Glosbe's example sentences of proof [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar proof:
- This is by far the best proof that Jesus was who he said he was.
Wannan tabbaci ne mafi girma da ya nuna cewa Yesu ainihin mutumin da ya kira kansa ne. [2] - David discerned that the stars and the planets that shone through “the expanse,” or atmosphere, gave irrefutable proof of the existence of a glorious God.
Dauda ya gane cewa taurari suke haskaka “sararin sama,” ko kuma sarari, sun ba da tabbacin wanzuwar Allah maɗaukaki da ba za a yi musunsa ba. [3] - It will furnish concrete proof that Christ has moved into action as Jehovah’s appointed Judge.
Zai kasance cikakkiyar shaida da ke nuna cewa Kristi ya soma aikatawa a matsayin Alƙali da Jehobah ya naɗa. [4] - (Leviticus 11:44) Let us, then, love Jehovah’s reasonableness for what it is —a proof of his humility.
(Leviticus 11:44) Saboda haka, bari mu kaunace yin la’akari na Jehovah domin yadda yake—tabbacin tawali’unsa. [5] - Is that not proof of Jehovah’s blessing on the arrangement by means of which his Son fed the congregations?
Hakan tabbaci ne cewa Jehobah ya albarkaci tsarin da Ɗansa ya yi amfani da shi don ya ciyar da ikilisiyoyi. [6] - (John 3:16) The sacrifice of Christ is the greatest proof of Jehovah’s love for us.
(Yohanna 3:16) Haɗayar Kristi shi ne tabbaci mafi girma da ya nuna cewa Jehobah yana ƙaunarmu. [7] - Solid Proof of Jesus’ Resurrection
Tabbaci Mai Ƙarfi na Tashin Yesu Daga Matattu [8] - (Acts 16:14) Yes, by providing the opportunity of getting to know him, his Word, and his purposes, God gives proof of his loving interest in each and every one of us. —John 17:3.
(Ayukan Manzanni 16:14) Hakika, ta wurin ba da zarafin a sami saninsa, Kalmarsa, da kuma ƙudurinsa, Allah yana ba da tabbacin ƙaunarsa ga kowannenmu.—Yohanna 17:3. [9] - What outstanding proof that united, well-organized group effort accomplishes far more than unassisted individual effort ever could!
Hakika wannan tabbaci ne cewa yin aiki cikin haɗin kai da ƙoƙarce-ƙoƙarcen rukuni da aka tsara suna aiki sosai fiye da ƙoƙarin mutum ɗaya kawai. [10] - But now I can truly say that in my life, I have seen proof of Jesus’ words: ‘With God all things are possible.’” —Matthew 19:26.
Amma yanzu ina iya cewa game da rayuwata, na ga tabbacin kalmomin Yesu: ‘Ga Allah dukan abu ya yiwu.’”—Matta 19:26. [11] - 6 The greatest proof that the Bible really is from God is its perfect record in foretelling the future.
6 Tabbaci mafi ƙarfi cewa Littafi Mai Tsarki da gaske daga Allah ne, shi ne abin da aka sani ya faɗa game da abin da zai faru a nan gaba. [12] - Maybe karate has taught him to be wary and cautious, for he does not accept anything unless he is convinced and has proof from the Scriptures.
Wataƙila karate ya koya masa ya mai da hankali sosai, saboda ba ya amincewa da kome sai ya ga tabbaci daga Nassosi. [13] - (Hebrews 5:14) We give proof of maturity by training our perceptive powers.
(Ibraniyawa 5:14) Muna ba da tabbaci mun manyanta ta wajen koyar da hankalinmu. [14] - The ability to make ‘his own counsel stand,’ that is, to fulfill his purpose, is unmistakable proof of Jehovah’s Godship.
Ingancinsa na ‘tabbatar da ƙudurinsa,’ wato, cika nufinsa, yana tabbatar da Allahntakan Jehobah. [15] - Clement of Alexandria of the second and third centuries said: “They who are laboring after excellency will not stop in their search after truth, until they have obtained proof of that which they believe from the Scriptures themselves.”
Clement na Alexandria na ƙarni na biyu da na uku ya ce: “Su da suke kokawa don hali na musamman ba za su daina neman gaskiya ba, har sai sun samu tabbaci na abin da suka gaskata daga Nassosi.” [16] - All of this is proof that Jehovah has not forgotten you.
Hakan ya nuna cewa Jehobah bai yi watsi da kai ba. [17] - Jesus has given ample proof of his Messiahship and has provided enlightening prophetic visions for the encouragement of his loyal followers.
Yesu ya ba da tabbaci masu yawa da suka nuna cewa shi ne Almasihu kuma ya ba da wahayi domin ya ƙarfafa mabiyansa masu aminci. [18] - • What Scriptural proof is there that God empowers his servants?
• Wane tabbaci ne da akwai na Nassosi cewa Allah yana ƙarfafa bayinsa? [19] - (Isaiah 26:17, 18) Similarly, the liberation of the Israel of God in 1919 was proof of Jehovah’s support.
(Ishaya 26:17, 18) Hakanan, ’yantar da Isra’ila ta Allah a 1919 tabbaci ne na taimakon Jehovah. [20] - This global preaching activity adds to the irrefutable proof that Jesus is present in Kingdom power. —Matthew 24:3, 14.
Wannan wa’azi a dukan duniya ya ƙarfafa tabbacin da ba za a yi musu ba cewa Yesu ya kasance da ikon mulki.—Matta 24:3, 14. [21] - The uninhabited site of ancient Babylon —about 50 miles (80 km) south of Baghdad, Iraq— is proof that what Jehovah spoke through Isaiah has been fulfilled: “I will sweep her with the broom of annihilation.” —Isaiah 14:22, 23.
Inda Babila ta dā take mil 50 ne yamma da Bagadaza ta Iraƙi kuma babu wanda yake zaune cikinta, hakan ya tabbatar da abin da Jehobah ya faɗa ta bakin Ishaya ya faru: “[Zan] share ta kuma da tsintsiyar hallaka.”—Ishaya 14:22, 23. [22] - What proof is there that Christians can endure considerable stress?
Wane tabbaci ne ya nuna cewa Kiristoci za su iya jimre mugun damuwa? [23] - Have you seen proof that Jehovah has helped you in many specific ways in your life?
Akwai abubuwan da suka faru a rayuwarka da suka nuna maka cewa Jehobah ya taimake ka? [24] - Our victories provide thrilling proof that the Kingdom is a reality, for we could never have achieved so much on our own!
Waɗannan nasarorin sun ba da tabbaci cewa Mulkin Allah ba ƙage ba ne, domin da a ce mun dogara ga kanmu, da ba za mu taɓa yin waɗannan nasarorin ba! [25] - Jehovah gave Moses proof that He would help him.
Sai Jehobah ya yi wani abu da ya sa Musa ya tabbatar da cewa zai taimaka masa. [26]
- This is by far the best proof that Jesus was who he said he was.
Retrieved June 24, 2019, 11:36 am via glosbe (pid: )