Glosbe's example sentences of hotuna [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar hotuna:
- Ya zama Mashaidi a shekara ta 1939 a farkon Yaƙin Duniya na II, ya bar harkokinsa na kuɗi na buga hotuna, domin ya fara aikin hidima na cikakken lokaci.
He became a Witness in 1939 at the beginning of World War II, and he gave up a flourishing press photography business in order to take up the full-time ministry. [2] - ’Yan talla suna amfani da abin armashi da hotuna masu kyau da na marmari domin su jawo masu ciniki.
Successful ads employ clever words and pictures to appeal to the longings and fancies of the consumer. [3] - Hotuna kuma suna tuna wa mutane abubuwan da gwamnatoci uku da suka shige suka yi alkawari.
Posters reminded people of the promises of the last three governments. [4] - 3:1, 2) Da a ce ba mu soma bauta wa Jehobah ba, da kawai abubuwan da za mu kasance da su su ne tarihinmu da tsofaffin hotuna da kuma takardun tsarin wasanni da muka yi a dā.
3:1, 2) If we had not found the truth, we would now have only memories, old photos, and theater programs from our former career. [5] - Hotuna da zane-zane da kuma bidiyoyin da babu sauti suna ba da ƙarin haske a kan bayanan da ke Littafi Mai Tsarki.
Photos, artwork, and silent videos and animations illustrate various details recorded in the Bible. [6] - (nwtsty na nazari da kuma hotuna da bidiyo)
(“certificate of dismissal” study note and “Certificate of Divorce” media on Mt 19:7, nwtsty) [7] - “Har ila ina tuna da waɗannan hotuna a wani lokaci, tare da ƙamshi, wasu kaɗe-kaɗe, abin da na gani, ko kuma tunani suna sa na tuna da su.
“I still see these images at the oddest times —triggered by a random smell, some music, something I see, or even a stray thought. [8] - [Map/Hotuna a shafi na 21]
[Map/Pictures on page 25] [9] - Yanzu suna iya kallon hotuna da zai tuna musu canje-canje da wasu suka yi.”—Steven, daga Amirka.
Now they can look at the pictures as reminders of the changes some have made.” —Steven, United States. [10] - Ga misali, a Hukumar Hotuna na Ƙasar London, a Ingila, lokacin da wani mutum da ƙaramar bindiga ya lalata zanen Leonardo da Vinci zanen da ya kai dalla miliyan 30, babu wanda ya ba da shawarar cewa tun da zanen yanzu ba shi da kyau a jefar da shi.
When, for example, in the National Gallery in London, England, someone with a shotgun damaged a Leonardo da Vinci drawing worth some $30 million, no one suggested that since the drawing was now damaged, it should be discarded. [11] - Ban da haka, kamar yadda aka ambata a Sharuɗɗan, bai dace ba mutum ya “saka zane-zane ko littattafai ko tambari ko waƙoƙi ko hotuna ko bidiyoyi ko kuma talifofi da aka kofa daga dandalinmu zuwa wani dandalin Intane ba (wato dandalin tura littattafai, ko bidiyo ko kuma na sada zumunta).”
As is clearly stated in those Terms, no one is permitted to “post artwork, electronic publications, trademarks, music, photos, videos, or articles from this website on the Internet (any website, file-sharing site, video-sharing site, or social network).” [12] - A Majami’ar Mulki, ba za ka ga kayayyakin addinin Kiristendam ba, kamar su siffofi da hotuna.
In a Kingdom Hall, however, you will not find any of the religious emblems and fixtures typically associated with the churches of Christendom. [13] - Ban da karanta littattafanmu, muna iya koya game da wannan tarihin ta wajen hotuna da wasiƙu da labarin rayuwa da kayayyaki game da bautarmu da aikinmu na wa’azi da kuma tarihinmu.
The fascinating record of that heritage can be gleaned not only from publications but also from photographs, letters, personal accounts, and artifacts related to our worship, our preaching work, and our history. [14] - Hasumiyar Tsaro ta ba da rahoto cewa “hotuna da sautin garmahon sun burge farfesoshi da ɗalibai da ke makarantu da kuma kwalejoji.”
The Watch Tower reported that at high schools and colleges, “professors and students are charmed with the pictures and with our wonderful phonograph records.” [15] - [Taswira/Hotuna da ke shafi na 16]
[Chart/ Pictures on page 16] [16] - [Taswira/Hotuna da ke shafi na 27-29]
[Chart/ Pictures on page 27-29] [17] - [Box/Hotuna a shafuffuka na 28, 29]
[Box/ Pictures on page 8, 9] [18] - 15 Littafin nan Malami yana da hotuna fiye da 230, da kuma kwatanci ga kowane hoto ko kuma tarin hotuna.
15 The Teacher book has more than 230 pictures, and there is a caption, or description, for each picture or group of pictures. [19] - Wataƙila tun lokacin da kuke ƙanana, iyayenku sun nuna muku hotuna da ke nuna yadda rayuwa za ta kasance a cikin Aljanna.
Perhaps from your childhood, your parents showed you illustrations depicting life in Paradise. [20] - BAYANI A KAN HOTUNA: Dattawan birnin suna taimaka ma wata gwauruwa da ɗanta sa’ad da wani ɗan kasuwa ya nuna musu rashin adalci.
PICTURE DESCRIPTION: Elders at the city gate lovingly help a widow and her child who have been mistreated by a local merchant. [21] - Hotuna da kuma kwatancin da ke cikinsa suna da kyau.”
The refreshing word pictures and illustrations are a delight.” [22] - Mt 26: 17-20 —Yesu ya yi Idin Ƙetarewa na ƙarshe tare da almajiransa (nwtsty hotuna da kuma bidiyo)
Mt 26:17-20 —Jesus ate his last Passover with his apostles (“The Passover Meal” media on Mt 26:18, nwtsty) [23] - An shirya ƙasidar nan Ka Saurari Allah don a yi amfani da hotuna wajen koya wa mutanen da ba su iya karatu ba muhimman gaskiyar da ke Littafi Mai Tsarki.
The brochure Listen to God was designed to teach basic Bible truths visually to those who find it challenging to learn from text. [24] - [Akwati/Hotuna da ke shafi na 4]
[Box/ Pictures on page 4, 5] [25] - BAYANI A KAN HOTUNA: Yin Ibada ta Iyali a kai a kai na ƙarfafa mu mu jimre.
PICTURE DESCRIPTION: Regular Family Worship sessions strengthen us to endure. [26]
- Ya zama Mashaidi a shekara ta 1939 a farkon Yaƙin Duniya na II, ya bar harkokinsa na kuɗi na buga hotuna, domin ya fara aikin hidima na cikakken lokaci.
Retrieved May 2, 2020, 1:28 pm via glosbe (pid: 19805)