For example, a woman who had spent all her resources to pay for medical treatment touched Jesus’ garment, hoping for a cure.
Alal misali, wata mace da ta yi amfani da dukan abin da take da shi wajen yin jinya, ta taɓa tufafin Yesu da fatan warkewa.
God’s people use valuable resources from the nations to advance pure worship
Mutanen Allah suna amfani da arziki daga al’ummai wajen yaɗa tsarkakar bauta
(b) What resources do we have at our disposal?
(b) Waɗanne abu ne za mu iya yin sadaukarwa da su?
8 As the 20th century drew to a close, people streamed into Jehovah’s organization in lands where the brothers have limited resources.
8 A ƙarshen ƙarni na 20, mutane da yawa a ƙasashe masu tasowa sun shigo ƙungiyar Jehobah.
It takes considerable resources to publish and distribute Bibles and Bible literature, to build and maintain meeting places and branch facilities, and to provide emergency relief aid to fellow believers in times of disaster.
Ba ƙaramin kuɗi ake kashewa ba wajen buga da rarraba Littafi Mai Tsarki da kuma littattafan da suke bayyana Littafi Mai Tsarki, gina da kuma kula wuraren taro da ofisoshin reshe, da kuma ba da agaji ga ’yan’uwanmu masu bi a lokacin da masifa ta auku.
(Hebrews 13:15) By using our abilities and resources to offer a sacrifice of praise to Jehovah, whether in the public ministry or in “the congregated throngs” of fellow Christians, we can express heartfelt thanks to our loving heavenly Father, Jehovah God.
(Ibraniyawa 13:15) Ta wurin yin amfani da iyawarmu da kuma wadatarmu mu ba da hadayar yabo ga Jehovah, ko a hidimar fage ko a “taron jama’a” na ’yan’uwa Kiristoci, za mu furta godiyarmu daga zuci ga Ubanmu na samaniya mai ƙauna, Jehovah Allah.
They find that we have been endowed with resources and capabilities that far exceed the needs of our 70- to 80-year life span.
Sun gano cewa an yi mana arziki da iyawar da suka fi bukatu na rayuwarmu na shekara 70 zuwa 80.
He already owns all the goods and resources there are.
Shi yake da dukiya da abubuwa da muke da su.
2 There is, however, a Helper who has unlimited power and resources.
2 Amma, da Mataimaki da yake da iko da mallaka marar iyaka.
Further, the Court stated: “The taxation . . . had the effect of cutting off the association’s vital resources, thereafter preventing it from ensuring its adherents the free exercise of their worship in its practical aspects.”
Kotun ya daɗa da cewa: “Harajin . . . zai hana ƙungiyar samun kuɗin gudanar da ayyukanta, bayan haka, zai iya hana mabiyan addinin gudanar da ibadarsu bisa ga ’yancin da suke da shi.”
17 The way in which Jehovah cared for a poor widow in the time of the prophet Elijah shows that he deeply appreciates those who support true worship by giving of themselves and of their resources.
17 Yadda Jehovah ya kula da gwauruwa matalauciya a zamanin annabi Iliya ya nuna yadda ya ke son waɗanda suke goyon bayan bauta ta gaskiya ta wurin ba da kansu da kuma abin da suke da shi.
Jehovah says to Zion: “Your gates will actually be kept open constantly; they will not be closed even by day or by night, in order to bring to you the resources of the nations, and their kings will be taking the lead.”
Jehovah ya ce wa Sihiyona: “Ƙofofinki kuma za su kasance a buɗe tuttur: ko da dare, ko da rana ba za a rufe su ba; domin mutane su kawo miki wadatar al’ummai, sarakunansu kuma a gaba.”
We also do good when we use our resources to maintain the Kingdom Hall and when we help to take proper care of it.
Muna kuma yin abu da ke nagari idan muka yi amfani da dukiyarmu muka gyara Majami’ar Mulki da kuma sa’ad da muka taimaka wajen kula da ita da kyau.
Why, then, give to Jehovah of our resources, time, and energy?
To, me ya sa, za mu bai wa Jehovah dukiyarmu, lokaci, da kuzari?
In fulfillment of the prophecy that Jehovah’s people would “drink the milk of nations,” we have made wise use of resources of the nations, such as modern technology, in order to produce the Bible and Bible literature in many languages. —Read Isaiah 60:16.
