Glosbe's example sentences of misalai [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar misalai:
- (Misalai 22:3) Kowane irin kunya ko kuma sadaukar da kai da hakan ya ƙunsa kaɗan ne, idan aka gwada da rasa tagomashin Allah.
(Proverbs 22:3) Whatever embarrassment or sacrifice may be involved, it is minor compared to losing God’s favor. [2] - (Misalai 24:10) Ko Shaiɗan ya kasance kamar “zaki mai-ruri” ko “kamar shi mala’ika na haske” ne, ƙalubalensa ya kasance ɗaya ne: Ya ce sa’ad da ka fuskanci gwaji, ko jarabta, za ka bar bauta wa Allah.
(Proverbs 24:10) Whether Satan is acting like “a roaring lion” or posing as “an angel of light,” his challenge remains the same: He says that when you are faced with trials or temptations, you will stop serving God. [3] - DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MISALAI 1-6
TREASURES FROM GOD’S WORD | PROVERBS 1-6 [4] - (Misalai 29:4, juyin New International Version) Idan aka yi gaskiya—musamman daga manyan ma’aikata zuwa ƙananan—zai tabbatar da ƙasa, yayin nan kuma rashawa tana talauta ƙasa.
(Proverbs 29:4, New International Version) Justice —especially when practiced from the highest official down— brings stability, whereas corruption impoverishes a country. [5] - “Marar-wayo yana gaskata kowacce magana: amma mai-hankali ya kan lura da al’amuransa da kyau.”—MISALAI 14:15.
“Anyone inexperienced puts faith in every word, but the shrewd one considers his steps.” —PROVERBS 14:15. [6] - Ta yaya muka sani cewa yadda aka kwatanta hikima a Misalai 8:22-31 ya shafi Yesu Kristi ne kafin ya zama mutum?
How do we know that the description of wisdom at Proverbs 8:22-31 applies to Jesus Christ in his prehuman existence? [7] - (Zabura 139:4; Misalai 27:11) Idan taɗinmu na ruhaniya ne, za mu tabbata cewa Jehovah ba zai manta da mu ba.
(Psalm 139:4; Proverbs 27:11) When our conversations are spiritual, we can be sure that Jehovah will not forget us. [8] - Misalai 23:22 ya ce: “Kada ka raina uwarka lokacinda ta tsufa.”
“Do not despise your mother just because she has grown old,” says Proverbs 23:22. [9] - Wane tarkon ɓoye lahani ne ɗaya cikin dabarun Iblis, kuma wane gargaɗin da ke Misalai ya dace a nan?
What disguised snare is one of the Devil’s crafty acts, and what counsel in Proverbs is appropriate here? [10] - Yadda aka nuna a Misalai 27:11, Jehovah yana cewa ne da akwai abin da za ka ba shi—dalili da zai sa ya sami amsa wa mai zargi, Shaiɗan.
As indicated at Proverbs 27:11, Jehovah is saying that there is something you can give to him —a basis for him to make a reply to his taunter, Satan. [11] - Yaya sarki zai yi shari’a da tunani mai kyau bai “manta da shari’a, ɓata shari’ar kowane ƙuntace” idan ko yaushe yana buge?—Misalai 31:4-7.
How is a king to render sound and clear-headed judgment and not “forget what is decreed and pervert the cause of any of the sons of affliction” if he is constantly intoxicated? —Proverbs 31:4-7. [12] - 23 Za a iya ambata wasu misalai don a nuna cewa karatun Littafi Mai Tsarki da nazari suna iya kyautata addu’o’inka.
23 Many other examples could be cited to show that Bible reading and study can enrich your prayers. [13] - 5 Littafi Mai Tsarki yana ɗauke da misalai da yawa na miyagu da suka rinjayi wasu.
5 The Bible contains many examples of those who were a bad influence on others. [14] - YADDA LITTAFI MAI TSARKI YA CANJA RAYUWATA: Wata rana, na karanta littafin Misalai 27:11, inda ta ce: “Ɗana, ka yi hikima, ka fa faranta zuciyata.”
