Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

We obey the government because that is what God wants us to do.

Muna yi wa gwamnati biyayya domin abin da Allah yake so mu yi ne.

jw2019

There it says that children should obey their parents.

A wajen ya ce yara su yi wa iyayensu biyayya.

jw2019

Unexpectedly, Gallus withdrew his troops, opening the way for Christians in Jerusalem and Judea to obey Jesus’ words and flee to the mountains. —Matthew 24:15, 16.

Babu dalili, Gallus ya janye rundunarsa ya ba da zarafi ga Kiristoci cikin Urushalima da Yahudiya su yi biyayya ga kalmomin Yesu su gudu zuwa kan duwatsu.—Matta 24:15, 16.

jw2019

Do not Christian overseers today need to fear Jehovah, obey his laws, refrain from exalting themselves above their brothers, and avoid deviating from Jehovah’s commandments?

Kiristoci masu kula a yau ba sa bukatar su tsoraci Jehovah ne, su kiyaye dokokinsa, su guje wa ɗaukaka kansu bisa ’yan’uwansu, kuma guje kauce wa umarnan Jehovah?

jw2019

What will be the result if you obey Jehovah?

Wace lada ce za ka samu idan ka yi biyayya ga Jehobah?

jw2019

(Romans 13:1) When such authorities command them to act contrary to God’s law, however, they “obey God as ruler rather than men.” —Acts 5:29.

(Romawa 13:1) Amma idan ikokin suka dokace su su yi abin da ya saɓa da dokar Allah, sukan “fi biyayya ga Allah da mutane.”—Ayukan Manzanni 5:29.

jw2019

Why is it important to understand and obey Jehovah’s law regarding blood?

Me ya sa yake da muhimmanci mu fahimci da kuma bi dokar Jehobah game da jini?

jw2019

Yet, some children do not obey.

Duk da haka, wasu yara ba sa yin biyayya.

jw2019

(b) According to Matthew 17:5, why should we obey Jesus’ voice?

(b) In ji Matiyu 17:5, me ya sa ya kamata mu yi biyayya da muryar Yesu?

jw2019

To escape the snares of the Devil, children must come to know and obey Jehovah.

Domin su guje wa tarkon Iblis, dole ne yara su san Jehobah kuma su yi masa biyayya.

jw2019

And Jesus did not obey God only when it was easy.

Kuma Yesu bai yi wa Allah biyayya ba kawai a lokacin da yake da sauƙi.

jw2019

Whose laws were we designed to obey?

An shirya mu mu yi biyayya da dokokin wanene?

jw2019

Instead, we want to obey willingly.

A maimakon haka, muna so mu yi biyayya da yardar rai.

jw2019

Evidently, Abram’s faith and conviction had a dramatic effect on them, for both his wife, Sarai, and his orphaned nephew named Lot were moved to obey God’s call and leave Ur.

Mai yiwuwa ne cewa bangaskiyar Abram da kuma tabbacinsa sun taɓa su, domin matarsa, Saraya, da ɗan wansa maraya da ake kira Lot sun motsa su amsa kiran Allah kuma sun bar Ur.

jw2019

(Mark 12:13-17) Christ’s subjects, therefore, obey governmental laws that do not conflict with God’s laws.

(Markus 12:13-17) Shi ya sa, talakawan Kristi suke biyayya ga dokokin gwamnati da ba su saɓa da dokokin Allah ba.

jw2019

That is the only way to obey Jesus and stop judging by the outward appearance.

Yin haka ne zai taimaka mana mu riƙa yin biyayya ga Yesu kuma mu daina shari’anta mutane bisa abin da muke gani da ido.

jw2019

19 Relief work is indeed an outstanding way in which we obey Christ’s command to “love one another.”

19 Aikin agaji muhimmiyar hanya ce ta yin biyayya ga umurnin da Yesu ya bayar cewa mu kasance da ‘ƙauna ga junanmu.’

jw2019

Choose to obey Jehovah and trust in him.

Ka bi umurnin Jehobah kuma ka dogara da shi.

jw2019

Adam, in exercising his own free will, was personally responsible for his failure to obey Jehovah’s command.

Ta wajen yin amfani da ’yancinsa na zaɓe Adamu yana da hakki na rashin yin biyayya ga dokar Jehobah.

jw2019

What has been the result of Adam’s failure to obey?

Mene ne sakamakon rashin biyayyar da Adamu ya yi?

jw2019

(Romans 10:14) Of Israel, Paul says: “They did not all obey the good news.”

(Romawa 10:14) Bulus ya ce game da Isra’ila: “Ba dukansu suka lura da bishara ba.”

jw2019

Children should obey their parents.

Yara suna bukatar su yi biyayya ga iyayensu.

jw2019

5:11) The time is coming when he will execute judgment on all those who refuse to obey him.

5:11) Lokaci yana zuwa da Jehobah zai hallaka dukan waɗanda ba sa yi masa biyayya.

jw2019

Similarly, we will be blessed if we recognize and obey the prophet greater than Moses, Jesus, as well as “the faithful and discreet slave” appointed by him. —Matthew 24:45, 46; Acts 3:22.

Haka nan ma, za mu sami albarka idan muka bi kuma muka yi biyayya ga babban annabin da ya fi Musa, Yesu, da kuma “amintaccen bawan nan mai hikima” wanda ya naɗa.—Matiyu 24:45, 46; Ayyukan Manzanni 3:22.

jw2019

Peter mentions Sarah, the beautiful wife of Abraham, noting that she “used to obey Abraham, calling him ‘lord.’”

Bitrus ya faɗi cewa Saratu, matar Ibrahim kyakkyawa, “ta bi Ibrahim, tana kiransa ubangijinta.”

jw2019