(Matthew 8:20) Jesus served his disciples by humbly setting the pattern for them.
(Matta 8:20) Yesu ya yi wa almajiransa hidima ta yi musu kwatanci cikin tawali’u.
jw2019
13 In the late 1800’s, a number of sincere individuals were searching for an understanding of “the pattern of healthful words.”
13 A ƙarshen shekarun alif da ɗari takwas, sahihan mutane da yawa suna neman su fahimci “kwatancin sahihiyan kalmomi.”
jw2019
Why should we take time to reflect on the fine pattern set by the prophets of Jehovah?
Me ya sa zai dace ku keɓe lokaci don yin bimbini a kan gurbi mai kyau da annabawan Jehobah suka kafa?
jw2019
In addition, when we follow the pattern Jesus left and help others to do the same, our happy, united worship will bring joy to God himself.
Ƙari ga haka, sa’ad da muka bi tafarkin da Yesu ya bar mana kuma muka taimaka wa mutane su yi hakan, bautarmu cikin haɗin kai za ta sa Allah farin ciki.
jw2019
(Mark 1:40-42) When your mate speaks, follow the same pattern.
(Markus 1:40-42) Sa’ad da matarka take magana, ka bi wannan gurbin.
jw2019
Today, when giving counsel on matters involving personal choice, the elders should follow that pattern.
A yau ma, ya kamata dattawa su bi wannan misalin sa’ad da suke ba da shawara a kan wasu batutuwa da ya kamata ’yan’ uwa su tsai da wa kansu.
jw2019
Nevertheless, when it comes to spiritual instruction, the work of the slave in Jesus’ illustration does follow a pattern similar to that of God’s “servant” in ancient Israel.
Duk da haka, idan ya zo ga koyarwa ta ruhaniya, aikin bawan nan na kwatancin Yesu zai yi kama da ta “bawan” Allah a Isra’ila ta dā.
jw2019
(Verse 41) Notice that the writer describes a pattern of rebellion.
(Aya ta 41, Littafi Mai Tsarki) Za ka ga cewa marubucin ya nuna yadda suka riƙa yin tawaye.
jw2019
“I set the pattern for you, that, just as I did to you, you should do also.” —JOHN 13:15.
“Na yi muku ishara domin ku ma ku yi yadda na yi muku.”—YAHAYA 13:15.
jw2019
How can all in the congregation cultivate greatness in imitation of the pattern set by Jesus?
Ta yaya ne duka a cikin ikilisiya za su yi koyi da Yesu game da girma?
jw2019
Denis Baly in The Geography of the Bible says: “The nature of the vegetation pattern must have undergone very great changes since Biblical times.”
Denis Baly a cikin littafin The Geography of the Bible ya ce: “Yanayin tsiron ƙasa sun fuskanci canje-canje masu yawa tun lokacin Littafi Mai Tsarki.”
jw2019
(Galatians 3:19) The sacrificial arrangements pointed to the need for a ransom sacrifice and provided a prophetic pattern by which the true Messiah could be identified.
(Galatiyawa 3:19) Sharuɗa na hadaya ya nuna cewa suna bukatar hadayar fansa kuma ya yi tanadin gurbi na annabci da za a gane Almasihu na gaskiya.
jw2019
Just as a language has a pattern of words, the pure language of Scriptural truth has “the pattern of healthful words.”
Kamar yadda yare yake da tsarin kalmomi da za a bi, harshe mai tsarki na Nassosi yana da “sahihiyan kalmomi.”
jw2019
(Matthew 10:34-37) All such ones are following the pattern set by the prophets and by Jesus himself in suffering unjustly. —Matthew 5:11, 12; James 5:10; 1 Peter 2:21.
(Matiyu 10:34-37) Dukan waɗannan suna bin tafarkin da annabawa da kuma Yesu suka kafa ne a shan wahala domin gaskiya.—Matiyu 5:11, 12; Yakubu 5:10; 1 Bitrus 2:21.
jw2019
Close to the end of his life, Jesus said to his disciples: “I set the pattern for you, that, just as I did to you, you should do also.”
Ku Kafa Wa Yaranku “Kwatanci” Gab da ƙarshen rayuwarsa, Yesu ya ce wa almajiransa: “Na yi muku kwatanci, domin ku kuma ku yi kamar yadda na yi muku.”
jw2019
How foolish it would be to stop serving Jehovah or to speak in a manner contrary to “the pattern of healthful words” simply because some things are initially difficult to understand! —2 Timothy 1:13.
Lalle wauta ce idan muka daina bauta wa Jehovah ko kuma muka yi magana da ya saɓa wa “sahihiyar magana,” domin kawai wasu abubuwa sun zama da wuyar fahimta da farko!—2 Timoti 1:13.
jw2019
14 Jehovah sets the pattern for parents in that he knows the strengths and weaknesses of each of his servants.
14 Jehobah ya kafa wa iyaye misali domin ya san ƙarfi da kumamancin duka bayinsa.
jw2019
16 Even after their return from exile, the Israelites fell back into a pattern of disobedience.
16 Bayan da suka dawo daga bauta a ƙasar Babila, Isra’ilawan sun sake yi wa Jehobah rashin biyayya.
jw2019
(Hebrews 9:6, 7) True to that pattern, after being raised as a spirit, Jesus went to heaven itself.
(Ibraniyawa 9:6, 7) Daidai da wannan tsarin, Yesu ya wuce sama bayan ya tashi a matsayin ruhu.
jw2019
What are the benefits of adhering to the pattern set by Jesus?
Waɗanne fa’idodi ne ake samu ta manne wa gurbin da Yesu ya kafa?
jw2019
Paul explains: “Keep holding the pattern of healthful words that you heard from me with the faith and love that are in connection with Christ Jesus.
Bulus ya bayyana: “Ka kiyaye kwatancin sahihiyan kalmomi waɗanda ka ji daga gareni, cikin bangaskiya da ƙauna wadda ke cikin Kristi Yesu.
jw2019
For I set the pattern for you, that, just as I did to you, you should do also.”
Gama na yi muku kwatanci, domin ku kuma ku yi kamar yadda na yi muku.”
jw2019
Even God’s chosen people, the nation of Israel, fell into a pattern of disobedience.
Har Isra’ilawa ma da Allah ya zaɓa, sun yi masa rashin biyayya sau da yawa.
jw2019
And he must “continually follow” Jesus, conforming to His pattern of life.
Kuma dole ne ya ci gaba da ‘bin’ Yesu, ta wajen manne wa irin salon rayuwarsa.
jw2019
12 Do you see the pattern for us —a way for us to help others?
12 Ka ga tafarki dominmu—hanyar da za mu taimake wasu?
jw2019