka samu wadda koyarwa bisa al’adun Kiristendom ba su gurɓata ta ba.
They will still keep on thriving during gray-headedness, fat and fresh they will continue to be.” —Psalm 92:12, 14.
Za su yi ta ’ya’ya da tsufa a kai: Za su kasance cike da romo da ɗanyantaka.”—Zabura 92:12,14.
What better means is there to keep fresh in mind the signs of the times and their meaning than to talk to others about them?
Akwai wani abin da ke tunasar da mutum alamun zamani da ma’anarsu fiye da ka gaya wa wasu game da hakan?
This gives me something fresh to meditate on during the day.” —Marie, baptized 1935.
Wannan yana ba ni wani sabon abin da zan yi bimbini a kai a ranar.”—Marie, ta yi baftisma a shekara ta 1935.
We therefore urge all baptized males to take a fresh look at their circumstances and ask themselves, ‘If I am not a ministerial servant or an elder, should I analyze the reasons why I am not serving?’
Saboda haka, muna ariritar maza da suka yi baftisma su sake bincika yanayinsu kuma su tambayi kansu, ‘Idan ni ba bawa mai hidima ba ko kuma dattijo, waɗanne dalilai ne suka sa ba ni da wannan hakkin?’
The prophet has fresh in mind the Edomites’ recent acts of violence against the sons of Jacob —the Israelites.
Annabin ya tuna muguntar da Edomawa suka yi wa ’ya’yan Yakubu, wato, Isra’ilawa.
It is like a breath of fresh air.”
Yana kama da sheƙar iska mai daɗi.”
Were it not for Jehovah’s goodness in designing this earth with its ever-recycling fresh water supply and “fruitful seasons” to produce an abundance of food, there would be no meals.
Idan ba don Jehovah cikin nagartarsa ya zana tsarin kewaya na ruwa na wannan duniya ba, da kuma ‘damina mai albarka’ ta ba da yalwar abinci ba, da babu jibi.
8 Take a Fresh Look: Personal circumstances often change.
8 Ka Sake Bincike Yanayin Ka: Yanayin mu yakan canjawa.
* And a review of past “Questions From Readers” published in The Watchtower would surely lead you to a fresh understanding of certain texts.
* Bincika “Tambayoyi Daga Masu Karatu” da ke cikin Hasumiyar Tsaro, zai ba ka sabuwarfahimin waɗansu nassosi.
These simple techniques keep the learning process fresh and meaningful for both you and your children.
Waɗannan hanyoyi masu sauƙi suna sa tsarin koyo ya yi daɗi kuma ya kasance da ma’ana a gare ka da kuma yaranka.
Tertullian wrote: “Consider those who with greedy thirst, at a show in the arena, take the freshblood of wicked criminals . . . and carry it off to heal their epilepsy.”
Tertullian ya rubuta: “Ka yi la’akari da waɗanda suke haɗama, a wani wasa, suka ɗebi jinin mugaye masu laifi . . . suka tafi da shi domin su warkar da farfaɗiyarsu.”
Rather than simply repeating what they have heard before, help them to look at the topic from a fresh perspective.
Maimakon ka gaya musu abin da suka sani a dā, ka taimaka musu su fahimci batun a wata hanyadabam.
Tertullian noted that in an effort to cure epilepsy, some pagans consumed fresh blood.
Tertullian ya lura cewa a ƙoƙarin warkar da farfaɗiya, wasu arna sun sha jini.
Although noting that Jesus had used wine during the Lord’s Supper, for a time the Watch Tower recommended instead the juice of fresh grapes or cooked raisins, so as not to tempt those “weak in the flesh.”
Ko da yake sun san cewa Yesu ya yi amfani da ruwan inabi a lokacin Jibin Ubangiji, Hasumiyar Tsaro ta ce a yi amfani da ruwan lemun inabi ko kuma na busashen lemun inabi da aka dafa a maimakon ruwan inabi tsantsa don kada a sa waɗanda ba za su iya kame kansu ba cikin jaraba.
Or we could vary our presentation so as to have a fresh approach.
Ko kuma za mu iya bambanta gabatarwarmu domin mu samu sabuwar hanyar yin mahawwara.
Good lighting and fresh air may help you to get the most from your reading.
Ka nemi wurin da akwai haske da kuma iska mai daɗi, hakan zai sa ka amfana sosai daga karatun.
“My desire is to learn and develop fresh lines of reasoning to use in my ministry and at other times, so that I can express myself clearly about Bible truths.
Ta ce: “Muradi na shi ne na koya kuma na samu sabuwar hanyar yin mahawwara da mutane a hidima da kuma a wasu lokatai, don na samu na bayyana gaskiyar Littafi Mai Tsarki sosai ga mutane.
He then served them fresh fish and bread.
Sai ya ba su gasashen kifi da burodi.
Those at a feast would likely have been offered grapes —fresh, dried, or in the form of wine.
Wataƙila akan ba waɗanda suke wajen biki inabi, ɗanye ko busashe, ko kuma wanda aka mai da ruwan anab.
Even a fresh coat of paint would not change the fact that the house is not structurally sound.
Ko sabon fenti ba zai canja gaskiyar cewa gidan ba shi da ƙarfi ba.
6 After the waters of the Flood receded, mankind had a fresh start.
6 Bayan da ruwan Rigyawan ya bushe, mutane suka soma sabuwar rayuwa.
An Exciting and Fresh Approach to Public Witnessing
Sabuwar Hanya Mai Ban Sha’awa na Yin Wa’azi ga Jama’a
(Psalm 45:2; Genesis 49:21) Jesus fulfilled those prophecies by keeping his message fresh and alive, using “winsome words” as he taught the truths he so loved.
(Zabura 45:2; Farawa 49:21) Yesu ya cika waɗannan annabce-annabce ta sa saƙonsa ya kasance da marmari kuma a bayyane, ya yi amfani da “zantattukan alheri” sa’ad da yake koyar da gaskiya da yake so sosai.
14 When fresh understanding of the Scriptures is opened to us, do we not feel happy because of the way it strengthens our faith?
14 Sa’ad da aka bayyana mana sabuwar ma’anar waɗansu Nassosi, muna yin farin ciki saboda yadda suke ƙarfafa bangaskiyarmu.