Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:implication

Discussion page of implication

Example usage sentences of implication

All such practices are condemned —either explicitly or by implication— in God’s Word. —Leviticus 20:10, 13, 15, 16; Romans 1:24, 26, 27, 32.

Dukan irin waɗannan ayyukan an haramta su—ko kai tsaye ko kuma ta sharaɗi—cikin Kalmar Allah.—Littafin Firistoci 20:10, 13, 15, 16; Romawa 1:24, 26, 27, 32.

Think for a moment about the implication of those words.

Ka yi tunani a kan waɗannan kalaman.

* The implication is clear: Joshua wants his fellow Israelites to have absolute faith that all of Jehovah’s promises for their future will also come true.

* Sanin dalilin faɗin hakan yana da sauƙi: Joshua yana son ’yan’uwansa Isra’ilawa su kasance da cikakkiyar imani cewa dukan alkawuran Jehobah game da rayuwarsu ta gaba za su cika da gaske.

The implication is that to end poverty, it takes someone with power to act and kindness to care.

Abin da ake nufi shi ne, idan ana son a kawar da talauci, ana bukatar mutumin da ke da ƙarfin yin canji wanda zai nuna kula da kuma alheri.

Likewise, a Christian may be conscious of the sign of the last days but still become involved in activities not consistent with its implication.

Hakan nan ma, Kirista yana iya ganin alama cewa muna zama a kwanaki na ƙarshe amma ya ƙi mai da hankali da waɗannan alamun.

THE implication is that most people who profess religious faith give little thought to why they believe what they do or to whether there is a reasonable basis for their faith.

DAMUWAR ita ce yawancin mutane da suke da’awar suna da imani ba sa tunanin hujjar da ta sa suka yi imani da abin da suka yi, ko da hujjar wannan imaninsu ne.

The implication was that Jesus should continue to make material provisions for them.

Abin da suke nufi shi ne cewa Yesu ya ci gaba da yi musu tanadi.

The Theological Wordbook of the Old Testament notes that it includes “the additional implication of taking appropriate action.”

Theological Wordbook of the Old Testament ya lura cewa ya haɗa da “ɗaukan mataki da ya dace.”