So when she suddenly fell ill and died, the whole congregation sent for Peter to implore him to resurrect their dear sister.
Saboda haka sa’ad da ta yi rashin lafiya kuma ta rasu, ikilisiyar gabaki ɗaya sun aika wa Bitrus saƙo cewa ya ta da ’yar’uwarsu daga matattu.
There people could approach God in order to implore his favor.
A wurin mutane suna iya zuwan wurin Allah domin su roƙi tagomashinsa.
(b) What did Mordecai implore Esther to do?
(b) Mene ne Mordekai ya roƙi Esther ta yi?
Her cousin Mordecai sent her a copy of the law authorizing the massacre and commanded her to appear before the king to implore favor for her fellow Jews.
Ɗan kawunta Mordekai, ya aika mata dokar da ta ba da izini cewa a kashe Yahudawa kuma ya umurce ta ta bayyana a gaban sarki ta roƙe shi ya taimaki mutanenta.
Implore him to help you recognize areas where you yet need to grow spiritually.
Ka roƙe shi ya taimake ka gane wurare inda kana tukuna ka kai girma a ruhaniya.
43:10) We implore our heavenly Father: “Let your name be sanctified.”
43:10) Mukan yi addu’a ga Ubanmu na sama cewa: ‘A tsarkake sunansa.’