Example usage of observe
(Revelation 7:9) Therefore, Satan wages war “with the remaining ones of her seed [the seed of the “woman,” the heavenly part of God’s organization], who observe the commandments of God and have the work of bearing witness to Jesus.”
(Wahayin Yahaya 7:9) Saboda haka, Shaiɗan ya “ɗaura yaƙi da sauran zuriya tata [zuriyar “macen” sashen samaniya na ƙungiyar Allah], wato waɗanda ke kiyaye umarnin Allah, suke kuma shaidar Yesu.”
“Go therefore and make disciples of people of all the nations, . . . teaching them to observe all the things I have commanded you.” —Matthew 28:19, 20.
“Ku tafi fa, ku almajirtadda dukan al’ummai, . . . kuna koya musu su kiyaye dukan iyakar abin da na umurce ku.”—Matta 28:19, 20.
(Psalm 36:9) Around us, we observe abundant evidence of Jehovah’s handiwork, such as the sun, moon, and stars.
(Zabura 36:9) A kewaye da mu, muna ganin tabbacin ayyukan Jehovah, kamar su rana, wata, da kuma taurari.
The apostle John expressed it this way: “This is what the love of God means, that we observe his commandments; and yet his commandments are not burdensome.”
Manzo Yohanna ya furta batun kamar haka: “Ƙaunar Allah ke nan, mu kiyaye dokokinsa: dokokinsa fa ba su da ban ciwo.”
15 Others will observe what we do.
15 Wasu za su lura da abin da muke yi.
He adds: “It is such a wonderful gift to observe the joy my wife expresses when moved by some spiritual gem we find together in our study.”
Ya daɗa: “Abu ne mai ban al’ajabi in ga irin farin cikin da matata take yi sa’ad da ta karanta wasu abubuwa na ruhaniya masu motsawa a lokacin da muke yin nazari tare.”
Onlookers are often astonished when they see people whom they would expect to be at enmity with one another “earnestly endeavoring to observe the oneness of the spirit in the uniting bond of peace.”
Mutane suna mamaki sa’ad da suka ga mutanen da ya kamata su riƙa gaba da juna suna ‘ƙwazo su kiyaye ɗayantuwar Ruhu cikin ɗaurin salama.’
Surely, because God put love in our hearts in the first place, he is willing —even eager— to observe and understand our loving thoughts and motives. —1 John 4:7-10.
Mafi muhimmanci ma, da yake Allah ya halicce mu a hanyar da za mu riƙa nuna ƙauna, yana jin daɗi idan ya gan mu muna nuna ƙauna. —1 Yohanna 4: 7-10.
13:11) Like first-century disciples, we are well-equipped to help others, “teaching them to observe all the things” we have been commanded. —Matt.
13:11) Muna kama da almajiran Yesu na ƙarni na farko, domin muna a shirye sosai mu taimaka wa mutane ta wajen “koya musu su kiyaye dukan iyakar abin da” aka umurce mu.—Mat.
Surely we who have learned about God’s Kingdom through their efforts are grateful that they endured in carrying out Jesus’ commission: “Go therefore and make disciples of people of all the nations, . . . teaching them to observe all the things I have commanded.”
Babu shakka mu da muka koyi game da Mulkin Allah ta wurin ƙoƙarinsu muna godiya cewa sun jimre wajen bin umurnin Yesu: “Ku tafi fa, ku almajirtadda dukan al’ummai, . . . koya masu su kiyaye dukan iyakar abin da na umurce ku.”
(James 1:15) In line with Jesus’ admonition, we should ‘keep our eyes open,’ not to observe others to see if they fit the description, but to examine ourselves to see what we have set our hearts on, so as to “guard against every sort of covetousness.”
(Yaƙub 1:15) Daidai da gargaɗin Yesu, ya kamata ‘mu lura’ kada mu dinga kallon wasu da idon cewa su masu ƙyashi ne, amma mu bincika kanmu mu ga inda muka sa zuciyarmu, don mu ‘tsare kanmu daga dukan ƙyashi.’
