Glosbe's example sentences of hidima [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar hidima:
- 5, 6. (a) Wace hidima ce ga jama’a aka yi a Isra’ila, menene fa’idodinsu?
5, 6. (a) What public service was performed in Israel, with what benefits? [2] - (b) Menene wasu ofisoshin reshe suka ce game da waɗanda suka zo daga ƙasashen waje da suke hidima a yankin reshensu?
(b) What did some branch offices say about those from abroad who serve in the branch territory? [3] - Don nuna godiya ga dukan abin da Jehobah ya yi masa, Renato ya yi baftisma a shekara ta 2002 kuma ya soma hidima ta cikakken lokaci a shekara ta gaba.
As an expression of his appreciation for all that Jehovah has done for him, Renato was baptized in 2002 and became a full-time Christian minister the following year. [4] - Avirejin shekarunsu a cikin hidima na cikakken lokaci: 13.8
Average years in full-time ministry: 13.8 [5] - Mun ji daɗin hidima a wurin amma mun fuskanci wani ƙalubale.
It was a very pleasant assignment, but it presented new challenges. [6] - Tambayoyi ana ba da amsoshi da mai kula da hidima zai ba da.
Questions and answers by the service overseer. [7] - 6 Bulus ya taimaka wa Korintiyawa su fahimci cewa ba da agaji hidima ce kuma ibada ce ga Jehobah.
6 Paul helped the Corinthians to see why relief work was part of their ministry and worship to Jehovah. [8] - Ba da daɗewa ba, a rani na shekara ta 1953, aka tura ni hidima a da’irar baƙar fata da ke Kudu a matsayin mai kula da gunduma.
Soon, in the summer of 1953, I was assigned to serve black circuits in the South as district overseer. [9] - (Zabura 148:12, 13) Idan aka gwada da matsayi da kuma ɗaukaka da duniya ke ba da wa, yin hidima ta cikakken lokaci ga Jehobah ita ce hanyar rayuwa mafi kyau, mai ba da farin ciki da kuma wadatar zuciya.
(Psalm 148:12, 13) Compared with the positions and rewards that the world offers, a career in full-time service to Jehovah is without doubt the surest way to a life of joy and contentment. [10] - Jawabin da mai kula da hidima zai ba da.
Talk by the service overseer. [11] - Bayan da muka yi hidima na wasu shekaru tare da Eva a Afirka, sai na sami wasiƙa daga mahaifiyata.
After serving with Eva for several years in Africa, I received a letter from my mother, saying that Father was dying of cancer. [12] - Za ka iya yin hidima na ɗan lokaci don ka taimaka a Bethel ko kuma a ofishin fassara?
Could you serve as a part-time commuter, helping out at a Bethel facility or a remote translation office? [13] - Yayin da ka sa baƙi a rera waƙar Mulkin, yayin da ka yi furci ko ka gabatar da wani aiki a Makarantar Hidima ta Allah, yana daɗawa ga farin cikinmu.
And when you join in singing a Kingdom song, when you make a comment or handle a student assignment in the Theocratic Ministry School, your contribution adds to our joy. [14] - Kuma na koya daga labarai na Littafi Mai Tsarki cewa ya kamata na yi wa ’yan’uwana da kuma Jehobah hidima, kuma yin hakan yana kawo farin ciki na gaske.”
Also, many Bible examples taught me this fundamental truth: Serving my brothers and Jehovah leads to true happiness.” [15] - kula da masu hidima ta musamman
special full-time servants [16] - (Matta 8:20) Yesu ya yi wa almajiransa hidima ta yi musu kwatanci cikin tawali’u.
(Matthew 8:20) Jesus served his disciples by humbly setting the pattern for them. [17] - Ina godiya ga Jehobah kullum domin muna hidima ta cikakken lokaci.”
I thank Jehovah every day for our life in full-time service.” [18] - Yayin da muke hidima tare da ‘yan’uwanmu, za mu sami damar ƙarfafa su.
As we serve alongside our brothers and sisters, we likely have opportunities to say something encouraging. [19] - Da ya yi tunani a kan shekaru ashirin da biyar da ya yi yana hidima ta cikakken lokaci, ya ce: “Na yi ƙoƙari na ƙarfafa kowa a cikin ikilisiya, ina yin aiki tare da su a hidima, muna kai musu ziyarar ƙarfafawa, gayyatarsu zuwa gidana don mu ci abinci tare, da kuma shirya liyafa.
Looking back on 25 years of full-time service, he says: “I’ve tried to work with everyone in the congregation, sharing in the ministry with them, making shepherding calls on them, inviting them to my home for meals, and even arranging gatherings with a spiritual focus. [20] - Idan ikilisiyoyi da ke wani yare suna wa’azi a yanki ɗaya da wata ikilisiya, zai dace masu kula da hidima na waɗannan ikilisiyoyin sun riƙa tuntuɓar juna don kada a ɓata ran mutanen da ke zama a unguwar saboda yawan wa’azi da ake yi a wurin.
Where different-language congregations are assigned to preach in the same area, the service overseers should communicate with each other so as to avoid irritating people in the neighborhood unnecessarily. [21] - Maimako a sa mutum guda yana hidima na mai kula da ikilisiya, Filibiyawa 1:1 da wasu nassosi sun nuna cewa waɗanda suke cika farillai na Nassi na masu kula sa zama rukunin dattawa.—Ayyukan Manzanni 20:28; Afisawa 4:11, 12.
Instead of having just one man serve as the overseer of a congregation, Philippians 1:1 and other scriptures indicate that those meeting Scriptural requirements for overseers constitute a body of elders. —Acts 20:28; Ephesians 4:11, 12. [22] - Ya zama Mashaidi a shekara ta 1939 a farkon Yaƙin Duniya na II, ya bar harkokinsa na kuɗi na buga hotuna, domin ya fara aikin hidima na cikakken lokaci.
He became a Witness in 1939 at the beginning of World War II, and he gave up a flourishing press photography business in order to take up the full-time ministry. [23] - Sa’ad da na gaya masa, sai ya ce mini: “Hakika, ka soma hidima ta cikakken lokaci babu ɓata lokaci.
When I told him, he urged me: “Yes, get right into the full-time ministry. [24] - (2 Korantiyawa 6:4) Kiristoci masu hidima ba su fid da zuciya ba.
(2 Corinthians 6:4) Christian ministers do not give up. [25] - 6:22, 33) Ta yaya yin hidima inda ake bukatar masu shela ya shafi Aleksey?
6:22, 33) And how has serving where the need is greater affected young Aleksey? [26]
- 5, 6. (a) Wace hidima ce ga jama’a aka yi a Isra’ila, menene fa’idodinsu?
Retrieved January 18, 2021, 1:13 am via glosbe (pid: 19982)