“Macancanci ne kai ka ɗauki littafin nan, ka ɓamɓare hatimansa, domin dā an kashe ka, ka kuma fanso wa Allah mutane ta jininka daga kowace kabila, da kowane harshe, da kowace jama’a, da kowace al’umma.”—Wahayin Yahaya 5:9.
“You are worthy to take the scroll and open its seals, because you were slaughtered and with your blood you bought persons for God out of every tribe and tongue and people and nation.” —Revelation 5:9.
jw2019
“Macancanci ne kai, ya Ubangiji Allahnmu, kā sami ɗaukaka, da girma, da iko.”—WAHAYIN YAHAYA 4:11.
“You are worthy, Jehovah, even our God, to receive the glory and the honor and the power.” —REVELATION 4:11.
jw2019
(Irmiya 10:12) Ya kamata mu yarda da halittu na sama da dukan zuciyarmu, da suka ce: “Macancanci ne kai, ya Ubangiji Allahnmu, kā sami ɗaukaka, da girma, da iko, domin kai ne ka halicci dukkan abubuwa, da nufinka ne suka kasance aka kuma halicce su.”
(Jeremiah 10:12) We should heartily agree with the heavenly creatures who cry out: “You are worthy, Jehovah, even our God, to receive the glory and the honor and the power, because you created all things.”
jw2019
0