Glosbe's example sentences of hukunci [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar hukunci:
- 25: 31-33) Wane hukunci ne za a yi wa tumaki da awaki?
25:31-33) What judgment will the sheep and the goats hear pronounced on them? [2] - A cikin wannan rana [sa’ad da Allah zai yi hukunci] mutane dayawa za su ce mani, Ubangiji, Ubangiji, ba mu yi annabci da sunanka ba, da sunanka kuma muka fitarda aljanu, da sunanka kuma muka yi ayyuka dayawa masu-iko?”
Many will say to me in that day [when God executes judgment], ‘Lord, Lord, did we not prophesy in your name, and expel demons in your name, and perform many powerful works in your name?’” [3] - A kasashe da yawa, tsarin kafa doka da yin hukunci sun kasance da wuya, kuma sun cika da rashin adalci, son zuciya, da kuma rashin jituwa, saboda haka kyamar dokar ta yi yawa.
In many lands, legal and judicial systems are so complex, so rife with injustice, prejudice, and inconsistencies, that contempt for law has become widespread. [4] - Wannan ne karo na farko a tarihin ƙasar Amirka da Kotun Ƙoli ya sake yanke hukunci da ya bambanta da wanda ya yanke da farko a cikin gajeren lokaci.
It was the first time in U.S. history that the Supreme Court had reversed itself in such a short period of time. [5] - ▪ Sa’ad da yake yi wa ’yan tawayen hukunci domin abubuwan da suka aikata, wane bege ne Allah ya yi tanadinsa?
When calling the rebels to account for their actions, what basis for hope did God provide? [6] - Ba mu san ko a wace rana ce Ubangiji zai dawo ya yanka hukunci bisa wannan muguwar tsarar ba, kuma bai zama wajibi mu sani ba.
We do not know on what day the Lord will come to execute judgment on this wicked system, and it is not necessary for us to know. [7] - Lokacin zartar da hukunci da mala’ikan ya yi maganarsa “ranar Ubangiji” ce.
The time of the execution of judgment of which the angel spoke is also known as “the day of Jehovah.” [8] - 23 Mikah 5:5-15 ta yi nuni da hari na Assuriyawa da za su sami nasara na ɗan lokaci kuma ya nuna cewa Allah zai zartar da hukunci a kan al’ummai marar biyayya.
23 Micah 5:5-15 refers to an Assyrian invasion that will meet with only fleeting success and points out that God will execute vengeance upon disobedient nations. [9] - 2 Littafin Habakkuk da aka rubuta misalin shekara ta 628 K.Z., ya ƙunshi zartar da hukunci guda uku daga Jehovah Allah.
2 Written about 628 B.C.E., the book of Habakkuk consists of a series of three executional judgments by Jehovah God. [10] - 12 Halin ’yan adam ne su haɗa mutane kuma su yanke hukunci a kansu.
12 Classifying and judging other people appears to be a human tendency. [11] - Kowane mutum , idan ya ga za ’ a aikata abin da zai hana shi cin moriyar hakkokinsa wadanda tsarin mulki ko dokar kasa ta tanada masa , yana da hakkin ya kai kara a gaban hukumar kasarsu wadda ke da mukamin yanke hukunci game da irin wannan laifi .
Everyone has the right to an effective remedy by the competent national tribunals for acts violating the fundamental rights granted him by the constitution or by law . [12] - 3:12, 13; 6:1-3, 33) Jehobah ya hukunta mutanen Amalek kuma ya gaya wa Saul ya zartar da hukunci a kan su.—1 Sam.
3:12, 13; 6:1-3, 33) So Jehovah called the Amalekites to account and commanded Saul to execute judgment upon them. —1 Sam. [13] - Firistocin sun riga sun taru a gidan Kayafa domin su yi hukunci.
The priests have already come together at the home of Caiaphas to have a trial. [14] - (Farawa 1:28; 2:15) Ƙauna ta motsa shi ya shirya kawar da hukunci da laifin Adamu ya jawo a kan bil Adam.
(Genesis 1:28; 2:15) Love caused him to arrange for the lifting of the condemnation that Adam’s transgression brought upon mankind. [15] - Hakan zai zama lokacin da ranar hukunci ta Jehovah za ta zo kan wannan tsarin abubuwa.
The same will be true when Jehovah’s day of judgment comes upon the present system of things. [16] - Duk da haka, babu wata alama ta, ko yaushe ne za a zartar da hukunci.
Yet, there was no clear indication as to when that judgment would be executed. [17] - Hukunci mai tsanani ga gidan Ahab ya nuna cewa Jehobah yana ƙin bauta ta ƙarya da kuma kashe mutane marasa laifi.
The heavy judgment against the house of Ahab shows that false worship and the shedding of innocent blood are detestable to Jehovah. [18] - Wannan ne karo na farko da Kotun Turai na ’Yancin ’Yan Adam ya yanke hukunci cewa bisa ga ’yancin ra’ayi da na lamiri da kuma na addini, mutum yana da ’yanci ya ƙi shiga soja saboda imaninsa.
This was the first time that the ECHR recognized that conscientious objection to military service based on one’s religious beliefs should be protected under the right of freedom of thought, conscience, and religion. [19] - (1 Samuila 24:3-6; 26:7-13) Dauda ya san cewa Saul yana da laifi, amma ya bar wa Jehovah ya yi masa hukunci.
(1 Samuel 24:3-6; 26:7-13) David knew that Saul was in the wrong, but he left it up to Jehovah to judge him. [20] - Mai yiwuwa ya ga abin da ke cikin zuciyar Uzza da ya sa ya zartar da hukunci nan da nan.—Karin Magana 21:2.
He likely saw something in Uzzah’s heart that caused Him to render swift judgment. —Proverbs 21:2. [21] - Dattawan birnin suna da hakkin sasanta wasu matsaloli da iyalai ke fuskanta kuma su yanke hukunci. —M. Sha.
In some family disputes, the elders of the city had the responsibility to become involved and render a final judgment. —Deut. [22] - Ko da yake mun zama “abin ƙi ga dukan al’ummai,” kotuna a ƙasashe da yawa sun yanke hukunci da ya ba mu ’yancin yin ibada ta gaskiya.—Mat.
Even though we are “hated by all the nations,” the courts of many countries have ruled that we have the right to practice true worship. —Matt. [23] - Don haka, ya bukaci dattawan da kuma alƙalai su riƙa hukunci da kuma kafa doka ba tare da son kai ba.
So he required that the elders and judges enforce the Law impartially. [24] - (Yohanna 18:38, 39; 19:4, 6, 12-16) Har biyu cikin ’yan Majalisar, Nikodimu da Yusufu na Arimathiya, waɗanda suke abokantaka da Yesu, ba su da wani abin da za su yi su hana kotun yanke hukunci bisa Yesu.
(John 18:38, 39; 19:4, 6, 12-16) Even two members of the Sanhedrin, Nicodemus and Joseph of Arimathea, who were favorable to Jesus, were limited in what they could do to prevent the court from taking action against Jesus. [25] - Da babbar murya ya ce: “Ku ji tsoron Allah, ku ɗaukaka shi, domin lokacinsa na yin hukunci ya yi.”
He says in a loud voice: “Fear God and give him glory, because the hour of the judgment by him has arrived.” [26]
- 25: 31-33) Wane hukunci ne za a yi wa tumaki da awaki?
Retrieved July 6, 2019, 1:37 pm via glosbe (pid: 14714)