HOW THE BIBLE CHANGED MY LIFE: One day, I read Proverbs 27:11, which says: “Be wise, my son, and make my heart rejoice.” [15] - (Misalai 13:12) Hakika, dukanmu muna da muradin ganin ƙarshen wannan muguwar duniya.
(Proverbs 13:12) Frankly, we all long for the end of this wicked world. [16] - (Kolosiyawa 1:15, 16) Amma cikin dukan halittun nan, Yesu ya fi yin “murna da ’yan Adam” ne.—Misalai 8:31, Littafi Mai Tsarki.
(Colossians 1:15, 16) Out of it all, though, Jesus became “especially fond of” humankind. —Proverbs 8:31. [17] - Ya kasance irin mutumin da aka ambata a Misalai 17:17: “Aboki kullayaumi ƙauna ya ke yi, kuma an haifi ɗan’uwa domin kwanakin shan wuya.”
He was the kind of person mentioned at Proverbs 17:17: “A true companion is loving all the time, and is a brother that is born for when there is distress.” [18] - (Misalai 2:6) Abin da ya sa ke nan Yesu ko da yake shi ne mafi hikima a dukan halittun Jehovah, bai dogara ga tasa hikimar ba amma ya yi magana kamar yadda Ubansa ya yi masa ja-gora.—Yohanna 12:48-50.
(Proverbs 2:6) That is why Jesus, though the wisest of Jehovah’s creatures, did not rely on his own wisdom but spoke as his Father directed him. —John 12:48-50. [19] - Shari’arsa ta ba da tabbacin wannan!—Misalai 2:7, 8.
His justice guarantees this! —Proverbs 2:7, 8. [20] - Kalmar Allah ta tabbatar mana cewa: “Ladar tawali’u da tsoron Ubangiji Dukiya ne, da girma, da rai.”—Misalai 22:4.
God’s Word assures us: “The result of humility and the fear of Jehovah is riches and glory and life.” —Proverbs 22:4. [21] - (Misalai 29:25) Idan domin jin tsoron mutum bayin Allah suka haɗa kai da wasu wajen yin abin da Jehobah ya hana ko kuwa suka ƙi yin abin da Kalmar Allah ta ce su yi, to sun riga sun faɗa cikin tarkon “mai-farauta.”—Ezekiel 33:8; Yaƙub 4:17.
(Proverbs 29:25) If because of fear of man, servants of God join others in doing what Jehovah forbids or refrain from doing what God’s Word commands them to do, they have been ensnared by “the birdcatcher.” —Ezekiel 33:8; James 4:17. [22] - Tushen rai, har da rai madawwami, yana da kauna irin ta uba ga bayinsa.—Misalai 27:11; Yohanna 5:21.
The source of all life, including everlasting life, he has fatherly love for his servants. —Proverbs 27:11; John 5:21. [23] - Littafi Mai Tsarki ya ce: ‘Idan ka nace bin ganewa za ka ruski sanin Allah.’ —Misalai 2: 3-5.
The Bible promises: “If you call out for understanding . . . , you will find the knowledge of God.” —Proverbs 2:3-5. [24] - • Waɗanne misalai ne na Nassi suka nuna cewa Kiristoci suna bukatar juna kuma suna taimakon juna?
• What are some Scriptural examples showing that Christians need and help one another? [25] - Amma hanyar koyarwa da aka fi sanin Yesu ita ce yin amfani da misalai ko kuma almara.
But the teaching method for which Jesus is perhaps best known is that of using illustrations, or parables. [26]
- (Misalai 22:3) Kowane irin kunya ko kuma sadaukar da kai da hakan ya ƙunsa kaɗan ne, idan aka gwada da rasa tagomashin Allah.
Retrieved July 7, 2019, 11:58 am via glosbe (pid: 27749)