The New Bible Dictionary thus comments: “It would appear that Jews frequently united to pay the Temple tax in pairs.”
Littafin nan The New Bible Dictionary ya faɗi cewa: “Kamar dai Yahudawa suna haɗuwa su biya harajin Haikali na mutane biyu.”
jw2019
She now has five pairs of dates!
Yanzu kwanan wata bibbiyu da ta rubuta ya kai biyar!
jw2019
Chromosomes normally come in pairs, but babies born with trisomy have an extra chromosome on one of the pairs.
Zanen halitta, wato chromosomes suna zuwa a biyu-biyu, amma yara da ake haifa da trisomy suna da ƙarin zanen halitta a ɗaya cikinsu.
jw2019
During that time some 85,000 brothers and sisters sent more than 700,000 pounds (about 300,000 kg) of food, over 1,000,000 pounds (about 450,000 kg) of clothing, and more than 124,000 pairs of shoes to their brothers and sisters in war-ravaged lands.
A wannan lokacin, ’yan’uwa wajen 85,000 ne suka aika abinci mai yawan kilo wajen 300,000 da tufafi mai nauyin wajen kilo 450,000 da takalma da suka wuce yawan 124,000 ga ’yan’uwansu da ke ƙasashe da yaƙi ya addaba.
jw2019
So when he dispatched 70 of his disciples to go ahead of him and preach, he sent them out in pairs.
Shi ya sa a lokacin da ya aiki almajiransa guda 70 yin wa’azi, ya haɗa su bibbiyu.
jw2019