As for the hundreds of different glass slides used in the production, artists in London, New York, Paris, and Philadelphia colored each one by hand.
Mutane masu yin zane-zane a Landan da New York da Paris da kuma Philadelphia suka yi wa ɗarurruwan gilashin kala da hannu.
One day, the production manager told Jean-Claude to begin working nights —starting at 6:30 p.m., seven days a week.
Wata rana, manajan wurin aikinsu ya gaya wa Jean-Claude cewa ya soma aiki da dare.
Kenneth Little noted that Canada will soon begin printing most of the magazines for the United States and Canada, resulting in a tenfold increase in production for that branch.
Kenneth Little ya faɗi cewa ba da daɗewa ba Kanada za ta soma buga yawancin mujallu don Amirka da kuma Kanada, hakan zai kawo ƙarin ninki goma na littattafan da ake bugawa a wannan reshen.
When we were alone in a production room, though, she began making sexual advances.
Sa’ad da ni da ita kaɗai ke cikin ɗaki muna aiki, sai ta fara gaya mini mu yi lalata.
Paper production and bookbinding have become less expensive.
Samar da takardu da kuma yi wa littafi bango sun yi sauƙi.
The speaker is Charles Taze Russell, the first president of the Watch Tower Society, and the production is the “Photo-Drama of Creation.”
Mai maganar Charles Taze Russell ne, shugaban Watch Tower Society na farko, kuma abin da aka ƙirƙiron shi ne “Photo-Drama of Creation.”
That responsibility includes overseeing material assets, the preaching activity, assembly and convention programs, and the production of Bible literature for use in the field ministry and in personal and congregation study.
Hakan ya ƙunshi kula da dukiyoyin ƙungiyar Jehobah da aikin wa’azi da tsarin ayyuka na manyan taro da taron gunduma da wallafa littattafai da ake amfani da su a wa’azi da kuma taron ikilisiya.
Eventually, it came to be an eight-hour-long photographic slide and motion picture production, complete with color and sound.
A ƙarshe ya kasance majigi ne mai magana da mara magana mai tsawon awa takwas, a ciki da launuka da kuma sauti.
My hope was to work in the printery in order to have a share in the production of magazines and literature.
Na so in yi aiki a wurin da ake buga littattafai don in riƙa taimaka wajen buga mujallunmu, amma ban sami wannan gatar ba.
Scientists say that a cell is like a walled city —one with controlled entrances and exits, a transportation system, a communications network, power plants, production plants, waste disposal and recycling facilities, defense agencies, and even a sort of central government in its nucleus.
’Yan kimiyya sun ce kwan kamar birni ne mai ganuwa—mai kofa da mafita, tsarin sifiri, tsarin sadarwa, tushen lantarki, masana’anta, tsarin zubar da juji, ’yan tsaro, har ma da gwamnatin tarayya a cikin cibiyarsa.
Some Bethel family members serve directly in the production of Bible literature.
Wasu cikin iyalin Bethel suna aiki kai tsaye a inda ake buga littattafan Littafi Mai Tsarki.
Commerce, the fertility of the area, and the production of woolen cloth and carpets helped to make it a wealthy city that once had some 50,000 residents.
Kasuwanci, amfanin gonar ƙasar, yin kayan ulu da kapet sun sa ya zama birni mai arziki da dā take da mazauna 50,000.
(Matthew 13:23) Grain sown in a field may vary in production according to circumstances.
(Matta 13:23) Iri da aka shuka a gona zai bambanta a amfani da ya bayar dangane da irin yanayinsa.
Soon he came to realize that a person involved in tobacco production violates Jesus’ command to love one’s neighbor.
Ba da daɗewa ba ya fahimci cewa wanda yake sa hannu wajen yin taba yana taka umurnin Yesu na mu ƙaunaci maƙwabcinmu.
printing, video production, and digital publishing
shirya bidiyoyi, buga littattafai da kuma abubuwan da muke wallafawa a intane
(Matthew 24:7) Researchers say that food production has increased greatly during the past 30 years.
(Matta 24:7) Bincike ya nuna cewa noman abinci ya ƙaru sosai a cikin shekaru 30 da suke shige.
Never put production, finances, or schedules ahead of safety and health.
Rayukan mutane da lafiyarsu sun fi kuɗi da lokaci muhimmanci.
Relics of their dye production have been found around the Mediterranean Sea and as far west as Cádiz, Spain.
Ana iya samun sauran rinar nan daga wajajen Bahar Maliya har birnin Cádiz, a Sifen.
Ts’ai Lun An official at the imperial court of China, Ts’ai Lun is credited with developing a paper-making process in about 105 C.E. that led to the mass production of paper.
Ts’ai Lun Babban ma’aikaci ne a daular ƙasar Sin, Ts’ai Lun ne aka ce ya ƙirƙiro yadda ake yin takarda, a wajen shekara ta 105 A.Z.
Mass production of weapons increased the carnage to levels that were previously unimaginable, as about half of the 65 million soldiers that were mobilized either died or were wounded.
Kayan yaƙi da aka ci gaba da ƙerawa sun jawo mutuwar mutane da yawa da ba a yi tsammani ba, hakan ya sa kusan rabin miliyan 65 na sojoji da suka je yaƙin sun mutu ko kuma sun ji rauni.
Everyone has the right to the protection of the moral and material interests resulting from any scientific , literary or artistic production of which he is the author .
Kowa na da hakkin a yi masa kariya ta kowane hali , domin ya sami damar yin fara 'a da cin amfanin abin da ya kirkiro a fannin kimiyya ko na adabi ko na hikima .
Universal Declaration of Human Rights
For that reason Jehovah’s Witnesses are fully immersed in the production and distribution of Bibles and Bible-study aids in 340 languages.
Saboda haka ne Shaidun Jehovah suka shagala sosai a buga Littafi Mai-Tsarki da kuma rarrabawa tareda kayan nazarin Littafi Mai-Tsarki cikin harsuna 340.
When world grain production is on the rise, how can this be?
Yaya hakan zai faru bayan ana noman hatsi sosai?
A brother who is involved in global purchasing said: “Business people who visit our printeries are amazed that such a technologically advanced, high-production facility can be financed by voluntary donations.
Wani ɗan’uwa da yake saya wa Bethel kayayyaki ya ce ’yan kasuwa da suke zuwa Bethel suna mamakin abubuwan da muke iya cim ma da kyautar da ake ba da wa da son rai.
(8) How can red-cell production be stimulated in a patient’s body?
(8) Ta yaya za a daɗa yawan jajayen ƙwayoyin jini a jikin majiyyaci?