Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Don fasinjojin su tsira, wajibi ne su yi iyo zuwa bakin teku.

To survive, the passengers must swim to shore.

jw2019

Nan da nan, sai Bitrus ya yi tsalle cikin ruwa kuma ya yi iyo zuwa bakin tekun.

Immediately, Peter jumped into the water and swam to shore.

jw2019

WANI ango da amaryarsa suna iyo da na’ura a gaɓar teku na Australiya.

A NEWLY married couple were scuba diving near a town on the east coast of Australia.

jw2019

Ka yi iyo inda babu haɗari; ka kasance cikin ikilisiya!

Swim where it is safe; stay in the congregation!

jw2019

Wani rahoton European Cetecean Bycatch Campaign ya ce: Suna “iyo cikin teku” da gudu mai ban mamaki.

They “zip around the oceans” at impressive speeds, says a report by European Cetacean Bycatch Campaign.

jw2019

Sun yi iyo da ɗan nisa don su kalli ƙarƙashin tekun.

They swam a little farther out to admire the reef below.

jw2019

“Ka yi iyo inda babu haɗari kuma mai daɗi, wato, a cikin ikilisiya!”

Swim where it’s safe and enjoyable —in the congregation!”

jw2019

Babban kifin shark mai girman kwalekwalen yana iyo kusa da mu!

Sharks as large as the canoe were swimming right alongside us!

jw2019

Bitrus ya iya iyo sosai, amma bai dogara da wannan iyawar ba a yanzu.

Peter was an able swimmer, but he did not rely on that ability now.

jw2019

Da shigewar lokaci, aka kai Marivi wani kurkuku mai tsaro sosai kuma yana da wurin iyo.

In time, Mariví was moved to a high-security prison that had a swimming pool.

jw2019

Wataƙila ya yi ƙoƙari ya yi iyo don kada ya nitse cikin ruwan, kuma don ya tabbata cewa jirgin yana tafiya da kyau.

Perhaps he struggled, floundering a bit, and saw amid a chaos of foam and spray that the ship was swiftly moving away.

jw2019

Kamar yadda mai iyo da yake fuskantar taguwar ruwa zai ci gaba da ƙoƙari, haka kuma dole mu ci gaba da kokawa da ajizancinmu da ke sa mu yi maganganu marasa kyau.

Just as a swimmer trying to swim upstream has to keep fighting the current, so we have to keep fighting the sinful tendency to misuse our tongue.

jw2019

Saboda haka, wajibi ne mu yi iya ƙoƙarinmu mu yi iyo zuwa wani gefe.

So we must use all our strength to swim in the other direction.

jw2019

Ƙari ga haka, wani babban kifi da ake kira Dolphin sukan yi iyo kusa da jirginmu, kuma ƙarar jirginmu ne kawai ake ji a cikin tekun.

Dolphins playfully swam alongside our boat, and all you could hear was the swish of our bow cutting through the water.

jw2019

(Yunana 2:10) Ka yi tunani, bayan haka, Yunana bai soma iyo don ya kai bakin teku ba!

(Jonah 2:10) Imagine —after all that, Jonah did not even have to swim ashore!

jw2019

31:1) Ƙari ga haka, yana da kyau mu saka kayan yin iyo da suka dace a lokacin da muke hutawa a bakin teku ko kuma muke iyo.

(Job 31:1) Also, when relaxing at the beach or at a swimming pool, the style of swimwear we use should be modest.

jw2019

Sa’ad da suka yi iyo zuwa inda ruwan ya yi zurfi, matar Joe ta ce, “Kamar fa muna yin nisa sosai.”

When the seabed dropped away into a blue abyss, Joe’s wife said, “I think we’re going out too far.”

jw2019

Kada ka yi iyo cikin ruwa mai zurfi, inda za ka kaɗaita a ruhaniya kuma ka jefa kanka cikin haɗari.

Do not swim into deep water, where you may find yourself spiritually isolated and in peril.

jw2019

’Yan ridda da suka yi kamar suna nuna mana ƙauna suna da lahani ga bangaskiyarmu kamar yadda duwatsu da ke ƙarƙashin ruwa suke da lahani ga jirage ko kuma masu iyo.

Apostates feigning love are as dangerous to our faith as rocks hidden below water are to ships or swimmers.

jw2019

Wasu sun yi iyo, wasu kuma sun riƙe katakon jirgin har suka isa bakin kogin.

Some swam and others held onto pieces of the ship and floated to shore.

jw2019

Duk abin da ka yi tunaninsa, daga halittun ruhu marasa ganuwa zuwa taurari da ke sararin samaniya zuwa ’ya’yan itatuwa zuwa kifaye da suke iyo cikin teku da koguna dukansu sun wanzu ne domin Jehobah ya halicce su!

Everything that you can think of —from the invisible spirit creatures in heaven to the stars that fill the night sky to the fruit that grows on the trees to the fish that swim in the oceans and rivers —all of it exists because Jehovah is the Creator!

jw2019

Hakan yana kama da yin iyo a kogin da ruwan yake gudu kuma yana ƙoƙarin kai mu inda ba ma so.

It is like swimming in a river with a current that pulls us in a direction we do not want to go.

jw2019

Daga baya Allah ya halicci kifaye su yi iyo cikin ruwa, tsuntsaye kuma su yi firiya a sama.

God later made fish to swim in the water and birds to fly in the sky.

jw2019

0