Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:helper

Discussion page of helper

Glosbe's example sentences of helper [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar helper:
    1. The Hebrew Scriptures prophetically say this about Christ Jesus: “He will deliver the poor one crying for help, also the afflicted one and whoever has no helper.
      Nassosin Ibrananci sun yi wannan annabcin game da Yesu Kristi: “Za ya ceci fakiri sa’anda ya yi kuka: matalauci kuma wanda ba shi da mai-taimako. [2]

    2. 2 There is, however, a Helper who has unlimited power and resources.
      2 Amma, da Mataimaki da yake da iko da mallaka marar iyaka. [3]

    3. No, but as long as we look to him as our Helper, he will safeguard us against all things that could bring us spiritual harm.
      A’a, amma muddin muka nemi taimakonsa, zai kāre mu daga abubuwa da za su yi mana lahani a ruhaniya. [4]

    4. • When was “the spirit of the truth” sent to the early Christians, and how did it prove to be a “helper”?
      • Yaushe aka aiko da “ruhu na gaskiya” zuwa ga Kiristoci na farko, kuma ta yaya ya kasance “mai-taimako”? [5]

    5. “God Is My Helper”: (8 min.) Discussion.
      “Allah Mai Taimakona Ne”: (minti 8) Tattaunawa. [6]

    6. “Look!” sang David, “God is my helper.” —Psalm 54:4.
      Dauda ya rera waƙa, “na sani Allah ne mai taimakona.”—Zabura 54:4. [7]

    7. Jehovah Is Our Helper
      Jehobah Shi Ne Mataimakinmu [8]

    8. How the Holy Spirit Is Our Helper
      Yadda Ruhu Mai Tsarki Yake Taimakonmu [9]

    9. 13 A wife and mother is to act as her husband’s helper, or complement.
      13 Mace kuma uwa za ta kasance mataimakiyar maigidanta ne. [10]

    10. Jesus assured his disciples that he would send them “the helper, the holy spirit.”
      Yesu ya yi wa almajiransa alkawari cewa zai aiko musu da ruhu mai tsarki. [11]

    11. Be of Good Courage —Jehovah Is Your Helper!
      Ka Kasance da Gaba Gaɗi Jehobah Ne Mai Taimakonka! [12]

    12. “Be of good courage and say: ‘Jehovah is my helper.’” —HEB.
      ‘Za mu yi gaba gaɗi muna cewa, Ubangiji mai-taimakona ne.’—IBRAN. [13]

    13. Brother Pierce worked in the Service Department, and in 1998 he was appointed as a helper to the Personnel Committee of the Governing Body.
      Ɗan’uwa Pierce ya yi aiki a Sashen Hidima, kuma a shekara ta 1998 aka naɗa shi mataimakin Kwamiti Mai Kula da Ma’aikata na Hukumar da ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah. [14]

    14. Jesus explained: “The helper, the holy spirit, which the Father will send in my name, that one will teach you all things.”
      Yesu ya bayyana: “Mai-taimako, wato Ruhu Mai-tsarki, wanda Uban zai aiko a cikin sunana, zai koya muku abu duka.” [15]

    15. Marjorie has been a capable minister of Jehovah, a mentor to young ones, and a faithful helper and loyal companion to me.
      Matata mai ƙwazo ce a hidimar Jehobah, mai ba matasa shawara kuma ta kasance mini mataimakiya da abokiya mai aminci. [16]

    16. 16 When King Saul was pursuing David to kill him, David turned to God as his Helper: “O God, hear my prayer,” he begged.
      16 Yayin da Sarki Saul yake neman Dauda ya kashe shi, Dauda ya juya ga Allah Mai taimakonsa: “Ka ji addu’ata, ya Allah,” ya yi roƙo. [17]

    17. 2:18) The role of “helper” and “complement” —that of being supportive of her husband as he cares for his family responsibilities— is an honorable one indeed.
      2:18) Matsayin ‘mataimakiya’ da ‘ta dace’ wato, na tallafa wa mijinta yayin da yake cika hakkinsa na iyali mai daraja ne sosai. [18]

    18. A true complement and helper to Abraham, she respectfully helped to make his decisions work.
      Ta kasance mataimakiya ce ta gaske ga Ibrahim, cikin daraja ta taimaka domin mataki da ya ɗauka ya yi nasara. [19]

    19. Doing so will enable us to see why we too can confidently look to Jehovah as our Helper.
      Yin haka zai taimake mu mu ga abin da ya sa mu ma za mu iya zuba wa Jehobah ido ya taimake mu. [20]

    20. Fervent prayers drew me closer to Jehovah, and he proved to be a reliable Helper.”
      Yin addu’a ya sa na kusaci Jehobah kuma ya taimaka mini.” [21]

    21. In January 2017, Brother Cook was appointed to serve as a helper to the Writing Committee of the Governing Body.
      Ɗan’uwa Cook ya soma hidima a matsayin mataimakin Kwamitin Rubuce-Rubuce na Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah a watan Janairu 2017. [22]

    22. He is a Helper without equal.
      Mataimaki da babu na biyunsa. [23]

    23. Jesus explained to his disciples: “The helper, the holy spirit, which the Father will send in my name, that one will teach you all things and bring back to your minds all the things I told you.”
      Yesu ya bayyana wa almajiransa: “Mai-taimako, wato Ruhu Mai-tsarki, wanda Uban zai aiko a cikin sunana, zai koya muku abubuwa duka, ya tuna muku kuma dukan abin da na faɗa muku.” [24]

    24. God also gives the woman a dignified role as helper to her husband.
      Allah ya kuma ba mata hakki da ya dace, ta zama mataimakiyar mijinta. [25]

    25. The psalmist wrote: “[God’s appointed heavenly King] will deliver the poor one crying for help, also the afflicted one and whoever has no helper.
      Mai Zabura ya rubuta: “[Sarki da Allah ya naɗa a sama] za ya ceci fakiri sa’anda ya yi kuka: matalauci kuma wanda ba shi da mai-taimako. [26]


Retrieved November 5, 2020, 1:50 am via glosbe (pid: 19077)