Glosbe's example sentences of hell [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar hell:
- 4 Suppose we are discussing the topic of hell with someone.
4 A ce muna tattauna batun jahannama da wani. [2] - As depicted in the picture on the right, many people imagine that on Judgment Day billions of souls will be brought before God’s throne to be judged according to their former deeds —some to be rewarded with life in heaven, others to be tormented in hell.
Kamar yadda aka nuna a hoton da yake damar shafin nan, mutane da yawa sun ɗauka cewa Ranar Shari’a, biliyoyin mutane za su tsaya a gaban kursiyin Allah. Kuma za a yi musu shari’a bisa ga abubuwan da suka yi a dā. Bayan haka, wasu za su je sama, wasu kuma za a azabtar da su a jahannama. [3] - Likely, you have neighbors and relatives who believe in a fiery hell, a triune God, the immortality of the soul, or some other false teaching.
Mai yiwuwa, kana da maƙwabta da dangi da suka gaskata da wutar jahannama, allah-uku-cikin ɗaya, kurwa marar mutuwa, da wasu koyarwar ƙarya. [4] - By then, I was thrilled to have learned that not only does God have a name, Jehovah, but he is a loving, compassionate God, not one who burns people in a fiery hell.
Amma a lokacin na yi farin cikin sanin cewa sunan Allah, Jehobah ne, kuma yana da ƙauna da tausayi kuma ba ya ƙona mutane a cikin wuta. [5] - “The teaching of the Church affirms the existence of hell and its eternity.
“Koyarwar Cocin ta tabbatar da wanzuwar wutar jahannama da dauwammarsa. [6] - What is more, she could not accept the doctrine of hellfire because she felt that to torture people in a fiery hell would be neither just nor loving.
Ƙari ga haka, ba ta amince da koyarwar wutar jahannama ba domin a ganinta azabtar da mutane a cikin wuta har abada ba adalci ba ne. [7] - Some Bible versions use the word “hell,” but the notion of a fiery place of torment for the dead is not Scriptural.
Wasu juyin Littafi Mai Tsarki sun yi amfani da kalmar nan “jahannama” amma Littafi Mai Tsarki bai koyar da cewa ana kone mutane a wuta ba. [8] - FOR centuries, many people thought of the Devil as a horned, cloven-hoofed creature clad in red and using a pitchfork to cast wicked humans into a fiery hell.
TUN ƙarnuka da yawa, yawancin mutane sun ɗauka cewa Shaiɗan yana da ƙaho, yana da kofato a kafa, yana sanye da jar riga, kuma yana amfani da tebur mai haƙora wajen jefa mugayen mutane cikin wuta. [9] - “I thought there were three places a person could go at death: heaven, hell, or purgatory.
“Na ɗauka cewa idan mutum ya mutu yana iya zuwa wurare uku, wato sama ko gidan wuta ko kuma purgatori. [10] - In the late 1940’s, her mother learned from studying the Bible with the Witnesses that hell is, not a place of torment, but mankind’s common grave.
Kafin shekara ta 1949, Shaidun Jehobah sun koya mata cewa Littafi Mai Tsarki bai ce Allah zai ƙona mutane a wutar jahannama ba. [11] - He pleaded with God: “O that in the Grave [“in hell,” Catholic Douay Version] you would conceal me, that you would hide me.”
Ya roki Allah: “Da fa za ka yarda ka ɓoye ni cikin Lahira [‘Kabari,’ New World Translation].” [12] - Willie responded, “Your father is in hell!”
Willie ya ce, “Babanki yana Jahannama!” [13] - Likewise, the Douay Bible says that “the sea . . . and death and hell gave up their dead.”
Hakazalika, Littafi Mai-Tsarki na Douay ya ce “teku. . . da mutuwa da kuma jahannama suka ba da matattunsu.” [14] - Hence, we could say something like this: “Since people have different ideas about hell, may I ask what your thoughts are?”
Saboda haka, za mu iya yin wannan tambayar: “Tun da mutane suna da ra’ayi dabam-dabam game da jahannama, mene ne ra’ayinka?” [15] - For example, some teach that bad people will burn forever in hell.
Alal misali, wasu suna koyar da cewa za a ƙone miyagun mutane a cikin wuta har abada. [16] - Do you sincerely believe that the teaching of eternal damnation in hell draws people to God?
Ka yarda da gaske cewa koyarwan dawwama cikin jahannama zai jawo mutane kusa da Allah? [17] - Others liked the mystique, the tradition, and the music; some even saw value in the threat of eternal damnation in hell, which is a teaching not found in the Scriptures.
Wasu suna son gaibi, al’ada, da kuma waƙoƙin addinai; wasu suna ganin amfanin koyarwar nan da ba ta cikin Nassosi wadda ta ce za a ƙona mutane a wutar jahannama. [18] - Or did he terrify them with horrible tales about a burning hell?
Ko kuma ya tsorata su ne da labarai masu ban tsoro na wutar jahannama? [19] - (Romans 6:23) Thus, describing the resurrection, the King James Version states: “The sea gave up the dead which were in it; and death and hell delivered up the dead which were in them.”
(Romawa 6:23) Saboda haka, da yake kwatanta tashin matattu, King James Version ya ce: “Teku kuma ya bada matattu da suke cikinsa; mutuwa kuma da jahannama suka saki matattu da suke cikinsu.” [20] - If a person lives a good life, the soul is said to go to heaven, or paradise, but if a person lives a bad life, the soul is supposedly condemned to hell.
Idan mutum ya yi rayuwa mai kyau, an ce kurwarsa tana tafiya sama, ko kuma aljanna, amma idan mutum ya yi rayuwa da ba ta da kyau, kurwarsa an ce an haramta ta zuwa jahannama. [21] - His father, a German Methodist preacher, had taught him that bad people burn in hell after death.
Ubansa, wani mai wa’azi mabiyin Methodi na Jamus, ya koya masa cewa za a ƙona masu mugunta a jahannama bayan sun mutu. [22] - For instance, a comment in the Spanish Sagrada Biblia of the University of Navarre says: “Our Lord uses [these words] to refer to the torments of hell.
Alal misali, littafin Sfanisanci na Sagrada Biblia na Jami’ar Navarre ya ce: “Ubangijinmu yana maganar wutar Jahannama sa’ad da ya yi amfani da [waɗannan kalaman]. [23] - But Willie added, “Would it do any good if I told you that Jesus went to hell?”
Amma Willie ya ƙara cewa, “Kin sa cewa Yesu ma ya je jahannama?” [24] - So Karl was very afraid of hell.
Saboda haka, Karl yana tsoron jahannama sosai. [25] - Some religious groups still cling to the idea that God punishes the wicked by subjecting them to eternal suffering in a fiery hell.
Wasu rukunin addinai har yanzu suna manne wa ra’ayin cewa Allah yana hukunta miyagu cikin wutar jahannama. [26]
- 4 Suppose we are discussing the topic of hell with someone.
Retrieved February 20, 2020, 7:39 pm via glosbe (pid: 2970)