An mayar da bautar gaskiya ta Jehovah da girma sosai, tana kafe sosai, kuma an ɗaukaka ta fiye da kowane irin addini.
The lofty true worship of Jehovah has been restored, firmly established, and elevated above any and all other types of religion.
Mu talakawan Mulkin Almasihu ne kuma a kafe a wajen ikon mallaka na Jehovah muke.
We are subjects of the Messianic Kingdom and are solidly on the side of Jehovah’s sovereignty.
Maimakon hakan, zukatansu “a kafe ta ke” ko kuma ta “kafu” yayin da suke duba gaba da gaba gaɗi, da sanin cewa duniyar Allah ta adalci ta yi kusa.
Instead, their hearts are “steadfast” and “unshakable” as they look to the future with confidence, knowing that God’s righteous new world is near.
Bayan haka kuma, Saul “kuwa ya yi shiri ya nashi Dawuda, ya kafe shi ga bango.
But then, Saul again “sought to pin David to the wall with the spear.”
19 Ka tuna cewa mai tsaron “ya yi ruri kamar zaki, ya ce, Ya Ubangiji, da rana ina nan tsaye tuttur a bisa bene na dako, dare duk kuma ina nan kafe a wurin tsarona.”
19 Recall that the watchman “proceeded to call out like a lion: ‘Upon the watchtower, O Jehovah, I am standing constantly by day, and at my guardpost I am stationed all the nights.’”
Begensu na madawwamiyar rai a kafe yake cikin sabuwar duniyar Allah.
Their hope of eternal life is anchored in God’s new world.
Ya yi ruri kamar zaki, ya ce, Ya Ubangiji, da rana ina nan tsaye tuttur a bisa bene na dako, dare duk kuma ina nan kafe a wurin tsarona.”
And he proceeded to call out like a lion: ‘Upon the watchtower, O Jehovah, I am standing constantly by day, and at my guardpost I am stationed all the nights.’”
(Luka 9:62) Maimako, lokaci ne na “tsaya a kafe, kullum kuna himantuwa ga aikin Ubangiji, domin kuwa kun san faman da kuke yi saboda Ubangiji ba a banza yake ba.”—1 Korantiyawa 15:58.
(Luke 9:62) Rather, it is the time to “become steadfast, unmovable, always having plenty to do in the work of the Lord, knowing that your labor is not in vain in connection with the Lord.” —1 Corinthians 15:58.
“Ya Ubangiji, da rana ina nan tsaye tuttur a bisa bene na dako, dare duk kuma ina nan kafe a wurin tsarona.”—ISHAYA 21:8.
“Upon the watchtower, O Jehovah, I am standing constantly by day, and at my guardpost I am stationed all the nights.” —ISAIAH 21:8.
Idan muna da bangaskiya da take kafe, me za mu yi a lokacin ƙoƙarce-ƙoƙarce a sa mu mu yi shakka ko mu tsorata?
If we have faith that is firmly founded, how will we react in the face of efforts that are meant to cause us to doubt or fear?
Gama a kafe yake sosai bisa bangaskiya mai-ƙarfi cewa wannan Aljanna mai-zuwan tabbaci ne.
It is founded on a solidly based faith that this incoming Paradise is inevitable.
A wata sassa kuma, manzo Bulus ya rubuta: “Muna da begenmu a kafe ga Allah mai-rai.”—1 Timothawus 4:10.
On the other hand, the apostle Paul wrote: “We have rested our hope on a living God.” —1 Timothy 4:10.
Ji nake kamar na kafe, na kasa yin gaba ko baya, kuma dangina suka soma tsananta mini domin sabon addinina.
I felt stuck, moving neither forward nor backward, and my relatives began giving me a very hard time about my new faith.
Da ya iso wurin, bai ji daɗi ba don ya sami rundunar nan biyu sun kafe kamar yadda aka ambata a farkon talifin nan.
When he arrived, he was dismayed to find the two armies locked in the stalemate described at the outset of this article.
Birnin da ke kafe bisa tudu ba shi ɓoyuwa.
A city cannot be hid when situated upon a mountain.
Ana zaginsa babu dalili, duk da haka halinsa ga mutane a kafe yake yana kama kai, da daraja, har ma da kirki.
You see him slandered without cause, yet his demeanor is firm but calm, dignified, even kind.
(Zabura 119:89-96) Mai zabura ya rera: “Maganarka tabbatacciya ce, ya Ubangiji, a kafe take a sama. . . .
(Psalm 119:89-96) The psalmist sang: “To time indefinite, O Jehovah, your word is stationed in the heavens. . . .
9 Da yake ka juya daga ayyuka na zunubi, ka ci gaba da biɗan taimakon Allah don ka riƙe zuciyarka a kafe.
9 Having converted by turning away from sinful practices, continue to seek God’s help in keeping your heart steadfast.