Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:realistic

Discussion page of realistic

Glosbe's example sentences of realistic [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar realistic:
    1. 45:5) In effect, God said: ‘Be realistic, Baruch.
      45:5) Wato, Allah ya ce: ‘Ka lura Baruch. [2]

    2. (Galatians 6:4, 5) True, the good example of fellow Christians can encourage us to serve Jehovah wholeheartedly, but practical wisdom and reasonableness will help us to set realistic goals according to our own circumstances.
      (Galatiyawa 6:4, 5) Gaskiya kam, nagarin misali na ’yan’uwa Kirista zai iya ƙarfafa mu mu bauta wa Jehovah da zuciya ɗaya, amma fahimi da sanin ya kamata zai taimake mu mu fahimci abin da za mu iya yi daidai da yanayinmu. [3]

    3. Paul manifested what realistic outlook when faced with a problem he could not solve?
      Wane irin ra’ayi da ya dace ne Bulus ya nuna sa’ad da ya fuskanci wata matsala da ba zai iya magancewa ba? [4]

    4. Set appropriate priorities, have realistic expectations, daily make room for some quiet time, enjoy God’s creation, keep a sense of humor, and get regular exercise and enough sleep. —w16.12, pp.
      Ka sa abubuwan da suka fi muhimmanci a kan gaba. Ka kasance da ra’ayin da ya dace. Ka keɓe lokacin hutawa a kowace rana. Ka more abubuwan da Jehobah ya halitta. Ka zama mai fara’a. [5]

    5. When we face a new assignment, a prayerful and realistic analysis will help us to avoid overreaching our current abilities and limitations.
      Idan aka ba mu wani sabon aiki, addu’a da kuma sanin abin da za mu iya yi zai taimaka mana mu guji yin abubuwa da suka fi ƙarfinmu. [6]

    6. Many have found that an aid to being absorbed in personal study is setting a realistic goal, such as reading the entire Bible.
      Mutane da yawa sun ga cewa abin da zai sa su yi nazari na kai shi ne su kafa makasudi da zai yiwu, kamar karanta duka Littafi Mai Tsarki. [7]

    7. 16 Marriage partners need to have realistic expectations.
      16 Ya kamata ma’aurata su yi tsammanin abin da zai yiwu. [8]

    8. Do I have realistic expectations of my children?
      ▪ Ina da daidaitaccen zato game da yara na kuwa? [9]

    9. 30 Marry “Only in the Lord” —Still Realistic?
      30 Ku Auri “Mai Bin Ubangiji” Kaɗai—Umurnin Yana da Amfani Har Ila? [10]

    10. Accomplishing that, you will see it is realistic to complete the rest of the Bible.
      Idan ka yi wannan, za ka ga cewa da gaske za ka iya karance Littafi Mai Tsarki. [11]

    11. Why is it realistic to think that mere imperfect humans can imitate Jehovah God?
      Me ya sa daidai ne mu yi tunanin cewa mutane ajizai ma za su iya yin koyi da Jehovah Allah? [12]

    12. 12 Jesus had a balanced, realistic view of his disciples.
      12 Yesu yana ganin almajiransa daidai, yadda suke da gaske. [13]

    13. We thus try to be realistic in what we expect of our fellow believers, remembering that they may be facing challenges that we do not fully understand.
      Hakan zai sa mu bi da ’yan’uwanmu yadda ya kamata, da yake wataƙila suna fuskantar ƙalubale da ba mu sani ba. [14]

    14. How does the example of King David show that it is realistic to trust in Jehovah in the face of serious illness?
      Ta yaya misalin Sarki Dauda ya nuna cewa daidai ne mu dogara ga Jehovah sa’ad da muke rashin lafiya mai-tsanani? [15]

    15. Being realistic, however, we must not forget that our heart is treacherous.
      Amma, kada mu manta cewa zuciyarmu rikici gare ta. [16]

    16. What realistic view of marriage is encouraged?
      Me ya sa mutum zai bukaci abin da zai yiwu a aure? [17]

    17. Because he knew that having a realistic view of the past is a valuable aid in coping with the unpleasant situations of the present.
      Domin ya sani cewa idan muka bincika da gaske abin da ya faru dā yana da muhimmanci wajen jure wa yanayi mai wuya na yanzu. [18]

    18. The Bible repeatedly emphasizes the value of taking a reasonable, realistic view of matters.
      Littafi Mai Tsarki ya yi ta nanata muhimmancin ɗaukan batutuwa kamar yadda suke da gaske. [19]

    19. preparing a realistic budget
      rubuta abubuwan da muke bukata [20]

    20. 10 Christian couples want to be both realistic and reasonable, and the Bible can help them.
      10 Ya kamata Kiristoci ma’aurata su kasance da daidaituwa, kuma Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka musu. [21]

    21. But is it realistic to nourish such a hope?
      Amma, zai yiwu mu sake saduwa da su kuwa? [22]

    22. The apostle Paul was being realistic when he wrote: “No discipline seems for the present to be joyous, but it is painful.”
      Manzo Bulus ya ce: “Kowane irin horo ana ganinsa ba abin faranta zuciya ba, amma abin ban ciwo ne.” [23]

    23. 14 Because of their realistic view of such matters, Jehovah’s Witnesses are sometimes accused of having a negative attitude.
      14 Domin yadda suka fahimci abubuwan nan sosai, wasu lokatai ana tuhumar Shaidun Jehovah cewa ba su da hali mai kyau. [24]

    24. Make these sessions realistic by challenging the answers your children give.
      Ka sa waɗannan gwaji su kasance na gaske ta wajen yin musun amsoshin da yaranka suka ba da. [25]

    25. A prayerful and realistic analysis will help us to avoid overreaching our current abilities and limitations.
      Yin addu’a da kuma sanin abin da za mu iya yi zai taimaka mana mu guji yin abubuwa da suka fi ƙarfinmu. [26]


Retrieved March 4, 2021, 1:05 am via glosbe (pid: 28900)