Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:resolve

Discussion page of resolve

(Song of Solomon 8:6, 7) May it also be the resolve of all those who accept a marriage proposal to remain loyal to their husbands and deeply respect them.

(Waƙar Waƙoƙi 8:6, 7) Bari duka ’yan mata da suka yarda za su aure wani su kasance da aminci ga mazansu kuma su yi masu ladabi sosai.



To resolve the matter, Paul and Barnabas were sent “to the apostles and older men in Jerusalem,” who clearly served as a governing body. —Acts 15:1-3.

Don a magance wannan batun, an aika Bulus da Barnaba zuwa “Urushalima wurin manzanni da dattiɓai,” waɗanda su ne hukumar mulki.—Ayukan Manzanni 15:1-3.



How will God soon resolve human independence from him?

Ta yaya ne ba da jimawa ba Allah zai warware ’yancin kai na ’yan Adam daga wajensa?



2] To resolve serious problems and disputes, we should of course apply Jesus’ counsel.

2] Wajibi ne mu bi shawarar da Yesu ya ba da idan muna so mu magance irin wannan matsalolin.



These two articles will answer those questions and will help us strengthen our resolve to stand firm against the Devil.

Za a amsa tambayoyin nan a waɗannan talifofi biyu don mu ƙuduri niyyar yin tsayayya da Iblis.



18 What if a serious concealed sin is bothering your conscience and weakening your resolve to live up to your dedication to God?

18 Idan akwai wani zunubi na ɓoye da ke damun lamirinka kuma na raunana tsai da shawararka ka cika keɓe kanka ga Allah fa?



Even while Adam and Eve were still in the garden of Eden, Jehovah foretold how He would resolve the issues.

A lokacin da Adamu da Hauwa’u suke cikin lambun Adnin, Jehobah ya annabta yadda zai daidaita batun.



Instead of viewing them as one major plight, we may be able to resolve them one at a time by applying Bible principles.

Maimakon mu ɗauka cewa masifa ce mai girma, za mu iya magance su a hankali ta wajen amfani da mizanan Littafi Mai Tsarki.



Resolve not to exceed them; exercise self-control.

Ka ƙudurta cewa ba za ka wuce hakan ba; kuma ka kame kanka.



(Hebrews 11:24-26) Keeping in mind the endurance of Job will undoubtedly help us to strengthen our resolve to remain loyal to Jehovah despite illnesses and misfortunes.

(Ibraniyawa 11:24-26) Tunawa da yadda Ayuba ya jure, babu shakka, zai taimaka mana mu ƙarfafa ƙudurinmu na kasancewa amintattu ga Jehovah duk da rashin lafiya da masifu.



By giving glory to Jehovah, in what ways are you blessed, and what should be your resolve?

Domin ɗaukaka Jehovah, a waɗanne hanyoyi ka sami albarka, me ya kamata ka ƙudura niyyar yi?



(Matthew 6:9, 10) Because he loved his Father, Jesus was moved to keep his integrity to the end and to give a thorough witness about the Kingdom, which will resolve those issues.

(Matiyu 6:9, 10) Domin yana ƙaunar Ubansa, Yesu ya motsa ya kasance da aminci har matuƙa kuma ya yi wa’azi da kyau game da Mulkin da zai magance waɗannan batutuwa.



Since it is our desire to draw close to God, may we respond to his love by strengthening our resolve to serve him with loyalty.

Tun da muradinmu ne mu kusaci Allah, mu yi na’am ga ƙaunarsa ta wajen ƙarfafa aniyarmu mu bauta masa cikin aminci.



Let us see how God’s Word can help us to resolve such difficult issues.

Bari mu ga yadda Kalmar Allah za ta iya taimaka mana mu magance matsalolin da muke ciki.



Believing that assurance and knowing what is about to take place will strengthen his resolve to continue on, even if he has to face a few more difficulties in the meantime.

Domin ya gaskata da abin da aka gaya masa da kuma abin da ke gab da faruwa, hakan zai ƙarfafa shi ya ci gaba da yin aikinsa, ko da zai fuskanci ƙarin matsaloli na ɗan lokaci.



Hitoshi’s family and friends encouraged him to remain firm in his resolve to be honest, yet he began to have some doubts.

Iyalin Hitoshi sun ƙarfafa shi ya yi tsayin daka a yin gaskiya, duk da haka, ya soma yin shakka.



To understand the direction that Jehovah provides, make it your resolve to read a portion of the Bible each day.

Don ka fahimci ja-gorancin da Jehobah ke yi, ka ƙudurta cewa za ka karanta Littafi Mai Tsarki a kowace rana.



15 Our imperfect flesh can weaken our resolve to stay alert.

15 Da yake mu ajizai ne, hakan zai iya hana mu kasancewa a faɗake.



16 Will You Resolve Conflicts and Promote Peace?

16 Shin Sasanta Rigima Zai Sa Ku Yi Zaman Lafiya?



Bearing the answers to those two questions in mind will help us to strengthen our resolve to remain on the fine path we have chosen.

Amsoshin waɗannan tambayoyi za su taimake mu mu ƙarfafa ƙudurinmu na ci gaba da bin hanya mai kyau da muka zaɓa.



What sort of questions must parents help their children to resolve?

Waɗanne irin tambayoyi ne dole iyaye su taimake ’ya’yansu warwarewa?



6:14, 15) In line with the prayer, how fitting it would be for each mate to make it a resolve to help the other and to “continue putting up with one another and forgiving one another freely.”

6:14, 15) Cikin jituwa da wannan addu’a, zai dace kowannensu ya tsai da shawara ‘yana haƙuri da juna, yana gafarta ma juna.’



(Job 1:8-11; 2:3, 4) Those issues and the way that Jehovah has chosen to resolve them are bigger than any of us as individuals.

(Ayuba 1:8-11; 2:3, 4) Waɗannan batutuwa da yadda Jehovah ya zaɓa ya magance su sun fi kowannenmu.



(b) What should be our resolve?

(b) Mene ne ya kamata mu ƙuduri aniyar yi?



As with the first-century congregation in Rome, what is needed to resolve differences today?

Kamar yadda ya faru da Kiristoci a Roma, me ya kamata waɗanda suke gardama su yi?