Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:impetus

Discussion page of impetus

This gave impetus to our ministry in the field.

Wannan ya ba hidimarmu a fage ƙarfi.

jw2019

They act as representatives of the faithful and discreet slave class, which has the responsibility of providing spiritual food and giving direction and impetus to the Kingdom-preaching work throughout the earth. —Matt.

Sune wakilan ajin bawan nan mai aminci mai hikima da ke da hakkin yin tanadin abinci na ruhaniya da kuma ba da ja-gora da tabbatar da cewa aikin wa’azin Mulki a dukan duniya shi ne kan gaba.—Mat.

jw2019

How did conventions give impetus to the preaching work?

Ta yaya manyan taro suka ƙarfafa mutane su yi wa’azi?

jw2019

To organize and give impetus to the work, a service director would be appointed for each class, or congregation, of Bible Students.

An naɗa mai ja-gorar wa’azi a kowace ikilisiyar Ɗaliban Littafi Mai Tsarki don ya tsara da kuma ƙarfafa yin wa’azi.

jw2019

The spontaneous outreach of the total Christian community gave immense impetus to the movement from the very outset.”

Yadda Kiristoci suke kai wajen dukan jama’a da nisa abin ƙarfafa addini ne tun daga farko.”

jw2019

What had caused the field ministry to lose its impetus in Britain?

Me ya sa masu shela a ƙasar Britaniya suka daina yin ƙwazo a wa’azi?

jw2019

6 A great impetus to the Kingdom-proclamation work came on Sunday afternoon, July 26, 1931, when a resolution was adopted, first at a convention in Columbus, Ohio, U.S.A., and thereafter around the world.

6 An yi wani babban ƙari a aikin shelar Mulkin Allah a ranar Lahadi da rana, 26 ga watan Yuli a shekara ta 1931, sa’ad da aka ɗauki alkawari a taron guduma ta farko a Columbus, Ohio, a Amirka, daga baya kuma a duniya gabaki ɗaya.

jw2019

(Acts 13:2, 3) Jesus had personally called Saul of Tarsus to be His “chosen vessel” to bear His name to the nations; hence, this new impetus to the witnessing work came from Christ, the Leader of the congregation.

M. 13:2, 3) Yesu ne da kansa ya kira Shawulu na Tarsus ya zama ma’aikaci ‘zaɓaɓɓe’ don ya ba da shaidar sunansa ga al’ummai; saboda haka, wannan sabuwar motsawa ta aikin wa’azi ta zo ne daga Kristi, Shugaban ikilisiya.

jw2019

They have the responsibility of providing spiritual food and giving direction and impetus to the Kingdom-preaching work throughout the earth. —Matt.

Su ne suke da hakkin tanadar da abubuwan da za su ƙarfafa dangantakarmu da Jehobah da kuma ba da umurni da ƙarfafawa a kan wa’azin Mulki a faɗin duniya.—Mat.

jw2019

12 Experienced Christian elders around the world have been appointed to oversee and give impetus to the Kingdom-preaching work in the lands where they serve.

12 An naɗa dattawa Kiristoci ƙwararru don su kula da kuma yi ja-goranci a wa’azin Mulkin a ƙasashen da suke hidima.

jw2019

Then, when Louis Pasteur and others demonstrated beyond doubt the connection between illness and bacteria, it only added impetus to and a scientific basis for better public-health schemes.

Sai, sa’ad da Louis Pasteur da wasu suka tabbatar da nasaba da take tsakanin cuta da ƙwayoyin cuta, ya ƙara kuzari ga tsarin kiwon lafiya na jama’a ta hanyar kimiyya.

jw2019

(Acts 16:4, 5) The Governing Body oversees the preparation of spiritual food, gives impetus to the Kingdom-preaching work, and supervises the appointment of brothers to positions of responsibility.

(Ayyukan Manzanni 16:4, 5) Hukumar da ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah tana kula da yadda ake koya wa mutane game da Allah, tana ƙarfafa ’yan’uwa su yi wa’azin Mulki sosai kuma tana kula da yadda ake naɗa ’yan’uwan da za su yi hidima a ikilisiya.

jw2019

Congregation Bible Study: (30 min.) kr chap. 6 ¶8-15 and the box “Early Conventions That Gave Impetus to the Preaching Work”

Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 6 sakin layi na 8-15, akwatin nan “Manyan Taron da Suka Ƙarfafa Yin Wa’azi”

jw2019

That gave tremendous impetus to the work of extending God’s invitation.

