Glosbe's example sentences of manner [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar manner:
- When the introductory music is announced, all of us should go to our seats so that the program can begin in a dignified manner.
Sa’ad da aka gabatar da kaɗe-kaɗe, ya kamata mu duka mu sami wurin zama don taron ya soma cikin daraja. [2] - (Psalm 78:41) We do not desire to act in a manner that will cause his holy and righteous way of worship to be spoken of abusively.
(Zabura 78:41) Ba ma so mu yi abin da zai sa a zagi hanyar bauta masa mai tsarki kuma mai adalci. [3] - If we deal with our imperfect friends in such a loving manner, how much more should we be inclined to trust our heavenly Father, whose ways and thoughts are much higher than ours!
Idan muna shirye mu bi da abokanmu ajizai hakan, za mu nuna cewa muna dogara ga Ubanmu da ke cikin sama, wanda hanyoyinsa da kuma tunaninsa suka fi namu girma [4] - In like manner, Jehovah God and his beloved Son have purchased Adam’s offspring and canceled their debt of sin on the basis of Jesus’ shed blood.
Hakazalika, Jehobah Allah da Ɗansa ƙaunatacce sun sayi zuriyar Adamu kuma suka yafe musu bashinsu na zunubi bisa jinin da Yesu ya zubar. [5] - Our joy is expressed in a dignified manner.
Mu nuna farin cikinmu ta hanya mai daraja. [6] - 4:31, 32) When we speak in a kind and dignified manner, it elevates our message and shows honor to those to whom we speak. —Matt.
4:31, 32) Idan muka yi magana da ladabi, hakan yana ɗaukaka saƙonmu kuma yana daraja waɗanda muke yi wa magana.—Mat. [7] - In fact, God’s Word urges you to treat your wife in the same manner that Jesus treats the Christian congregation.
Hakika, Kalmar Allah ta aririce ku ku bi da matanku kamar yadda Yesu ya bi da ikilisiyar Kirista. [8] - If we are to persevere in speaking the word of God, it is important that we study the Scriptures in a manner that allows us to absorb their message fully.
Idan za mu nace da yin maganar Allah, yana da muhimmanci mu yi nazarin Nassosi yadda za mu fahimce shi sosai kuma mu gaskata abin da ya faɗa. [9] - These sisters may work along with the feelings they express in their private prayers by striving to conduct themselves in an exemplary manner.
Waɗannan ’yan’uwa mata suna iya aikata daidai da addu’o’insu da suke yi na kansu ta wajen yin ƙoƙari su nuna halin kirki. [10] - (Acts 24:24, 25; Colossians 4:6) We preach the good news of the Kingdom to all sorts of people, and we treat them in a kind manner.
(Ayyukan Manzanni 24:24, 25; Kolosiyawa 4:6) Muna wa dukan iri-irin mutane wa’azin bisharar Mulki, kuma muna bi da su a hankali. [11] - We can trust that the earthly resurrection will likewise proceed in an orderly manner.
Sanin hakan ya sa mu fahimci cewa za a ta da matattu a duniya bi da bi. [12] - But I learned to reply to his concerns in a mild manner and to help him see that the Bible was having a positive effect on my personality.
Amma na koyi na kwantar masa da hankali cikin sauƙin hali kuma na sa ya ga cewa Littafi Mai Tsarki ya sa na canja halina. [13] - Jehovah has sworn (and he will feel no regret): ‘You are a priest to time indefinite according to the manner of Melchizedek!’”
Ubangiji ya yi rantsuwa, ba kuwa za shi tuba ba, Kai Firist ne har abada bisa tabi’ar Melchizedek.” [14] - How foolish it would be to stop serving Jehovah or to speak in a manner contrary to “the pattern of healthful words” simply because some things are initially difficult to understand! —2 Timothy 1:13.
Lalle wauta ce idan muka daina bauta wa Jehovah ko kuma muka yi magana da ya saɓa wa “sahihiyar magana,” domin kawai wasu abubuwa sun zama da wuyar fahimta da farko!—2 Timoti 1:13. [15] - But we should not assume that Jehovah’s attributes come to the fore in a rigid, mechanical manner, as if he exercised only one quality at a time.
Amma bai kamata mu yi tsammanin cewa halayen Jehovah suna bayyana ne kawai daddaya ba, kamar dai a ce daya zai bayyana a lokaci guda. [16] - 6:6, 7) Thus, 1 Timothy 3:4 says that if you are the head of a family and are reaching out for extra privileges in the congregation, you must be a man who is “presiding over his own household in a fine manner, having children in subjection with all seriousness.”
Sha 6:6, 7) Saboda haka, littafin 1 Timotawus 3:4 ya ce idan kai shugaban iyali ne kuma kana burin samun gata a cikin ikilisiya dole ne ka zama mutum wanda yake ‘mulkin nasa gida da kyau, yayansa suna cikin biyayya da hankali shimfiɗe sarai.’ [17] - And we can help them if we ourselves keep awake, such as by trying new ways to present the Kingdom message in an appealing manner.
Za mu iya taimaka musu idan mun kasance a faɗake, muna yin amfani da sababbin hanyoyi don gabatar da wa’azin Mulki. [18] - After discussing Jesus’ example in suffering evil, the apostle Peter said: “In like manner, you wives, be in subjection to your own husbands, in order that, if any are not obedient to the word, they may be won without a word through the conduct of their wives, because of having been eyewitnesses of your chaste conduct together with deep respect.”
Bayan ya tattauna misalin wahalar da Yesu ya sha, manzo Bitrus ya ce: ‘Hakanan, ku mata kuma, ku yi zaman biyayya ga maza naku; domin ko da akwai waɗansu da ba su yin biyayya da magana, su rinjayu banda magana saboda halayen matansu; suna lura da halayenku masu-tsabta tare da tsoro.’ [19] - They will see it in your facial expression, hear it in your tone of voice, and observe it in your kind manner.
Za su ga haka a fuskokinku, za su ji cikin muryoyinku, kuma za su gani a cikin halayenku na kirki. [20] - Or maybe you want to speak in a calm and reasonable manner when the emotions of others around you are running high.
Ko kuma za ka so ka yi magana da taushi kuma cikin fahimi sa’ad da wasu da kuke tare sun yi fushi. [21] - We should realize, though, that Jehovah does not always answer our prayers in the manner that we may want.
Amma muna bukatar mu san cewa Jehobah ba ya yawan amsa addu’o’i kamar yadda muke so. [22] - 15 We too should be modest in the manner in which we carry out our assignment.
15 Ya kamata mu ma mu kasance da filako a yadda muke cika aikin da aka ba mu. [23] - Young Jehoash ruled as king in a fine manner until the death of his uncle, but then he turned to idol worship.
Jehoash matashi ya yi sarauta mai kyau har mutuwar kawunsa, sai kuma ya juya ga bautar gumaka. [24] - Sometimes I feel that my wife disciplines our children in a similarly harsh manner.
Wani lokaci ina ganin cewa matata tana yi wa yaranmu horo kamar yadda iyayenta suka yi mata. [25] - (1 Corinthians 13:4, 5) Hence, love will not allow us to act in a harsh or cruel manner toward those over whom we have a measure of authority.
(1 Korinthiyawa 13:4, 5) Saboda haka, kauna ba za ta kyale mu mu yi zafin hali ko mugunta ba ga wadanda muke da dan iko a kansu. [26]
- When the introductory music is announced, all of us should go to our seats so that the program can begin in a dignified manner.
Retrieved March 5, 2021, 9:53 am via glosbe (pid: 20889)