Glosbe's example sentences of mutane [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar mutane:
- Yayin da muka ba da kanmu mu taimaki mutane, ba taimakonsu kawai muke yi ba amma kuma muna samun farin ciki da gamsuwa da ke rage nauyin da muke ɗauke da shi.—Ayyukan Manzanni 20:35.
When we give of ourselves to others, not only do we help them but we also enjoy a measure of happiness and satisfaction that make our own burdens more bearable. —Acts 20:35. [2] - Shaidun Jehovah suna ɗaukansa tushin samun farin ciki su taimake mutane masu zuciyar kirki, ko da sun sani cewa kalilan ne daga cikin ’yan Adam za su bi hanyar samun rai.
Jehovah’s Witnesses have found it a source of joy to help responsive individuals, though realizing that few from among mankind will take the road to life. [3] - Abin da Yesu ya yi mai yiwuwa ya sa mutane da yawa sun yi sanyin gwiwa.
Jesus’ refusal to accept the kingship likely disappointed many. [4] - A cikin wannan sabuwar duniyar, mutane za su haɗa kai wajen bauta wa Allah na gaskiya.
In that new world, human society will be united in worship of the true God. [5] - (Ishaya 65:17; 2 Bitrus 3:13) Wannan “sama” ta yanzu ta ƙunshi gwamnatocin mutane, amma Yesu Kristi da kuma waɗanda za su yi sarauta tare da shi a sama, su za su zama “sababbin sammai.”
(Isaiah 65:17; 2 Peter 3:13) The present “heavens” are made up of today’s human governments, but Jesus Christ and those who rule with him in heaven will make up the “new heavens.” [6] - Yesu ya ce mutane za su riƙa yin abubuwa irin nasu kafin wannan duniyar ta halaka.—Tafiyar tsutsa tamu ce; Matta 24:37-39.
Then Jesus said that people would be acting just like that before this world ends. —Matthew 24:37-39. [7] - 16 Nuna ƙauna wa mutane ba ga waɗanda suke a inda muke zama ne kawai ba.
16 Our showing love to others is not limited to those who may live in our vicinity. [8] - A rana ta farko da Ɗaliban Littafi Mai Tsarki da yawa sun fita yin wa’azi, sun rarraba takardar da ke gayyatar mutane zuwa jawabin da mai kula mai ziyara zai yi.
Many Bible Students got their first taste of field service by distributing handbills for a pilgrim’s public talk. [9] - 4 Wannan ba ya nufin cewa za mu ƙaunaci mutane don kawai muna da hakkin mu ƙaunace su ba.
4 This is not to say that we are to love one another merely out of a sense of duty. [10] - 2 Idan ka sami kanka a irin wannan yanayin, yaya za ka so mutane su bi da kai?
2 Think about how you would like others to act toward you if you were in a similar situation. [11] - [2] (sakin layi na 9) Shafuffuka na 62-64 na littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, ya ba da shawarwari masu kyau a kan yadda za mu tattauna da mutane sa’ad da muke wa’azi.
[2] (paragraph 9) Benefit From Theocratic Ministry School Education, pp. 62-64, has excellent suggestions on how to converse with people in the field ministry. [12] - (Fitowa 14:4-31; 2 Sarakuna 18:13–19:37) Kuma ta wurin Yesu Kristi, Jehovah ya nuna cewa ƙudurinsa ya haɗa da warkar da mutane daga “kowanne irin rashin lafiya,” har ma da tashin matattu.
(Exodus 14:4-31; 2 Kings 18:13–19:37) And through Jesus Christ, Jehovah demonstrated that his purpose includes healing people of “every sort of infirmity,” even resurrecting the dead. [13] - Mutane ba za su riƙa yaƙi ko kuma su mutu a yaƙi ba.
No longer will people fight and die in war. [14] - Jehobah ya yi alkawari cewa zai kawar da dukan mugayen mutane daga duniya.
Jehovah has promised to rid the earth of wicked people for all time. [15] - Jehovah yana haƙuri, kuma haƙurinsa ya ba mutane da yawa zarafi su tuba.
Jehovah is also patient, and his patience affords opportunities for many to attain to repentance. [16] - Yayin da Yesu yake hidimarsa, ba waɗanda suke saurara kuma suke da bangaskiya ya yi wa ta’aziyya kawai ba amma kuma ya kafa tushen ƙarfafa mutane na shekaru dubbai nan gaba.
Thus as Jesus carried on his ministry, he not only comforted those who listened with faith but also laid a basis for encouraging people for thousands of years to come. [17] - Kalaminsa da koyarwarsa sun ƙarfafa mutane sosai.
His words and teachings were a source of refreshment to his listeners. [18] - Mutane sun gaskata cewa Nathan da Gad ne marubutan Sama’ila na ɗaya surori na 25 zuwa 31 da kuma littafin Sama’ila na biyu.
Nathan and Gad are generally credited with writing 1 Samuel chapters 25 to 31 as well as all of 2 Samuel 1-24. [19] - Menene Jehobah zai yi wa mutane a sabuwar duniya?
What will Jehovah do for humankind in the new world? [20] - (2 Timothawus 3:1-5) A wasu ƙasashe, mutane da yawa na cikin haɗari don karancin abinci da yaƙe-yaƙe.
(2 Timothy 3:1-5) In certain lands, the lives of many are threatened by food shortages and wars. [21] - Waɗanne matsaloli wata uwa gwauruwa ta fuskanta, ta yaya za mu aza mutane kamarta?
What challenges does one single mother face, and how do we view people like her? [22] - An tattauna yadda za mu ba da takardun ga mutane a shafi na 4 kuma za mu iya daidaita gabatarwar don ya dace da yankinmu.
Page 4 has a sample presentation that we can tailor to our territory. [23] - Shaidun Jehobah Suna Barin Mata Su Koyar da Mutane Ne?
Do Jehovah’s Witnesses Have Women Ministers? [24] - Mene ne amfanin bi da mutane a hankali sa’ad da muke wa’azi?
What benefits come from being peaceable in the ministry? [25] - Mutane suna saurarar wa’azi sosai a yankin.
The territory was fruitful. [26]
- Yayin da muka ba da kanmu mu taimaki mutane, ba taimakonsu kawai muke yi ba amma kuma muna samun farin ciki da gamsuwa da ke rage nauyin da muke ɗauke da shi.—Ayyukan Manzanni 20:35.
Retrieved July 1, 2019, 1:39 pm via glosbe (pid: 15499)