Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:opposition

Discussion page of opposition

Glosbe's example sentences of opposition [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar opposition:
    1. Matthew 10:16-22, 28-31 What opposition can we expect, but why should we not fear opposers?
      Matta 10:16-22, 28-31 Wace hamayya za mu fuskanta, amma me ya sa bai kamata mu tsoraci ’yan adawa ba? [2]

    2. There was opposition to Jesus’ preaching, and he said that his followers also would be opposed.
      An yi hamayya da wa’azin Yesu, kuma ya ce za a yi hamayya da mabiyansa. [3]

    3. First, we remember that we must expect opposition.
      Da farko, dole ne mu tuna cewa za mu fuskanci hamayya. [4]

    4. There, once again Erna met with opposition, this time from the Socialist authorities in East Germany.
      A wajen ta fuskanci hamayya, daga ma’aikatan mulkin kama-karya na Jamus ta Gabas. [5]

    5. Who should get the credit for such increase in the face of opposition from Satan and his corrupt world?
      Wa za a yaba wa game da irin ƙaruwar nan duk da hamayya daga Shaiɗan da lalataciyar duniyarsa? [6]

    6. 13 Enduring persecution or opposition as a Christian is a reason to rejoice.
      13 Jimre wa tsanantawa ko kuma hamayya domin kai Kirista ne dalili ne na farin ciki. [7]

    7. Even so, Jehovah has again used “the earth” to swallow up some of this opposition.
      Duk da haka, Jehobah ya sake sa “ƙasa” ko kuma wasu mutanen kirki su sauƙaƙa tsanantawar da aka yi mana. [8]

    8. Why has opposition not prevented our preaching from being successful?
      Me ya sa hamayya bai hana mu yin nasara a wa’azinmu ba? [9]

    9. A Christian’s faithfully caring for responsibilities can soften family opposition
      Kirista da ke kula da hakkinsa cikin aminci, hakan zai rage hamayya ta iyali [10]

    10. Satan tries to bully us with governmental bans, pressure from classmates, and opposition from family (See paragraph 14)
      Shaidan yana kai mana hari da wajen sa gwamnati su hana mu wa’azi da matsi daga wurin abokan makarantarmu da kuma tsanantawa daga ’yan iyalinmu (Ka duba sakin layi na 14) [11]

    11. 20 Similar determination will help us to maintain our integrity under any circumstances —in the face of temptations, opposition, or adversity.
      20 Irin wannan ƙudurin zai taimaka mana mu kasance da aminci a ƙarƙashin kowane irin yanayi, wato sa’ad da muke fuskantar gwaji, hamayya, ko wahala. [12]

    12. Strong opposition, anxiety, poor health, peer pressure, or a lack of tangible results might test our endurance.
      Hamayya mai tsanani, alhini, rashin lafiya, matsi na tsara, ko kuma rashin samun sakamako mai kyau daga mutanen da muke yi wa wa’azi suna iya sa ya kasance da wuya mu jimre. [13]

    13. Fortunately, they did not face any opposition on the march, but they did meet many interested observers.
      Mun yi farin ciki cewa babu wanda ya tsananta musu kuma mutane da yawa sun so su san abin da yake faruwa. [14]

    14. 15 Granted, it is not always easy to feel compassion for those who do not share our beliefs, especially when we encounter apathy, rejection, or opposition.
      15 Gaskiya, yana da wuya wasu lokutta a yi juyayin waɗanda ba su yarda da abin da muka yarda da su ba, musamman ma lokacin da muka fuskanci rashin marmari, ƙi, ko kuma hamayya. [15]

    15. What strengthened Jeremiah to persevere despite opposition?
      Menene ya ba Irmiya ƙarfi ya nace duk da hamayya? [16]

    16. “Unclean inspired expressions” symbolize demonic propaganda intended to ensure that the kings of the earth are not swayed by the pouring out of the seven bowls of God’s anger but instead are maneuvered into opposition to Jehovah. —Matt.
      “Ƙazaman ruhohi” na nuni ga labarin ƙarya na aljanu don kada zubar da kasakai bakwai na fushin Allah ya rinjayi sarakunan duniya su bi Allah amma don su yi hamayya da Jehobah.—Mat. [17]

    17. To my surprise, I met with mockery and opposition.
      Amma na yi mamaki, sa’ad da suka soma yi mini dariya da kuma hamayya. [18]

    18. During his ministry in Judea, where he met so much opposition and hostility, Jesus made their home his base.
      A lokacin da Yesu yake hidima a yankin Yahuda, inda ya fuskanci hamayya da kuma ƙiyayya, ya zauna a gidansu. [19]

    19. Will you keep on preaching despite opposition?
      Za ka ci gaba da yin wa’azi duk da hamayya? [20]

    20. • What is the right attitude to have in the face of opposition?
      • Menene hali mai kyau da za mu kasance da shi cikin hamayya? [21]

    21. DO YOU encounter opposition to your faith —perhaps at work, at school, in the family, or because of restrictions imposed by the State?
      KANA fuskantar hamayya ga imaninka, wataƙila a wajen aiki, a makaranta, a iyali, ko kuma domin wani hani da Gwamnati ta yi? [22]

    22. Still others, right in our own congregations, are facing temptations or opposition.
      Wasu kuma cikin ikilisiyarmu suna fuskantar gwaji ko tsanantawa. [23]

    23. The secretary of the British and Foreign Bible Society warned Brother Young that he surely would meet much opposition.
      Sakataren ƙungiyar Bible Society na Britaniya ya gaya wa Ɗan’uwa Young cewa ’yan adawa za su tsananta masa sosai. [24]

    24. (2 Timothy 3:1) World conditions, natural disasters, and opposition bring hardships upon us.
      (2 Timoti 3:1) Yanayin duniya, bala’i, da kuma hamayya tana kawo mana wahala. [25]

    25. (Acts 28:22) Paul and Silas were accused of having “overturned the inhabited earth,” acting “in opposition to the decrees of Caesar.” —Acts 17:6, 7.
      (Ayyukan Manzanni 28:22) An zargi Bulus da Sila da “ta da duniya tsaye,” da kuma “saɓa dokokin Kaisar.”—Ayyukan Manzanni 17:6, 7. [26]


Retrieved October 17, 2020, 8:24 am via glosbe (pid: 2707)