Hakan ya sa aka ƙara ba da ƙwazo a aikin miƙa gayyatar Allah.

jw2019

Impetus was given to this feature of the ministry with the publication of the book “Let God Be True” in 1946 and The Truth That Leads to Eternal Life in 1968.

An ba da ƙarfi ga wannan fanni na hidima ta wajen littafin nan “Let God Be True” a shekara ta 1946 da kuma Gaskiya mai bishe zuwa Rai Madauwami a shekara ta 1971.

jw2019

They resumed their activities, and conventions held at Cedar Point, Ohio, in 1919 and in 1922 gave the Kingdom-preaching work renewed impetus.

Suka fara ayyukansu, aka yi babban taro a Cedar Point, Ohio, a 1919 da kuma a 1922 aka sake ba aikin wa’azin Mulkin ƙarfi.

jw2019

(See also the box “Early Conventions That Gave Impetus to the Preaching Work.”)

(Ka kuma duba akwatin nan “Manyan Taron da Suka Ƙarfafa Yin Wa’azi.”)

jw2019

Impetus was given to the preaching work in the talk on the subject “The Kingdom.”

An ba da jawabi mai jigo “The Kingdom” (Mulkin) inda aka daɗa ƙarfafa ’yan’uwa su yi wa’azi.

jw2019

(b) What publications have given impetus to the Christian ministry in recent decades?

(b) Waɗanne littattafai ne suka ba da ƙarfi ga hidima ta Kirista a shekarun bayan nan?

jw2019

“Veneration of the mother of God received its impetus when . . . the pagan masses streamed into the church. . . .

Menene tushen ƙagen? “An soma bauta wa mahaifiyar Allah sa’ad da . . . kafirai da yawa suka shigo cikin coci. . . .

jw2019

0

In reply, Jehovah says: “I am raising up the Chaldeans, the nation bitter and impetuous.”

Sai Jehobah ya amsa ya ce: “Ina tada Chaldiyawa, wannan al’umma mai-zafin rai.”

jw2019

This is Jehovah’s message —and no false god or lifeless idol can block its fulfillment: “Here I am raising up the Chaldeans, the nation bitter and impetuous, which is going to the wide-open places of earth in order to take possession of residences not belonging to it.

Wannan saƙon Jehovah ne—kuma babu allah na ƙarya ko gunki mara rai da zai iya hana shi cikawa: “Gama, ga shi, ina tada Chaldiyawa, wannan al’umma mai-zafin rai, mai-garaje; waɗanda suna tafiya suna ratsa ratar duniya, domin su gāji mazaunan da ba nasu ba ne.

jw2019

In vision, the prophet saw the Chaldeans (or, Babylonians), a “nation bitter and impetuous,” swooping down on Judah and destroying Jerusalem, swallowing up peoples and nations in the process.

A cikin wahayi, annabin ya ga Chaldiyawa (ko kuma, Babiloniyawa), “al’umma mai-zafin rai, mai-garaje,” da ta faɗā farat ɗaya akan Yahuda kuma ta hallaka Urushalima, ta share mutane da kuma al’ummai a garin yin haka.

jw2019

If you were asked to describe Peter, would you immediately think of such characteristics as rash, impetuous, even presumptuous?

Idan an ce ka kwatanta Bitrus, za ka yi saurin cewa mai aikata abu ne bisa motsin rai, har ma mai girman kai?

jw2019

Since my impetuous nature often led me to speak before thinking, my wife at times would use those calm moments to mention tactful ways that I could better express myself to the brothers we visited.

Tun da garaje na yakan sa na yi magana kafin na yi tunani, matata takan yi amfani da wannan lokacin don ta yi mani gyara a kan yadda ya fi dacewa na gabatar da kaina ga ’yan’uwan da muka kai wa ziyara.

jw2019

However, would Jesus have selected Peter as one of his 12 apostles if Peter was really a rash, impetuous, or presumptuous man?

Amma, da Yesu zai zaɓi Bitrus ya kasance ɗaya cikin manzanninsa 12 idan Bitrus da gaske mai zafin rai ne, da yake aikata abu bisa motsin rai, ko kuma mai girman kai?

jw2019