Mun cika wannan annabcin nan da ke cewa bayin Jehobah za su sha “nonon al’ummai” ta wajen yin amfani da tanadodin ƙasashe kamar fasaha ta zamani don buga Littafi Mai Tsarki da kuma littattafan da ke bayyana Littafi Mai Tsarki a cikin harsuna da yawa.—Karanta Ishaya 60:16.
Knowing that his time is short, the Devil has been using one of the key elements of human society under his control —big business— to promote a frenzied spirit of consumerism, which leads to depletion of natural resources and destruction of the environment worldwide, thus threatening humanity’s survival. —Revelation 11:18; 18:11-17.
Sanin cewa lokacinsa ya ƙure, Iblis yana amfani da ɗaya daga cikin muhimman abubuwan da ke tsakanin al’ummar da ke ƙarƙashin ikonsa, wato, manyan kasuwanci, domin ya ɗaukaka halin sayen abubuwa , wanda yake kai ga ƙarewar arzikin ƙasa da ɓata mahalli a ko’ina a duniya, kuma hakan yana yi wa rayuwar ’yan Adam barazana.—Ru’ya ta Yohanna 11:18; 18:11-17.
CDC continues to develop and update resources for persons with underlying health conditions to reduce the risk of acquiring COVID-19.
CDC tana ci gaba da haɓaka da sabunta albarkatu ga mutanen da ke da yanayin rashin lafiya don rage haɗarin samun COVID-19.
We read: “At that time you will see and certainly become radiant, and your heart will actually quiver and expand, because to you the wealthiness of the sea will direct itself; the very resources of the nations will come to you.”
Mu karanta: “Sa’annan za ki gani ki sami haske, zuciyarki kuma ta motsu ta buɗe; domin albarkar teku za ta juya ta nufa wajenki, wadatar al’ummai kuma za ta zo gareki.”
The giving of our time and resources in behalf of others should not cause us to neglect the spirituality or physical welfare of our family.
Bai kamata mu ƙi taimaka wa iyalinmu su ƙarfafa dangantakarsu da Jehobah, wai don muna so mu ba da lokaci da abubuwan da muke da su don taimaka ma wasu ba.
I won an election in Nukulaelae and was appointed to be the Minister of Commerce and Natural Resources.
Na ci zaɓe a Nukulaelae kuma an naɗa ni Ministan Kasuwanci da Arzikin Ƙasa.
The group stressed that the lack of resources or health insurance should never serve as a justification for discrimination against a specific group.
Kungiyar ta jaddada cewa rashin abubuwa na bukata ko na insoran lafiya bai kamata ya zamanto sabbabi wajen aibanta wasu tsirarrun kungiya ba.
As “unpaid laborers,” the other sheep willingly expend their physical strength and their resources in support of the worldwide preaching work that Christ assigned to his anointed followers on earth. —Acts 1:8; Revelation 12:17.
Kamar masu “ɗawainiya,” waɗansu tumaki sun ba da kansu da dukiyarsu don goyon bayan aikin wa’azi da Yesu ya ba mabiyansa shafaffu su yi a duniya.—Ayukan Manzanni 1:8; Ru’ya ta Yohanna 12:17.
3:10) Moved by love for God, they decided to ‘test Jehovah out’ by willingly offering their time, energy, and resources to support his interests in a country where there is a greater need for Kingdom proclaimers.
3:10) Da yake suna ƙaunar Jehobah sosai, sai suka gwada shi ta wajen ba da lokacinsu da kuzarinsu da kuma dukiyarsu don su goyi bayan wa’azin da ake yi a ƙasarsu inda ake bukatar masu wa’azin Mulki sosai.
Was it fair that those with the resources spent five times as much money fighting a war in one country as they spent on alleviating the pain and suffering caused by famine on a whole continent?
Adalci ne a ce kuɗaɗe da aka kashe wajen yaƙi da wata ƙasa sun ninka waɗanda aka kashe wajen taimakon dukan nahiya sau biyar?
In years past, we have gladly given of our time, energy, and resources to find those who are “rightly disposed for everlasting life.”
A shekarun baya, mun yi farin cikin ba da lokacinmu, kuzari, da mallakarmu don mu nemi waɗanda “aka ƙaddara su wa samun rai madawwami.”