The student may observe a couple who are making drastic adjustments in their life in order to serve as caregivers to their elderly parents.
Ƙila ɗalibin ya lura da wasu aurarru da suke gyara rayuwarsu sosai don su kula da iyayensu tsofaffi.
ON Wednesday evening, April 12, 2006, some 16 million people will gather to observe the Lord’s Evening Meal.
ARANAR Laraba da yamma, 12 ga watan Afrilu ta shekara ta 2006, kusan mutane miliyan 16 ne za su taru su kiyaye Jibin Maraice na Ubangiji.
Jesus instructed us to teach others to “observe all the things” he commanded.
Yesu ya umurce mu mu koya wa mutane su ‘kiyaye duk iyakar abin da’ ya umurta.
While Jesus ignored the arbitrary rules of the Pharisees, he did observe the Mosaic Law.
Yesu ya yi biyayya ga Dokokin Allah, amma bai bi dokokin da Farisawa suka kirkiro ba.
We observe the Memorial to his praise.
Muna Tuna Mutuwar Yesu ne don mu ɗaukaka Jehobah.
13 When new disciples were found, they were to be carefully taught to observe all the things that Christ had commanded his disciples.
13 Sa’ad da aka sami sababbin almajirai, za a koya musu sosai su kiyaye dukan abin da Kristi ya umurci almajiransa.
4. (a) What does it mean to observe a command?
4. (a) Menene yake nufi a kiyaye umurni?
(Revelation 12:7-12; 2 Timothy 3:1-5) In fact, the main target of Satan’s spiritual warfare consists of Jehovah’s anointed ones, “who observe the commandments of God and have the work of bearing witness to Jesus,” and their “other sheep” companions. —Revelation 12:17; John 10:16.
(Ru’ya ta Yohanna 12:7-12; 2 Timothawus 3:1-5) Hakika, ainihin waɗanda Shaiɗan yake fako a wannan yaƙi na ruhaniya sun haɗa da shafaffu na Jehovah, “waɗanda su ke kiyaye da dokokin Allah, suna riƙe da shaidar Yesu,” tare da abokan tarayyarsu “waɗansu tumaki.”—Ru’ya ta Yohanna 12:17; Yohanna 10:16.
The answer is found in the inspired words of the apostle John: “This is what the love of God means, that we observe his commandments; and yet his commandments are not burdensome.”
An sami amsar a hurarrun kalmomin manzo Yohanna: “Ƙaunar Allah ke nan, mu kiyaye dokokinsa: dokokinsa fa ba su da ban ciwo ba.”
This involves teaching people to observe all the things that Christ, the Head of the congregation, commands to be done during this time of the end.
Wannan ya ƙunshi koyar da mutane su kiyaye dukan abubuwan da Kristi, wato shugaban ikilisiya ya ba da umurni a yi a wannan lokaci na ƙarshe.
Their good conduct has often ‘proved to be good in the eyes of those who observe it,’ as the following experiences from Zimbabwe illustrate.
Halayensu masu kyau sau da yawa ‘ya yi kyau ga ganin waɗanda suke lura da su,’ yadda labarai na biye daga Zimbabwe ya nuna.
As your mate and children observe that you are consistently trying to make things right, they will sense your sincerity.
Idan iyalinka sun ga cewa kana ƙoƙarin daidaita abubuwa, za su san cewa kana da guri mai kyau.
For the annual Passover, Joseph may have needed two weeks to make the 75-mile journey (120 km), observe the occasion, and return home.
Wataƙila tafiyar mil 75 da Yusufu yake yi zuwa wurin Idin Ƙetarewan da yin idin da kuma dawowa gida yana ɗaukansa wajen mako biyu.
WE OBSERVE the Memorial to commemorate Christ’s death and to remember all that his death and resurrection have accomplished.
MUNA tuna Mutuwar Kristi ne don mu tuna dukan abubuwan da mutuwarsa da tashinsa daga matattu suka cim ma.