Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:kyakkyawa

Discussion page of kyakkyawa

Waƙar Dauda kyakkyawa ta nuna cewa Jehobah shi ne Allah na gaskiya, wanda ya cancanci mu dogara a gare shi ƙwarai!

How beautifully David’s song portrays Jehovah as the true God, worthy of our implicit trust!



An aiki mala’ika Jibrailu zuwa wurin wata budurwa kyakkyawa mai suna Maryamu.

The angel Gabriel was sent to a fine young woman named Mary.



(Romawa 14:7, 8) A wurin kafa abubuwa da suka fi muhimmanci, ya kamata mu bi umurnin Bulus: “Kada ku biye wa zamanin nan, amma ku bar halinku ya sake ta wurin sabunta hankalinku ɗungum, don ku tabbatar da abin da Allah ke so, wato nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma.”

(Romans 14:7, 8) In setting priorities, we therefore apply Paul’s counsel: “Quit being fashioned after this system of things, but be transformed by making your mind over, that you may prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God.”



Littafi Mai Tsarki ya ce ita kyakkyawa ce.

The Bible says that she was very pretty.



Littafi Mai Tsarki ya ce ita mace “mai-fahimi ce, kyakkyawa” kuma.—Karanta 1 Sama’ila 25:3.

The Bible praises her for her discretion as well as for her beauty. —Read 1 Samuel 25:3.



Bari mu tattauna wasu ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da za su taimaka mana mu san “nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma” sa’ad da muke so mu saka tufafi.—Rom.

Let us consider some Bible principles that can help us determine “the good and acceptable and perfect will of God” when we are deciding what to wear. —Rom.



Ku tabbatar da abin da Allah ke so, wato nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma. —Rom.

Prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God. —Rom.



Yarinya ce kyakkyawa, ba yaro makiyayi ne kaɗai ya yi sha’awarta ba amma har mai arziki sarkin Isra’ila, Sulemanu.

Young and beautiful, she attracted the affections of not only a shepherd boy but also the wealthy king of Israel, Solomon.



Lambun Adnin ne gidansu, kuma wuri ne kyakkyawa mai koguna da ’ya’yan itatuwa da dabbobi.

Their Paradise home was the garden of Eden —a place of great beauty with a river and fruit trees and animals.



Ba zai jima ba za mu yi mata maraba—kyakkyawa kuma cike da kuzari!”

It will be only a short time till we welcome her back —beautiful and vital!”



Littafi Mai Tsarki ya ce ita “mai-fahimi ce, kyakkyawa” kuma.—1 Samuila 25:3.

The Bible says that she “was good in discretion and beautiful in form.” —1 Samuel 25:3.



‘Mai-Fahimi Kuma Kyakkyawa

“Good in Discretion and Beautiful in Form



Daga baya ya bayyana cewa kyakkyawa Eliyab ba shi da halaye da ake bukata don sarki da ya dace na Isra’ila.

It later became apparent that handsome Eliab did not have the makings of a suitable king of Israel.



(Yahaya 13:34, 35) Tana kuma taimaka wa mutane su saurari wannan gargaɗin: “Kada ku biye wa zamanin nan, amma ku bar halinku ya sake ta wurin sabunta hankalinku ɗungum, don ku tabbatar da abin da Allah ke so, wato nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma.”

(John 13:34, 35) It also helps people to respond to the admonition: “Quit being fashioned after this system of things, but be transformed by making your mind over, that you may prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God.”



“Ku bar halinku ya sake ta wurin sabunta hankalinku ɗungum, don ku tabbatar da abin da Allah ke so, wato nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma.” —Romawa 12:2.

“Be transformed by making your mind over, that you may prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God.” —ROMANS 12:2.



Ya yi mana tanadin duniya kyakkyawa ta kasance gidanmu.

He provides us with a beautiful earthly home.



Makiyayin ya ce wa budurwar: “Kyakkyawa ce ke sosai . . . babu aibi a cikinki.” Sa’ad da ya faɗi hakan, ba kyan siffa kaɗai yake nufi ba.

Clearly, when the shepherd says to the girl, “you are altogether beautiful, . . . there is no blemish in you,” he has more than her physical beauty in mind.



8 Lallai wannan sanarwa ce kyakkyawa Jehovah ya bayyana ta bakin Mikah!

8 What fine information Jehovah reveals through Micah!



Kar ka ɗauka cewa Shaiɗan ya yi tunani cewa wannan jaririn kyakkyawa ne sosai.

Do not imagine that Satan thought that this infant was beautiful, cuddly, or precious.



Kada ku biye wa zamanin nan, amma ku bar halinku ya sake ta wurin sabonta hankalinku ɗungum, don ku tabbatar da abin da Allah ke so, wato nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma.”—Romawa 12:1, 2.

And quit being fashioned after this system of things, but be transformed by making your mind over, that you may prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God.” —Romans 12:1, 2.



Ya nuna masa ƙauna da ya sa ya yi masa doguwar riga kyakkyawa.

He showed him favor by having a beautiful long coat made for him.



Ka tuna cewa domin Saratu kyakkyawa ce, Ibrahim ya gaya mata ta ce ita ƙanwarsa ce, yana tsoron kada a kashe shi dominta.

Recall that because Sarah was very beautiful, Abraham had asked her to identify him as her brother, lest others kill him in order to take her.



Amma, idan aka soma damina sai ta farfaɗo ta yi furanni, kuma ta zama kyakkyawa.”

However, when the rains come, it revives, puts forth flowers, and again shows its beauty.”



11:2) Da yake bautar da take yi mai tsarki ce, Yesu Kristi yana ganinta kyakkyawa sosai.

11:2) The Bridegroom-King Jesus Christ appreciates the spiritual “beauty” of his future bride.



An lura cewa kyakkyawa ce sa’ad da ta je “wurin gonar gyaɗa,” sai aka kai ta gidan.—Waƙar Waƙoƙi 1:6; 2:10-15; 6:11.

Her beauty is noticed when she goes down “to the garden of nut trees,” and she is brought into the camp. —Song of Solomon 1:6; 2:10-15; 6:11.



0