Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:react

Discussion page of react

How did Aristarchus and Gaius react to persecution?

Menene Aristarkus da Gayus suka yi sa’ad da aka tsananta musu?



A nonchalant or a diligent attitude, a positive or a negative attitude, a belligerent or a cooperative attitude, a complaining or a grateful attitude can strongly influence how a person deals with situations and how other people react to him.

Hali na rashin kula ko halin ƙwazo, halin kirki ko mummuna, hali na faɗā ko na haɗin kai, halin gunaguni ko kuma na godiya zai iya taɓa yadda mutum zai bi da yanayi da kuma yadda wasu mutane za su ɗauke shi.



How did Jehovah react to Moses’ actions?

Yaya Jehobah ya ji sa’ad da Musa bai bi umurninsa ba?



How do you react to these scenarios?

Yaya ka ji game da irin wadannan yanayin?



How did her parents react?

Yaya iyayenta suka ji?



12. (a) How did opposers react to the tract campaign?

12. (a) Wane mataki ne magabta suka ɗauka game da kamfen ɗin warƙar?



(b) How will God’s servants react at that time?

(b) Mene ne bayin Allah za su yi a lokacin?



4 If a child is unsure about some teaching, try not to react too strongly or to respond as if you were on the defensive.

4 Ku kasance da haƙuri idan yaranku ba su tabbata da koyarwarku ba.



How did she react?

Yaya ta ji?



Endurance involves our mind and heart, or the way we react to hardships.

Ya ƙunshi yadda muke tunani da kuma yadda muke ji game da gwajin da muke fuskanta.



Likewise today, how do we react if we encounter a point in our Christian publications from “the faithful steward” that is hard to understand or that does not match with our thinking?

Wannan ya shafe mu ma a yau. Yaya muke aikatawa sa’ad da muka karanta wani abu a cikin littattafanmu na Kirista wanda “bawan nan mai-aminci mai-hikima” ya wallafa da ke da wuyar fahimta ko kuma bai jitu da ra’ayinmu ba?



(b) How did David react to Saul’s animosity?

(b) Yaya Dauda ya aikata ga ƙiyayyar Saul?



2 Some react by trying to justify themselves, minimize the seriousness of the situation, or shift the blame to others.

2 Wasu sukan yi ƙoƙarin ba da hujja, suna neman rage tsananin al’amarin ko kuma su ɗora wa wasu laifin.



(b) How did Jephthah react?

(b) Mene ne Jephthah ya yi?



How did Elijah show that he was watchful, and how did he react to the news that there was one little cloud?

Ta yaya Iliya ya kasance a faɗake, kuma mene ne ya yi sa’ad da aka gaya masa cewa akwai ɗan girgije?



What puzzled Martha, and how did she react when she heard that Jesus was nearing the town?

Me ya sa Martha ta yi mamaki kuma mene ne ta yi sa’ad da ta ji cewa Yesu ya kusan isa Bait’anya?



How do I react when someone implies that I might be drinking too much?

Yaya nake aikatawa sa’ad da wani ya gaya mini cewa ba na shan barasa daidai wa daida?



How did David react?

Yaya Dauda ya ji game da hakan?



Yes, all these blessings and more can be yours if you respond and react favorably to the proclamation of the Kingdom good news.

Hakika, duka waɗannan albarka da wasu za su zama naka idan ka saurara kuma ka aikata abin da yake da kyau ga shelar bisharar Mulkin.



What might we be tempted to do, but how should we react?

Mene ne za a iya jarraba mu mu yi, kuma mene ne za mu yi?



How did Brother Harteva react?

Mene ne Ɗan’uwa Harteva ya yi?



How did they react to his message?

Me suka yi sa’ad da suka ji saƙonsa?



Your children may react similarly if they come to you for advice but all you have on the “menu” is a list of stern warnings.

Hakazalika, yaranku za su guje ku idan kuna yawan tsauta musu a duk lokacin da suka zo wurinku.



1. (a) What good news did Jesus’ disciples proclaim, but how did some of the Jews react?

1. (a) Wace bishara ce almajiran Yesu suka yi shelarta, amma yaya wasu Yahudawa suka yi?



8. (a) How did the shepherd and the woman react to their loss?

8. (a) Menene makiyayi da matar suka yi domin abin su da ya ɓata?