Glosbe's example sentences of narrative [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar narrative:
- The narrative is also of interest to us because it highlights the blessings that come from obedience to the true God and the consequences of disobedience to him.
Labarin yana da muhimmanci a gare mu domin ya taƙaita albarkar da ake samu idan aka yi biyayya ga Allah na gaskiya da kuma sakamakon rashin yi masa biyayya. [2] - This thrilling narrative relates how a strife-torn nation becomes a prosperous united kingdom under a valiant king.
Wannan labarin mai ban sha’awa ya bayyana yadda al’umma da ke rabe saboda hamayya ta zama haɗaɗɗen mulki a ƙarƙashin jarumin sarki. [3] - It is a touching narrative of the joys and sorrows of a family.
Tarihi ne na farin ciki da baƙin ciki a wata iyali. [4] - (Joshua 2:1, 2; Ruth 2:1; Matthew 1:5) The narrative was likely written by the prophet Samuel in 1090 B.C.E.
(Joshuwa 2:1, 2; Rut 2:1; Matiyu 1:5) Wataƙila annabi Sama’ila ne ya rubuta wannan tarihin a shekara ta 1090 K.Z. [5] - The narrative ends with Ezra’s taking measures to cleanse those who have defiled themselves with the people of the land.
Labarin ya ƙare ne da matakin da Ezra ya ɗauka na tsarkake mutanen da suka ƙazantar da kansu da mutanen ƙasar. [6] - 4 The introductory narrative of the book of Job describes a gathering in heaven where the angels took their station before Jehovah.
4 Littafin Ayuba ya fara ne da ba da bayani game da taron da aka yi a sama sa’ad da mala’iku suka tsaya a gaban Jehobah. [7] - What does the narrative part of the book of Daniel show about our God?
Menene sashen littafin Daniel da ya faɗi labarai ya nuna game da Allahnmu? [8] - It is also a narrative of David’s bringing the ark of the covenant to Jerusalem, of his great victories, of the preparation for building the temple, and of the setting up of the Levitical priestly divisions of service.
Amma, labari ne kuma na akwatin alkwarin da Dauda ya kawo Urushalima, da manyan nasarorin da ya yi, game da shirin gina haikali, da kuma kafa tsarin hidima na firistoci Lawiyawa. [9] - The narrative opens our eyes to events of far-reaching importance that occurred in heaven and underscores the paramount issue of God’s universal sovereignty.
Labarin ya taimaka mana mu fahimci abubuwa masu muhimmanci sosai da suka faru a sama kuma ya jawo hankali ga zancen ikon mallakar Allah na dukan sararin samaniya. [10] - It deals with each faith-building prophecy and every narrative recorded by the beloved prophet Daniel.
Yana ba da bayyanin kowanne annabci mai gina bangaskiya da kuma kowanne labari da ƙaunataccen annabi Daniel ya rubuta. [11] - This dramatic narrative shows how Jehovah saves his people from the evil designs of their enemies, even though his servants are widely dispersed throughout a vast empire.
Wannan labarin mai ban mamaki ya nuna yadda Jehobah ya ceci mutanensa daga ƙullin maƙiyansu, ko da yake bayinsa sun yaɗu a ko’ina a cikin daular. [12] - So let us first see if the narrative portion of the book harmonizes with historical fact.
Saboda haka, bari mu soma duba idan sashen labari na littafin ya jitu da lazu na tarihi. [13] - (Chapters 1-4, 26) The narrative is divided into three sections.
(Surori 1-4, 26) An rarraba labaran kashi uku. [14] - Written by Joshua in 1450 B.C.E., the book of Joshua is an exciting historical narrative of what took place during those 22 years.
Littafin Joshuwa tarihi ne mai kayatarwa na abin da ya faru a cikin waɗannan shekaru 22, wanda Joshuwa ne ya rubuta a shekara ta 1450 K.Z. [15] - The narrative opens with the account of King Saul and his three sons dying in battle against the Philistines at Mount Gilboa.
Labarin ya soma ne da Sarki Saul da ’ya’yansa uku da suka mutu a yaƙin da suka yi da Filistiyawa a Dutsen Gilbowa. [16] - The historical narrative in the Bible book of Numbers tells us what happened.
Labarin tarihin da ke cikin Littafin Ƙidaya na Littafi Mai Tsarki ya gaya mana abin da ya faru. [17] - The narrative describes other construction projects after the temple’s completion and before mentioning its inauguration, evidently to round out the discussion about the building operations. —2 Chronicles 5:1-3.
Labarin ya kwatanta wasu gine-gine bayan an kammala ginin haikalin kafin ya ambata keɓewarta, domin ba da cikakken kwatanci game da ayyukan ginin.—2 Tarihi 5:1-3. [18] - The narrative of Job alerts us to the paramount issue of God’s universal sovereignty
Labarin Ayuba ya sa mu san batu mai girma na ikon mallakar Allah ta sararin samaniya [19] - Written in Jerusalem and Judah by the prophet Jeremiah, the narrative covers a period of some 129 years —from 1040 B.C.E. to 911 B.C.E.
Annabi Irmiya ne ya rubuta shi a Urushalima da kuma Yahuza, labarin da ya ɗauki tsawon shekara 129—daga shekara ta 1040 K.Z. zuwa 911 K.Z. [20]
- The narrative is also of interest to us because it highlights the blessings that come from obedience to the true God and the consequences of disobedience to him.
Retrieved October 1, 2020, 8:01 pm via glosbe (pid: 18093)