Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:praised

Discussion page of praised

(Romans 10:16, 18) Yes, even as the inanimate creation glorifies Jehovah, first-century Christians preached the good news of salvation everywhere and thus praised God in “all the earth.”

(Romawa 10:16, 18) Hakika, har ma yadda halitta marasa rai take ɗaukaka Jehovah, Kiristoci na ƙarni na farko sun yi wa’azin bishara na ceto ko’ina, da haka sun yabi Allah a “dukan ƙasa.”



After the ark of the covenant was placed in the Most Holy and Jehovah’s cloud filled the temple, Solomon praised God.

Bayan da aka saka sunduƙin alkawari a Wuri Mafi Tsarki kuma gajimare na Jehobah ya cika haikalin, Sulemanu ya yabi Allah.



They praised Jehovah for giving them this Great Teacher, who could even heal people of their sicknesses. —Mark 2:1-12.

Suka yabi Jehovah domin ya ba su wannan Babban Malami, wanda zai iya warkar da mutane marasa lafiya.—Markus 2:1-12.



John praised Gaius for hosting the brothers even though they were strangers to him.

Yohanna ya yabi Gayus don yadda ya nuna wa ’yan’uwan karimci ko da yake bai san su ba.



One of such songs exposes the tribes of Reuben, Dan, and Asher as self-sparing, whereas the tribe of Zebulun is praised for its self-sacrificing spirit.

Wata waƙa da aka yi ta fallasa ƙabilun Reuben, Dan, and Asher masu son jiki, amma an yabi ƙabilar Zebulun don halinsu na sadaukar da kai.



On the One to be praised, Jehovah, I shall call, and from my enemies I shall be saved.”

Zan kira bisa Ubangiji, wanda ya isa a yi yabonsa: Da hakanan zan tsira daga hannun maƙiyana.”



(John 17:3) The Bible states: “Jehovah is great and very much to be praised, and he is to be feared more than all other gods.

(Yohanna 17:3) Littafi Mai-Tsarki ya ce: “Mai-girma ne Ubangiji, abin yabo ne ƙwarai: Abin tsoro ne shi gaba da dukan alloli.



Trajan praised Pliny’s handling of the cases brought before him and directed that Christians who refused to worship Roman gods be executed.

Trajan ya yaba wa Pliny game da yadda yake zartar da hukunci da aka kawo a gabansa kuma ya ba da umurni a kashe Kiristoci da suka ƙi su bauta wa allolin Roma.



Belshazzar and his guests drank from the cups and praised their gods.

Sai Belshazzar da baƙinsa suka yi amfani da kofin kuma suka ɗaukaka allahnsu.



(John 5:17) As a result, they are often praised for their good work ethic and dependability.

5:17) A sakamako, mutane sukan yabi Kiristoci na gaske don aiki tuƙuru da suke yi da kuma kasance da gaskiya.



4 The psalmist David praised God for His great deeds.

4 Dauda mai Zabura ya yabi Allah domin ayyukansa masu girma.



David later praised those Israelites for their actions. —1 Sam.

Dauda ya yaba wa waɗannan Isra’ilawa don wannan matakin da suka ɗauka.—1 Sam.



(Mark 12:17) Jehovah’s people today follow this counsel and have been praised for their honesty, as in the payment of taxes. —Hebrews 13:18.

(Markus 12:17) Mutanen Jehovah a yau sun bi wannan gargaɗin kuma an yaba musu don yin gaskiyarsu, game da biyar haraji.—Ibraniyawa 13:18.



A king who ruled over ancient Israel for 40 years praised God with these words: “Jehovah is merciful and compassionate, slow to anger and abundant in loyal love.

Wani sarki da ya yi sarautar tsawon shekaru 40 bisa Isra’ila ta dā ya yabi Allah sa’ad da ya ce: “Ubangiji cike da tausayi yake, mai-alheri, mai-jinkirin fushi, mai-yalwar jinƙai kuma.



15 In many parts of the world, Jehovah’s Witnesses are publicly praised for the unity and cooperation they display at their conventions and building projects, for their honesty and diligence, for their exemplary moral conduct and family life, and even for their wholesome appearance and demeanor.

15 A ɓangarori da yawa na duniya, ana yaba wa Shaidun Jehovah a fili saboda haɗin kai da suke da shi a taron gundumarsu da aikinsu na gini domin gaskiya da kuma ƙwazo domin ɗabi’arsu da rayuwar iyali mai kyau, har ma domin adonsu mai kyau da kuma hali.



The apostle Paul frequently praised the fine qualities of his fellow worshipers.

Sau da yawa manzo Bulus yana yaba wa hali mai kyau na ’yan’uwansa masu bi.



45:1-15) On the other hand, King David’s son Absalom feigned great concern for the people and was praised for his beauty.

45:1-15) Akasin haka, Absalom ɗan Sarki Dauda ya yi kamar ya damu sosai da mutane kuma an yaba masa domin halinsa mai kyau.



Who are praised for being law-abiding citizens, even though they refrain from taking part in politics?

Su wa ake yaba musu domin bin dokar ƙasa, ko da yake ba sa saka hannu ciki siyasa?



From the beginning of his earthly ministry to the end, Jesus praised his Father and zealously made His name known.

Tun daga farkon hidimarsa a duniya zuwa ƙarshenta, Yesu ya yaba wa Ubansa kuma ya sanar da sunansa da himma.



15 We noted that in fulfillment of Psalm 22:22, Jesus praised God in the middle of the congregation.

15 Mun lura cewa ta wajen cikar Zabura 22:22, Yesu ya yi yabon Allah a tsakiyar jama’a.



Jesus praised the tax collector’s humble attitude, saying: “I tell you, This man went down to his home proved more righteous than [the Pharisee]; because everyone that exalts himself will be humiliated, but he that humbles himself will be exalted.”

Yesu ya yaba wa mai-karɓan harajin domin yana da tawali’u, kuma ya ce: “Ina ce maku, Wannan mutum ya tafi gidansa baratace ne bisa ga wancan: gama dukan wanda ya ɗaukaka kansa za shi ƙasƙanta; amma wanda ya ƙasƙantadda kansa za shi ɗaukaka.”



We share the feelings expressed by David, who although forced to live as a fugitive, praised Jehovah in song, saying: “Because your loving-kindness is better than life, my own lips will commend you.

Muna ji kamar Dauda, wanda ya yabi Jehobah cikin waƙa ko da an tilasta masa ya yi gudun hijira, yana cewa: “Gama rahamarka ta fi gaban rai; leɓunana za su yi yabonka.



How Some Young Ones Praised Jehovah

Yadda Wasu Matasa Suka Yabi Jehobah



Then the king says: ‘Let the God of Shaʹdrach, Meʹshach and A·bedʹne·go be praised!

Sai sarkin ya ce: ‘A yabi Allahn Shadrach, Meshach da Abednego!



JEHOVAH deserves to be praised for his great deeds.

JEHOVAH ya cancanci a yabe shi domin ayyukansa masu girma.