Glosbe's example sentences of grew [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar grew:
- He says that from childhood his “doubts and uncertainties [about God] went to and fro and [his] disbeliefs grew.”
Ya ce tun yana yaro “tantamarsa da shakka [game da Allah] ya ci gaba kuma rashin imanin[sa] ya ƙaru.” [2] - I was born on July 29, 1929, and grew up in a village in the province of Bulacan in the Philippines.
An haife ni a ranar 29 ga Yuli 1929, kuma na girma a wani ƙauye a yankin Bulacan a ƙasar Filifin. [3] - The crops that he planted grew very well.
Abin da ya shuka suka yi girma da kyau. [4] - 5:32; 7:6) Their three sons grew up and married, bringing the family up to “eight souls.”
5:32; 7:6) Yaransu maza uku suka yi girma kuma suka yi aure, hakan ya sa adadin waɗanda suke cikin iyalin ya kai “masu-rai takwas.” [5] - I had some money saved, but it was in a bank in Michigan, the state I grew up in.
Ina da wata ajiyar kuɗi, amma yana wani banki a jihar Michigan, inda na girma. [6] - A study of four-year-old children revealed that those who had learned to exercise a degree of self-control “generally grew up to be better adjusted, more popular, adventurous, confident and dependable teenagers.”
Wani bincike a kan yara ’yan shekara huɗu ya nuna cewa waɗanda sun koyi ɗan kamewa “galiba yana musu sauƙi su yi gyara in sun yi girma, an fi san da su, suna ƙarfin zuciya, gaba gaɗi, yara da za a tabbata da su.” [7] - Henry Grew, George Stetson, and George Storrs scrutinize and expose the falseness of the doctrine of the immortality of the human soul
Henry Grew da George Stetson da kuma George Storrs sun yi bincike kuma sun fallasa koyarwar nan ta ƙarya cewa kurwa ba ta mutuwa [8] - (Revelation 14:4) They were all born as humans on earth, grew up in a world surrounded by suffering, and suffered themselves.
(Ru’ya ta Yohanna 14:4) An haifi dukansu a duniya ne, sun yi girma a duniya da ke cike da wahala, kuma sun sha wahala. [9] - As Timothy grew up, he wanted to help others learn about Jehovah.
Yayin da Timoti yake girma, ya so ya taimaka wa mutane su san Jehobah. [10] - As our faith grew, though, we saw the need to be open about our beliefs.
Amma idan bangaskiyarmu ta yi ƙarfi sosai, za mu iya gaya musu abin da muka yi imani da shi. [11] - 15 Isaac’s son Jacob grew up to be “a blameless man.”
15 Littafi Mai Tsarki ya ce Yakubu ɗan Ishaƙu “kintsattse ne.” [12] - Mandy and Bethany, for example, grew up some 900 miles (1,500 km) from the Bethel home in their country.
Alal misali, Mandy da Bethany sun yi girma a wurin da ke da nisan miloli 900 daga gidan Bethel da ke ƙasarsu. [13] - (Luke 2:14) When Jesus grew up, he was concerned about improving people’s lives.
(Luka 2:14) Yayin da Yesu ya yi girma, ya damu ne game da gyara rayuwan mutane. [14] - Arnie, a longtime traveling overseer, comments: “I grew up a stutterer and had trouble making eye contact with others.
Wani mai suna Arnie da ya daɗe yana hidimar mai kula mai ziyara ya ce: “Ina in’ina tun ina ƙarami kuma sa’ad da nake magana, ba na iya kallon fuskar mutane. [15] - As the political situation in the Baltic States deteriorated, anti-Witness sentiments grew and our preaching work was banned in Lithuania as well.
Yayin da yanayin siyasa na jihohin Baltic suka daɗa muni, mutane suka daɗa tsananta wa Shaidun Jehobah kuma aka hana aikinmu na wa’azi a Lithuania. [16] - 4:8) Then Adam’s other offspring grew old and died.
4:8) Bayan haka, wasu ’ya’yan Adamu sun tsufa kuma suka mutu. [17] - As Enoch grew up, then, he faced a choice.
Yayin da Anuhu yake girma, sai ya tsinci kansa a cikin tsaka mai wuya. [18] - “Cain grew hot with great anger, and his countenance began to fall,” says the Bible account.
“Kayinu fa ya ji haushi ƙwarai, gabansa kuwa ya faɗi,” in ji Littafi Mai Tsarki. [19] - As she grew older, we prayed about relationship issues and other matters that affected her.
Sa’ad da ta girma, mun yi addu’a game da tarayyarta da mutane da kuma sauran batutuwan da suka shafe ta. [20] - DAVID, the son of Jesse, grew up as a shepherd lad in the vicinity of Bethlehem.
DAUDA ɗan Jesse, ya yi girma yana kiwon tumaki kusa da Bai’talahmi. [21] - Karen, now in her mid-20’s, grew up in Baggao, Cagayan.
Karen ’yar shekara 25 ce, kuma ta girma a birnin Baggao, Cagayan. [22] - I grew up in Rmaysh, near the border between Israel and Lebanon, during a time of civil war.
Na yi girma a birnin Rmaysh, kusa da iyakar ƙasar Isra’ila da Labanan, a lokacin da ake yaƙin basasa. [23] - Samuel was blessed to have such a mother, and he grew up to be a blessing to his parents and to all of Israel.
Sama’ila ya yi dacen uwa, kuma sa’ad da ya yi girma, ya zama albarka ga iyayensa da kuma dukan Isra’ilawa. [24] - I grew up in a family of teachers.
Iyayena malaman makaranta ne. [25]
- He says that from childhood his “doubts and uncertainties [about God] went to and fro and [his] disbeliefs grew.”
Retrieved December 31, 2020, 11:02 am via glosbe (pid: 18491)