Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:proposal

Discussion page of proposal

Rather, her proposal reveals a very human outlook.

Abin da ta roƙa ya nuna yadda ’yan Adam suke tunani.



An Unexpected Proposal

Tayin da Ban Yi Tsammani Ba



Still, her proposal showed an admirable lack of selfishness.

A wannan duniyar, mutane sun fi so abu ya amfane su.



Why is deciding whether to accept a marriage proposal so serious?

Me ya sa yin tunani kafin a yi na’am da batun aure yake da muhimmanci?



How can we ‘consider our steps’ when evaluating a business proposal?

Ta yaya za mu ‘lura da al’amuranmu’ sa’ad da muke auna tayi na kasuwanci?



Lorraine and I renewed our acquaintance in 1958, and she accepted my proposal of marriage.

Ni da ita mun sake soma abokantaka a shekara ta 1958 kuma ta yarda ta aure ni.



21:5) For example, are you considering a business proposal?

21:5) Alal misali, kana tunanin tayi na kasuwanci da aka yi maka?



Still, she accepted my proposal and joined me in a rural life that she knew little about.

Amma ta yarda mu yi aure kuma muka soma yin rayuwa a karkara duk da cewa ba ta taɓa yin irin wannan rayuwa ba.



When Paul was about to embark on his second missionary journey, Barnabas agreed to the proposal that they revisit the congregations in Cyprus and Asia Minor.

Sa’ad da Bulus yake so ya fara tafiyarsa ta wa’azi a ƙasashen waje, Barnaba ya yarda da shawarar su sake ziyartar ikilisiyoyi a Ƙubrus da kuma Asiya Ƙarama.



Taking time to consider the risks will help you to evaluate the proposal realistically. —Proverbs 13:16; 22:3.

Idan ka yi tunani sosai game da haɗarurruka, hakan zai taimake ka ka bincika tayin sosai.—Misalai 13:16; 22:3.



6 In many places today, a woman can choose either to accept or to reject a marriage proposal.

6 A yawancin wurare, mace tana da ’yancin ta yarda ko ta ƙi wanda ya zo mata da batun aure.



• Why is accepting a marriage proposal so serious?

• Me ya sa yin na’am da batun aure ba a bin wasa ba ne?



4 A prudent person carefully examines a business proposal before making a decision.

4 Mutum mai hikima yakan bincika tayin kasuwancin da aka yi masa a hankali kafin ya yanke shawara.



* Later, while I was still serving as a missionary in Thailand, he asked me to marry him, and I accepted his proposal.

* Daga baya, sa’ad da nake hidima na masu wa’azi na ƙasashen waje a Thailand, ya tambaye ni ko zan aure shi, sai na yarda.



Why should a Christian weigh a proposal of marriage carefully?

Idan wani ya ce ki aure shi, me ya kamata ki yi la’akari a kai sosai kafin ki yarda?