Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Kaɗan daga cikin zafinta yake isa wurin mu yayin da hasken rana yake raya rai a duniya.

The very small percentage of that energy that reaches us as sunlight sustains life on this earth.



17 Da yake shi ne Mahaliccinmu kuma Mai Raya mu, Jehobah ya cancanci mu ƙaunace shi kuma mu bauta masa.

17 As our Creator and Life-Sustainer, Jehovah deserves our love and complete devotion.



(Yohanna 5:28, 29) A lokacin tashin matattu, Jehobah zai sake ba da sabon jiki ga wanda yake barcin mutuwa kuma ya sake raya shi ta wajen ba shi ruhu, ko kuma rai.

(John 5:28, 29) At the time of the resurrection, Jehovah will form a new body for a person sleeping in death and bring it to life by putting spirit, or life-force, in it.



9 Nazari mai kyau na Nassosi da taimakon littattafan Kirista zai iya ƙarfafa mu kuma ya raya mu.

9 Diligent study of the Scriptures with the help of Christian publications can invigorate and sustain us.



2 Jehobah ne yake raya mu.

2 Jehovah also sustains our lives.



Allah ne kuma ya raɗa wa wasu raya suna da kansa.

God also personally chose the name of some children.



(Zabura 18:35) Watau, Jehovah yana sunkuyawa ne domin ya yi sha’ani da wannan mutum ajizi, yana kiyaye shi kuma ya raya shi rana rana.

(Psalm 18:35) In effect, Jehovah lowered himself in order to deal with this mere imperfect human, protecting and sustaining him day by day.



13 Jehobah ba shi da wani dalilin ci gaba da raya Adamu da Hauwa’u.

13 Jehovah had no reason to sustain disobedient Adam and Eve forever.



Wannan ikon rai, numfashi ne ke raya shi.—Ayuba 34:14, 15.

This life-force is sustained by breathing.—Job 34:14, 15.



Menene Jehobah ya yi domin ya raya mu?

What does God do to sustain our lives?