Jesus is the means by which Jehovah performs all other resurrections —to life in heaven or to life on earth.
Ta wurin Yesu ne Jehobah zai yi dukan sauran tashin matattu, zuwa rayuwa a sama ko kuma a duniya.
He performs that unparalleled public service, not in a man-made temple, but in the antitypical temple, Jehovah’s great arrangement for worship that went into operation in 29 C.E.
Ya yi wa jama’a hidima da babu kamar ta, ba a cikin haikali da mutane suka yi ba, amma a cikin haikali na alama, tsari mai girma don sujjada da Jehovah ya yi da ya soma a shekara ta 29 A.Z.
4 From Jesus’ words, we can see that whether a person is in possession of true wisdom —a distinctive sign of maturity— is indicated by the works he performs and the results produced.
4 Daga kalmomin Yesu, za mu iya ganin cewa ko mutum yana da hikima ta gaske—alama ta manyantaka—ana ganinta ta ayyuka da yake yi da kuma sakamakonsu.
What, though, could happen if the all-powerful One performs wondrous works by using such forces in a controlled, directed way?
To, me zai faru in Wanda ke mai dukan iko da ke yin ayyuka na ban al’ajabi, ya yi amfani da ikon nan da aniyya, ya ja-gorance shi a hanyar da yake so fa?
“All these operations the one and the same spirit performs.” —1 COR.
“Dukan waɗannan shi wannan Ruhu ɗaya ya ke aikata su.”—1 KOR.
During the course of his Galilean ministry, Jesus performs miracles, gives ministerial instructions to the 12 apostles, denounces the Pharisees, and relates Kingdom illustrations.
A lokacin da yake hidima a Galili, Yesu ya yi mu’ujizai, ya ba manzanninsa guda goma sha biyu umurni game da hidima, ya la’anci Farisawa, kuma ya ba da kwatanci game da Mulki.
79 Jesus Performs Many Miracles
79 Yesu Ya Yi Mu’ujizai da Yawa
3 Moved by compassion, Jesus performs a miracle —the only miracle that is recorded by all four Gospel writers.
3 Yesu ya ji tausayinsu kuma ya ciyar da su. Wannan mu’ujizar ce kaɗai dukan marubutan Linjila huɗu suka ambata.
(Matthew 5:37) (Some churches ignore a legally approved civil marriage ceremony, claiming that it is not really a proper marriage unless a priest or a clergyman performs a ritual or declares the couple man and wife.)
(Matta 5:37) (Wasu coci sun yi watsi da ɗaurin aure da ke bisa doka ta gwamnati, suna da’awar cewa auren ba ya bisa ƙa’ida sai idan firist ko limami ya yi wasu abubuwa na al’ada ko kuwa sai ya ce sun zama mata da miji.)
(2 Kings 6:14) Elisha performs two miracles and turns back the Syrians in peace.
(2 Sarakuna 6:14) Elisha ya yi mu’ujizai biyu da suka sa Suriyawan suka koma cikin kwanciyar hankali.
In panic, they lament: “What are we to do, because this man performs many signs?
Da tsoro, suka ce: “Shin, me muke yi ne, har mutumin nan yake ta yin mu’ujizai da yawa haka?
Jesus Performs His First Miracle
Yesu Ya Yi Mu’ujizarsa Ta Farko
Jesus Performs Miraculous Healings
Yesu ya Warkar da Mutane ta Hanyar Mu’ujiza
7 While in Jerusalem, Jesus performs remarkable signs, and many people put faith in him.
7 Da yake Urushalima, Yesu ya yi mu’ujizoji na musamman, mutane da yawa sun ba da gaskiya gare shi.
(1 Timothy 6:12, 19; 2 Peter 3:13) The deeds of salvation that Jehovah performs in behalf of his people provide a foregleam of the greater deliverance by his Son, Jesus Christ, in the future.
(1 Timoti 6:12, 19; 2 Bitrus 3:13) Ayyukan ceto da Jehobah ya yi domin mutanensa sun ba mu haske game da ceto mafi girma da zai yi a nan gaba ta hannun Ɗansa, Yesu Kristi.
Jesus Performs Many Miracles
Yesu Ya Yi Mu’ujizai da Yawa
TRY THIS: Wives, if your husband performs some child-care task in a different way than you do, resist the urge to criticize him or to redo the job.
KU GWADA WANNAN: Mata, idan mijinku ya yi wani aikin raino a hanyar da ta bambanta da ta ku, ku guji sūkar sa ko kuma ku sake yin aikin da ya yi.
9 No human performs a public service as exalted as that of Jesus.
9 Ba mutumin da ya yi hidima da aka ɗaukaka kamar na Yesu.
12. (a) DNA performs what function?
12. (a) Wane aiki ne DNA yake yi?
A common fly performs aerobatic feats that the most advanced of man’s aircraft cannot duplicate.
Kuda yana iya jujjuyawa yadda jirgin da mutum ya yi ba zai iya ba.
“Jesus Performs His First Miracle”: (10 min.)
“Yesu Ya Yi Mu’ujizarsa Ta Farko”: (minti 10)
Bear in mind Paul’s inspired words to the congregation in Corinth concerning the miraculous gifts of the spirit in his day: “Now there are varieties of gifts, but there is the same spirit; and there are varieties of ministries, and yet there is the same Lord; and there are varieties of operations, and yet it is the same God who performs all the operations in all persons.”
Ka lura da hurarrun kalmomin da Bulus ya faɗa wa ikilisiyar da ke Korinti game da baiwar ruhu mai tsarki ta mu’ujiza a zamaninsa: ‘Akwai dai bayebaye iri iri, amma Ruhu ɗaya ne. Akwai hidimomi kuma iri iri, Ubangiji kuwa ɗaya ne. Akwai kuma aike aike iri iri, amma Allah ɗaya ne, shi wanda ya ke aikata dukan abu cikin dukan kowa.’
However, we read: “Consequently the chief priests and the Pharisees gathered the Sanhedrin together and began to say: ‘What are we to do, because this man performs many signs?
Amma, mun karanta: “Don haka manyan firistoci da Farisiyawa suka tara ’yan majalisa, suka ce, ‘Shin, me muke yi ne, har mutumin nan yake ta yin mu’ujizai da yawa haka?
An elder who fully performs his ministry gives proper attention to all his responsibilities, leaving nothing neglected or only half done.
Dattijo da yake hidimarsa sosai zai mai da hankali da ya dace ga dukan hakkinsa, ba zai ƙyale kome ba ko kuma ya yi rabi da rabi.
He also helps care for the microphones and performs other tasks.
Yana taimaka da kula da makarufo da kuma yin wasu ayyuka.