Glosbe's example sentences of learning [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar learning:
- Many of the lyrics of our songs are tied to passages of Scripture, so learning the words of at least some of the songs can be an excellent way to sound down the truth into our hearts.
Kalmomin waƙoƙinmu da yawa suna da jigon Nassi, saboda hakan koyon kalmomin wasu cikin waƙoƙin zai iya kasance hanya mai kyau na sa gaskiya ta kasance a zukatan mutane. [2] - You may enjoy learning about the following topics:
Za ka ji daɗin yin nazarin batutuwan nan: [3] - How may your children benefit from learning your language?
Ta yaya yara za su amfana daga koyan yaren iyayensu? [4] - By learning a foreign language.
Ta wajen koyan wani yare. [5] - How is memorization involved with learning a new language?
Ta yaya ne haddacewa yake da amfani a wajen koyan sabon yare? [6] - More is required than just learning a few basic Bible teachings.
Ana bukatar fiye da koyon muhimman koyarwar Littafi Mai Tsarki. [7] - 16 The important lesson we can learn from Paul’s discussion is that in the pursuit of Christian maturity, our objective is neither to acquire great knowledge and learning nor to cultivate refined personality traits.
16 Muhimmin darasi da za mu iya koya daga maganar Bulus shi ne cewa a biɗan manyantaka ta Kirista, manufarmu ba samun yawan ilimi da koyo ko kuma koyan mutumtaka da aka gyara ba ne. [8] - How does that fit into our learning from and imitating Jesus?
Ta yaya wannan ya daidaita cikin koyo da muke yi daga Yesu da kuma yin koyi da shi? [9] - (Psalm 104:5) Learning these things about God’s purpose for the earth and for mankind can help us to understand why we are here.
(Zabura 104:5) Koyan nufin Allah ga duniya da kuma ’yan adam zai iya taimaka mana mu fahimci dalilin da ya sa muke duniya. [10] - (Luke 22:42) By learning to be obedient, children will make their parents and their heavenly Father very happy.
(Luka 22:42) Idan suka koyi su yi biyayya, yara za su sa iyayensu da kuma Ubansu na samaniya su yi farin ciki ƙwarai. [11] - What can we look forward to learning in the next article?
Mene ne za mu tattauna a talifi na gaba? [12] - Upon learning about the Scriptural responsibilities of headship, he realized that he needed to help his family to become worshipers of Jehovah.
Da ya koya game da hakkin shugabanci na Nassi, ya fahimta cewa yana bukatar ya taimaki iyalinsa su zama masu bauta wa Jehovah. [13] - Similarly, upon learning the truth about inherited sin, many have accepted the Bible’s “diagnosis” and have come to understand that God is offering the “cure.”
Haka nan ma, sa’ad da suka koyi gaskiya game da zunubi da muka gāda, mutane da yawa sun amince da “bincike” na Littafi Mai Tsarki kuma sun fahimci cewa Allah yana “warkarwa.” [14] - Although we enjoyed pleasant temperatures and exotic fruits and vegetables, our true joy was that humble people who yearned for Bible truth were learning about God’s Kingdom.
Ko da yake mun ji daɗin yanayin wurin da ’ya’yan itace masu daɗi da kuma kayan lambu, ainihin farin cikinmu shi ne mutane masu tawali’u da suke son gaskiya suna koya game da Mulkin Allah. [15] - (Psalm 110:3; Matthew 24:14) For most of us, learning to preach publicly did not come easy.
(Zabura 110:3; Matta 24:14) Koyon yin wa’azi a fili ga yawancinmu bai kasance da sauƙi ba. [16] - Haykanush and her husband explained that their honesty resulted from what they were learning from the Bible.
Haykanush da mijinta sun bayyana cewa sun mayar da kuɗin domin abin da suke koya daga cikin Littafi Mai Tsarki. [17] - (b) Why do some children resist learning their parents’ language?
(b) Me ya sa wasu yara suke ƙin koyan yaren iyayensu? [18] - By learning about him and then doing what he requires of us.
Ta wajen koyo game da shi da kuma yin abin da yake bukata a gare mu. [19] - 18 In our day, when fear covers the earth like an ominous cloud, we are thrilled that many are learning Jehovah’s ways.
18 A zamaninmu, da tsoro ya rufe duniya kamar bargo, muna farin ciki cewa mutane da yawa suna koyon hanyoyin Jehovah. [20] - You may recall learning that ‘the eyes of the blind will be opened, the ears of the deaf unstopped, and the wilderness will burst out’ in fruitful beauty.
Ka tuna sa’ad da ka koyi cewa ‘makaho zai iya gani, kurma zai ji magana, kuma rafufukan ruwa za su yi gudu cikin hamada’ da gwanin sha’awa. [21] - (Acts 22:3; Philippians 3:4, 5) Yet, he humbly acknowledged that his qualifications as a minister came, not from schools of higher learning, but from Jehovah God.
(Ayukan Manzanni 22:3; Filibbiyawa 3:4, 5) Duk da haka, cikin tawali’u ya fahimci cewa ƙwarewarsa na mai hidima ta zo, ba daga babban makarantar koyo ba, amma daga Jehovah Allah ne. [22] - When learning of God’s personal name, how have some responded?
Sa’ad da suka koya game da sunan Allah, menene wasu suka yi? [23] - So never let anyone stop you from learning how you can be a friend of God. —John 17:3.
Don haka kada ka bar kowa ya hana ka koyon yadda za ka zama aminin Allah.—Yohanna 17:3. [24] - Take care that anxieties and problems do not prevent you from learning how to demonstrate your love for God.
Ka mai da hankali don kada alhini da matsaloli su hana ka koyon yadda za ka nuna ƙaunarka ga Allah. [25] - When it comes to learning a language, the old adage is true, Practice makes perfect.
Idan ya zo ka koyon yare, koyo a kai a kai yana da muhimmanci. [26]
- Many of the lyrics of our songs are tied to passages of Scripture, so learning the words of at least some of the songs can be an excellent way to sound down the truth into our hearts.
Retrieved August 26, 2019, 12:59 pm via glosbe (pid: 16968)